Allah sarki Aminu Ala, dukkanin wakokinka waazi ne,hakika ga mai hankali sauraren kalaman wakokinka ilmi ne kuma shiriyane,Ubangiji Allah yakara basira da tsawon Rai Alfarmar Annabi da kura"ani
Dukan yabo da godiya Sun tabatta ga Allah S.W.T,tabbas wannan ba waka bace face Aika sako cikin Ilimi da hikima.Wallahi wannan waazi ne Wanda yataba kowa,bawani kawai talaka ko Mai kudi ba.yana Kara Nunni dacewa mutum yabi Allah da tsoronsa shine Kawai.Dukan wani abu ko dukiya zasu kare su bar mutum.ta Inda halin kirkine Kawai zai cici mutum.Allah yakara shiryar damu Baki Daya,kuma yabamu ikon gyara halayinmu.Ala Allah yakara maka hikima da daukaka.Hikima Taguwa..
Na Dade ban Samu mawaki Mai saninn hanya mafi sauki na wajen Isar DA Sako kamar aminu Ala bah ,Dan wuyarta kasaurara ne Kasan kaima zaka iya dare sakonka ,bay an Aliyu akilu nidai sai Ala.
Inde Hausa ce,a fassara ta yadda kowa zai fahimta,a nemi su Aminu Ladan(Alan waka). Duba da yadda yake yi mata hawan 'kawara. Alan waka ya yi fice wajen wakokin fadakarwa,musamman idan ya hangi abin da yake faruwa,ko ya shafi rayuwa talaka.
Allah sarki Aminu Ala, dukkanin wakokinka waazi ne,hakika ga mai hankali sauraren kalaman wakokinka ilmi ne kuma shiriyane,Ubangiji Allah yakara basira da tsawon Rai Alfarmar Annabi da kura"ani
Ameen thuma Ameen
@@safiadagomber3905 ngd safia
Masha Allah Aminu Alan Waka Allah yakara basira wakokinka suna fadakarwa sosai Kuma suna waazantarwa.
My boss Alan waka Allah yakara hikima da basira.gsky wannan fadakarwa tayi..
God bless you Alan waka. Fasihin wannan zamanin.
Wanan wakar ta taba.duk duniya..dan ba a Nigeria ba ne kadai a rashin adalci....Allah ya Kara basiri
Alan waƙa ina son ka sbd Allah. You are indeed a genius
Masha Allah, Aminu Abubakar Ladan Ala muna addu'a Allah Ubangiji ya kara basira yasa wadanda akai dominsu suji kuma su gyara.
Allah ya kara basira babban yaya wannan waka wa'azi ce ga duk mai tunani
Aminu Alan Waka yana wa'azi ta sigar Waka.
Alla Waka waazi Mouna fatan fahinta ga masou milki da kouma talakawa
WoW Ngd kuma tayi
Allah yakara basira mallam aminu
wlh kuwa allah ya karamaka basira da tinani mai kyau
Masha Allah Allah yakara basira❤❤
Bara akufai
Ma sha Allh Allh yakra kafina bacira
Ala waka Allah yakara basira
Allah ya kara basira Alan waka, Allah ya kara tabbatar ma da nasarorin rayuwa.
Allah ya kara basira!
Masha Allah..Allah yakara daukaka
Sarkin hikima a waka.
Dukan yabo da godiya Sun tabatta ga Allah S.W.T,tabbas wannan ba waka bace face Aika sako cikin Ilimi da hikima.Wallahi wannan waazi ne Wanda yataba kowa,bawani kawai talaka ko Mai kudi ba.yana Kara Nunni dacewa mutum yabi Allah da tsoronsa shine Kawai.Dukan wani abu ko dukiya zasu kare su bar mutum.ta Inda halin kirkine Kawai zai cici mutum.Allah yakara shiryar damu Baki Daya,kuma yabamu ikon gyara halayinmu.Ala Allah yakara maka hikima da daukaka.Hikima Taguwa..
Allah yakara basira maigida
Bggjkj
Kkkkknffhjhfg
Kbhutgkk
Masha allah allah Kara basira🤲
ماشاء الله والله كلام جميل جدا يدخل قلبي جزاك الله خير الجزاء يا شيخ ❤❤
Allah y kara basira
Ala Ikon Allah .
Just Like Narambada ko Shata
Masha allah, Allah yakara basira Alan waka
slm
Allah sarki aminu alan waka Allah yakara basira Allah yakara ilimi mai anfani 🙏
Aminu ala Allah yasaka da alherin da Amin yakara basira da yalwar arziki Amin summa amin
Kaikadai gaiya. Allah ya bada lada. Wlhi idan ina sauraron wannan waka tsikar jiki na tashi take.
Masha Allah. Allah ya Kara basira
So this Entertainment we enjoy ment
I hope to continue showing us thank you.
Masha allha waka gwaripa wajan gidan matar godilo
Masha Allah ala Ina jin dadin wakokinka kuma Ina samun ilimi acikin su
Allah yakara basira Alhaji Aminu Alan waka
Amin ya Allah
Kai Wanan ina gani Wa azini Allah ya bada lada
Gaskiya ko waso basa gani haka ke
ALHAJI AMINU ALAN WAKA. My Best Traditional Singer 👍
Slm
Mashalla
najidade sosai✊
Ubangiji allah ya bamu ikon daukan zancen ka,aminu alan waka.
