WANI GARI, 21. Labarin mutane uku masu kishiyoyin halaye, Taya zasu rayu a waje daya?

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 4 янв 2025
  • AbdulMalik ya kasance me gudun mata ciki kuwa harda wanda suka fito ciki daya, Ameer ya kasance me tsananin kyankyami amma manemin mata ne, se Wairah wadda bata wanka se shekara - shekara tsabar kazantar ta, wai ya tafiyar zata kasance ne? Taya zasuyi rayuwa waje guda, dan kuwa zamansu tare yana cikin kaddarar su. #WaniGari.

Комментарии • 64

  • @KARIMASHUAIBU-jd9sy
    @KARIMASHUAIBU-jd9sy Год назад

    Allah sarki Abdulmalik Allah ya shiga lamarinka

  • @InnahAbubakarhassan
    @InnahAbubakarhassan Год назад

    Ma Sha allah my dear anty zee mungode sosai Allah ya Kara lfy

  • @roukakathaboubacar8601
    @roukakathaboubacar8601 Год назад

    Masha allah fatan alkheri gareku allah ya kara basira da daukaka

  • @Jfjjr-j2o
    @Jfjjr-j2o Год назад

    Maryam Ramadan saudia

  • @mommynyasmeen6892
    @mommynyasmeen6892 Год назад

    Insha Allahu Allah zaibashi Lfy Malik

  • @baraatuminagodiya5804
    @baraatuminagodiya5804 Год назад

    Masha.allah.minagodiya.sosai 👍👍👍

  • @mamanezabairounanaaicha-jt4xe
    @mamanezabairounanaaicha-jt4xe Год назад

    Merci beaucoup ma belle allah kara lpy da nisan kwana 🥰🥰🥰🇳🇪🇳🇪

  • @RahmatuMuhammad-pi9sp
    @RahmatuMuhammad-pi9sp Год назад

    Masha Allah rabbi ykara lpy konciyar ankali

  • @badiyyayusufothman9145
    @badiyyayusufothman9145 Год назад

    MashaAllah auntie zee much love ❤️ 😍

  • @فاطمهالفاطمه-ف3د
    @فاطمهالفاطمه-ف3د Год назад +1

    Masha.allah

  • @hassanausman5432
    @hassanausman5432 Год назад

    Maa Shaa Allah Muna gdy kwarai dgsk

  • @ANTY335
    @ANTY335 Год назад

    xinadai bashi Che.. allah yashiryaka amir

  • @FatimaJibril-b5i
    @FatimaJibril-b5i День назад

    ameer kai ahankali wallahi 😶😶

  • @lujainafallata5732
    @lujainafallata5732 Год назад +1

    ماشاء الله هلا ب ويرة جايبتلنا شو اليوم معك مشتاقين للقصه شكرا اختي زينب 👂🏻👂🏻💝💝💝

  • @hauwansi
    @hauwansi Год назад +2

    Allah sarki nimra kai wannan amiri din baiyiba kokadan 😢😢tode wannan kanwarka ce inde zina abinyi ce gaka gata😏😏😏😏

  • @InnahAbubakarhassan
    @InnahAbubakarhassan Год назад

    Allah yabada lfy

  • @Tyre-likes16
    @Tyre-likes16 Год назад

    Thanks so much ❤❤❤❤❤

  • @shamsiyyabasiru1192
    @shamsiyyabasiru1192 Год назад

    Allah sarki 😢😢😢😢😢😢

  • @naomiambi9904
    @naomiambi9904 Год назад

    Masha Allah 👌⚘️🇳🇬🇸🇦

  • @Abdulraheemharuna-eu4tx
    @Abdulraheemharuna-eu4tx Год назад +2

    Masha Allah 💖💖💖

  • @KcKdk
    @KcKdk Год назад

    Masha Allah ALHAMDLILLAH 🙏 🙏 🙏 ❤❤

  • @zailha7939
    @zailha7939 Год назад

    ماشاءالله الحمدلله ❤

  • @FayzhaBalarabe-cr1ov
    @FayzhaBalarabe-cr1ov Год назад

    Merci beaucoup pour le partage tantie chérie mes salutations respectueuses🤗🤗🤗

  • @MunaAbbas.
    @MunaAbbas. Год назад

    Matan ,dakuka Raina Allah kan basu baiwar daku Baku issa ku samu ba balle ku gane Kai ba tsewww

