Kuma wllh dogon sani da kake gani ayanzu kudu ko guramada ba me iyamasa ehe dogon dogon me takawasara ko kunsa kudi asara zaayi dan bigeshi dogon sani zeyi
Dan uwarka ina kabuge dogon messi arugu rugun da kukayi ya narka hanau dukka biyu yadafa dan fatan uwa ya shanyaka a kastina awa hudu baka dawoba kaji shege
Kuma akwai me karfin sojan kyallu✊
AA funtua❤
Karyane yakai
Fatan alheri zuwa GA buhari shagon yalo daga balangada alabarago
Aa funtua kace michi yar mage yananan akudu
Wlh a a bakaji 😂
Wllh qarya yake
Tunda yaron nan yache zaiyi dambe da autan mamman nake fatan Allah ya hadashi da auta ya banbanche aya da tsakuwa dan babanshi😂😂
Kuma wllh dogon sani da kake gani ayanzu kudu ko guramada ba me iyamasa ehe dogon dogon me takawasara ko kunsa kudi asara zaayi dan bigeshi dogon sani zeyi
Hhh gabahagonan na Ramadan
Dan uwarka ina kabuge dogon messi arugu rugun da kukayi ya narka hanau dukka biyu yadafa dan fatan uwa ya shanyaka a kastina awa hudu baka dawoba kaji shege
Ina dogon messi
Bahari.akoi.karya😂😂😂😂😂😂
Makaryacin banza duk wayanda kake magana a jamus asamanka suke kacika baki dogon messi 3:0 kisan dakayimasa ba kisabane bhgn autan mman yakasheka kisane ba tureba bhgn Ramadan yakasheka yakuma kara baka kashi aljani yamaka 2:0 amma kana wani cika baki
Mugun makaryacine wannan yaran
Koh 😂😂
Buhari baya raboda karya kisa 3:0 dogon messi yayi masa
Anyi 1 katsina 1 maraba 1 sokoto😂
Bahagon alikawoji ma yana buge dogon sani
Karya kake iphone
I phone 16 yaron kunnan akwai karya da chika baki
@@BelloAbubakar-j6x Kuma mace ne ba