Aslm barka da Allah ni bura ta bata tashi Kuma bata kankancewa lafiya ta Lau sai de Ina istimnai to ama yakamata tariga tashi ko da Allah minene maganin 😢
Tho malan Assalamualaikum, Dan Allah Ina da tambaya Dama idan mutun yanayin motsa jiki morning training, Gaban sa na komawa qarami gaskiya ni Hakan tafaru da ni inyawan motsa jikina kwana biyu Sae nagan gabana nakomawa Dan qarami yarage girma Kuma Dan Allah a taimaka a ansamin pls
Assalamu Alaikum Warahmatullah Malam. Da fatan kananan lafiya. Allah Ya Kara baka lafiya. Malam mutum zai Fara saduwa da matar bayan ta dauki juna biyu. Allah Ya saka Wa Malam da alkhairi
Wallahi malam ninan shekaruna 27 amma nakayi 30 ina saduwa amma Wallahi Dana sauka sai inji inason komawa kuma Ahakan Zan iya saduwa sau 4 Adare wallahi malam
Masha Allah.
Allah yasakawa malam da mafificin alkairi❤❤❤
Masha Allah malam Allah asaka DA allkairi
Allah kadai zaibiya malam
muna godiya sosai Allah ya Kara basira nayi nagani
Masha Allah mln kadawo tamkar dan shekara talatin maye sirn muna Bara dan Allah atemaka muna godiya
Assalamu alaikum mlm dan Allah meyake kawo kuraje a gabana masu kaikayi
Allah yasaka.da alkhairi
Allah yasaka da Alkairi ya malam 🙏🙏
Masha Allah Allah y qara basira
Alhamdu lillah Malam mungode matuqada gaske
Aslm barka da Allah ni bura ta bata tashi Kuma bata kankancewa lafiya ta Lau sai de Ina istimnai to ama yakamata tariga tashi ko da Allah minene maganin 😢
Maasha Allah
Masha Allah
Tho malan Assalamualaikum, Dan Allah Ina da tambaya Dama idan mutun yanayin motsa jiki morning training, Gaban sa na komawa qarami gaskiya ni Hakan tafaru da ni inyawan motsa jikina kwana biyu Sae nagan gabana nakomawa Dan qarami yarage girma Kuma Dan Allah a taimaka a ansamin pls
Slm dan Allah meyasa bacci gaskiya idannasha magani bana,lyakomai saibacci shiyasama banasha kokyauta akabani banasha saboda bacci kuma inaso insha saboda mijina todan Allah meyakesa bacci
Assalamu Alaikum Warahmatullah Malam. Da fatan kananan lafiya. Allah Ya Kara baka lafiya. Malam mutum zai Fara saduwa da matar bayan ta dauki juna biyu.
Allah Ya saka Wa Malam da alkhairi
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Gaskiyane
Wallahi malam ninan shekaruna 27 amma nakayi 30 ina saduwa amma
Wallahi Dana sauka sai inji inason komawa kuma Ahakan Zan iya saduwa sau 4 Adare wallahi malam
Kai
Slm ❤@@khadijatmuhammad4675
Masha Allah
@khadijatmukodaihammad4675
Kodai
MAsha Allah ya saka da mafificin alkairi
Slm
Allah ya biya
slm m. lan maganin kawowa willh aminti biyu Sai in kawo
🎉
Asalamu alaikum malan ina muku fatan alheri ina tambaya ne akan maganin ciwo kai
❤
Malan munaneman maganin mekewa zuwat dan alla inasauraranka
Mungode d fadamana gsky akan jima i
Malam maine maganin lftinnayi
ASL malan sanyi Yayi mini Yawa ya zanyi wane magani zancha
Mungodei
Hhhhh gara lpy
Mungode
Masha Allah