Dubun gaisuwa da fatan alkhairi ga Alan waka. Allah Ya kara bassira.
Alain waka allah yakara basira
Idanzadiyazu inajeriya
Mr Alaa Nasiha tayi🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬
Hm masha Allah amma baxasuji ba mude mumbarsu da Allah kawai
Gaskiyane wa'azine gamaihankali
Alan waka,wannan fadakarwa ce tare da nishadantarwa.
Aminu ala,Allah yakara basira da rayuwa mai albarka,Allah ya kareka daga sharrin masu sharri ameen
Na Dade ban Samu mawaki Mai saninn hanya mafi sauki na wajen Isar DA Sako kamar aminu Ala bah ,Dan wuyarta kasaurara ne Kasan kaima zaka iya dare sakonka ,bay an Aliyu akilu nidai sai Ala.
Maashaa Allah, nadade inaneman wannan waqar
Aminu ala kazama madubin dubawa dake nuna gaskiya hakika kana baiyana abinda yakamata wlh ina sanka so na hakika, Allah yakarama lpy da Nisan kwana.
Allah ya yima komai n'a hikima Alan Waka ya zuba ma Duban basira godé kurum laga kari
Mun goode ALLa Tagada sa'a
Inde Hausa ce,a fassara ta yadda kowa zai fahimta,a nemi su Aminu Ladan(Alan waka).
Duba da yadda yake yi mata hawan 'kawara.
Alan waka ya yi fice wajen wakokin fadakarwa,musamman idan ya hangi abin da yake faruwa,ko ya shafi rayuwa talaka.
Assalamu alaikum Alh Aminou ina maka fatan Allah ya karamaka basira yasa Kuma wannan fadakarwa ta zamo sila ta shiryiwar mu.
Allah ya kara daukaka da basira malam ala❤😊
Lallai katabbata sarkin waka Allah yaja zamaninka.
Masha Allah munagadiya
Please upload rabbi yarje and ganganko from gwadabe album
Okay in sha Allah za a ɗora su
Allah ya Kara basira da nisan kwana Aminu Alan waka
naseer Ibraheem amin"yarabby
naseer Ibraheem amin"yarabby"alamin
Assez bien wlh
Wanna wakar tayi
Sai Mai gidana
Bawanda yakaika iya waka a nigeria
Wakan Alan garkuwan zazzau wakan
Bahrul Hikimah, Allah ya kara dubun basira
Macha Allah
Allah ya fara basira
A kullum burina shi ne Allah ya hada ni da Alan waka kafin in mutu don kawai in ce masa ina sonsa
Gambogataribakanoma
Allah sarki to kanemi inda yakemana
✌️✌️✌️ ubangidana a gsky akwai darusa
Wanan ya kara nuna mana cewa Aminu alan ne kawai yake iya yin wakokin da talakawan Nigeria suke bukata ALLAH YA KARA BASIRA....
Ameen yarabbil alamin
Amin
Dan uwa
Ahmad Hassan kano Ameen ya Allah
Ahmad Hassan kano Ameen ya Allah
Masha Allah. May Allah bless u
Gaskiya ne wannan
Kaskiya wannan wakar iyaka ce.
Allah ya kara basira Alan Waka
jamilu ahmed allah ya gara basira
Ya sayyadi Aminu Alan waka❤❤❤❤
Gaskiyane
Masha Allah Allah y kara basira da nisan kwana da rufin asiri
ALLAH ya Kara Basira Ala Intelligent
masha Allah gaskiya Duk mawaƙan mu ba kowanne yasa. me ake nufi da waƙarba amma bawan Allah nan ya fahimtafaɗakarwa ne wannan ae
Na gode Allah ya bar kauna
Allah ya k'ara basira Alan waka
Masha allah allah yaqara basira alan waqa
Allah ubangiji yakara basira marar adadi. 🙏🙏🙏🙏🙏🙏
Ameen
allah ya kara basira da nisan kwana Aminu alan waka
Masha Allah Dr Alanwaka
Allah ya kara hikima da fasaha @Alan waka.
Allah ya kyauta, ubangiji Allah yakara basira
Allah ya Kara basira sarkin mawakan hausa
Allah ya kiyayeka ala gaskiya dokin kwarfe
Alan waka Allah yakara maka bashira
great your music l'm from Mali 🇲🇱
VmmÀI
A
A
Aim
Waka Mai ma ana Amma maimakon aradu Allah asa Wal lahi Allah Allah yayafe mana
Ma sha Allah, may Allah bless u @Aminu
Masha allah
Aminu ala
Yayi dai dai
Allah yabiya da mafificin alkaire bijahi rassulallah s a w
Garkuwan makarantun zazzau Dr shmsudin
Audio
Ala tu es un modèle pr le reste du chanteur.tu chante dans la tranquillité
ALLAH ya kara basira ya Aminu tareda daukaka amin
Nafisat Umar good bagobiri Allah yabiya
Masha Allah Allah ya kara basira
Masha allah babanAmina mai rigarwaka
AllAh yasa kafi haka Aminu ala
Allah yasaka da alkhairi Alan waka
Masha Allah ya kara basira