  • @JamilaAdamou
    @JamilaAdamou Год назад +1

    Merci beaucoup❤❤❤❤

  • @safa4708
    @safa4708 Год назад +1

    Thanks so very much ❤❤❤❤

  • @InnahAbubakarhassan
    @InnahAbubakarhassan Год назад

    Malik

  • @Mourtala-ee8ig
    @Mourtala-ee8ig Год назад

    Macha Allah ❤❤❤

  • @hauwansi
    @hauwansi Год назад

    Masha Allah

  • @ZaKo-bp6et
    @ZaKo-bp6et Год назад

    Masha Allah♡♡♡

  • @hamdalagodje5088
    @hamdalagodje5088 Год назад +1

    ❤❤❤❤

  • @HafsatMamoudou-g7m
    @HafsatMamoudou-g7m Год назад

    Thanks you

  • @firdausiharuna
    @firdausiharuna Год назад

    MashaAllah❤❤❤

  • @Badria79
    @Badria79 Год назад

    Masha Allah thanks ❤❤❤❤

  • @MunaAbbas.
    @MunaAbbas. Год назад

    Soyyayya zata kulu tsakanin Malik da Waira

  • @salisuadam8889
    @salisuadam8889 Год назад +4

    Assalamu'alaikum anty Zainab. Please Dan Allah ga d'an korafi zanyi Kuma inaso dan Allah a duba maganar da zanyi da Kyu. Kaman yanda kowa yasani cewa littafin kadija Kandi yanada yawa sosai, sannan Kuma ga labarinta yana daukan hankali, haka yasa idan naji littafin ta za'a karanta bana fara binku da wuri sai kunkai kaman talatin ko arba'in, saboda idan na fara ji wallhi bana so a tsaya. Haka nayi a kan littafin FULANI BAKAR WASIKA da ma dai sauransu..
    To shawarata anan shine Dan Allah anty zeee Had'i da sauran alumar dake bibiyanki na Ari bakinsu naci albasa . "Dan Allah a dinga tsallake Iya juma'a a kan wannan littafin na wani gari, yazama har asabar da lahadi anayi a dinga tsallake juma'a kawai. Ina fatan wannan rokon nawa za'a dubashi kuma Dan Allah Koda Baki ɗauki rokon ba to anuna jin daɗin shawarar dana kawo. Daga masoyin labaranki kullum da koyaushe a tashoshin ki, wato Salis Adam (S Reza)🤝

  • @aljannatuahmed769
    @aljannatuahmed769 Год назад

    Astaghfirullah, Hasubunnallahu wa ni'mal wakeel.
    But why Ameer? The person that helped you 😢.
    Namra may Allah protect you.

  • @MunaAbbas.
    @MunaAbbas. Год назад

    Oh babbar kuskure da zakiyi Kennan fah yana yayan ki ne fah uwar ku daya

  • @MunaAbbas.
    @MunaAbbas. Год назад

    Wawa kawai kaiya aikata Hakka anmaa kasake zuwa wai waira kake so

  • @Note11-q9y
    @Note11-q9y Год назад

    🤔🤭

  • @nafeesahmuhammad536
    @nafeesahmuhammad536 Год назад

    Malik Aljannace ta aureshi harda yaya hudu tab

  • @habbebaharunawase4992
    @habbebaharunawase4992 Год назад

    😅😅😅😅

  • @MunaAbbas.
    @MunaAbbas. Год назад

    Malik ne mijin ta

  • @Jfjjr-j2o
    @Jfjjr-j2o Год назад

    Maryam Ramadan saudia

  • @zainafshariff454
    @zainafshariff454 Год назад

    Masha Allah

  • @sayyadaabubakar456
    @sayyadaabubakar456 Год назад

    Masha Allah thanks 😊

  • @hayatusuman9055
    @hayatusuman9055 Год назад

    Masha ALLAH ❤❤❤

  • @SamiraMainassara-ib4bw
    @SamiraMainassara-ib4bw Год назад

    ♥️♥️♥️♥️

  • @Nesreen..
    @Nesreen.. Год назад

    Masha Allah.

  • @fatchimasaidou7226
    @fatchimasaidou7226 Год назад

    Masha allah ❤❤❤❤

  • @SamiraMainassara-ib4bw
    @SamiraMainassara-ib4bw Год назад

    ♥️♥️♥️♥️

  • @Saduat-f5b
    @Saduat-f5b Месяц назад

    ❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @FatimaMuhammad829
    @FatimaMuhammad829 Год назад

    Masha Allah

  • @MsjosnaJosna-j5p
    @MsjosnaJosna-j5p Год назад

    Masha allah ❤❤❤❤❤

  • @SamiraMainassara-ib4bw
    @SamiraMainassara-ib4bw Год назад

    ♥️♥️♥️♥️

  • @ameerah-bh5xb
    @ameerah-bh5xb Год назад

    Masha allah

  • @SamiraMainassara-ib4bw
    @SamiraMainassara-ib4bw Год назад

    ♥️♥️♥️♥️

  • @user-jiddah
    @user-jiddah Год назад +1

    Masha Allah

  • @HussainaAbubakar-oc7bq
    @HussainaAbubakar-oc7bq Год назад

    ❤❤❤❤