Najalli baban shurwa abun mamaki wani Dan sanda yazo suyi wata mahawara,labari akan harbin wata mesa

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 24 сен 2024

Комментарии • 10

  • @guguwatv5010
    @guguwatv5010 3 года назад +4

    Najalli ai rumane daidai da wannan dansandan

  • @muawuyaisahwaziri7176
    @muawuyaisahwaziri7176 3 года назад +3

    Mungode Allah yabiya, dun Allah kuci gabada samuna hirar Najalli.

  • @abbasharuna7366
    @abbasharuna7366 3 года назад +5

    Good

  • @zigogoango9075
    @zigogoango9075 Год назад

    Slm barka da warhaka

  • @muhammedyusuf8266
    @muhammedyusuf8266 2 года назад +1

    Baharunnur TV da take gabatar da shirin maza gumbar dutse suna kayatar da jama'a. Wannan shiri yana da mahimmanci kwarai da gaske. Mun gode.

  • @hbaouna
    @hbaouna 3 года назад +3

    Thanks for the upload. We really appreciate your hard work. I will one day come to Kano state to meet “ Najali “ insha Allah.

  • @yusufidris3066
    @yusufidris3066 2 года назад

    Matare da najalli baban shirwa

  • @moremp3712
    @moremp3712 3 года назад +2

    Slm inamuku fatan alheri bayan haka a gsky najalli bai amsawa bakonsa? Dominduk? Daakamai daban memakon yabada amsa kawai saiyashigabada lbr, misali ya? Chewa meyasa machijinda yaharba ammabaimutuba, najalli ko ya harbi mesa tamutu misali amsa anan shine eh nidakai akwaibambanchi misali inadawani lakani ko aa sirrinamu namaharba dadai sauransu amma kawai saidaiyashigabada lbr; ai akwaimasubukatar??? Dayawa danmunajindadin shirin, tnxxx

    • @baharunnurtv7828
      @baharunnurtv7828  3 года назад +1

      Mungode, Amma zanso ka Kara zuwa ka saurari hirarnan sosai saboda ka fuskance ta sosai. Don duk wata alama ya nuna masa ta akwai babbanci tsakaninsu don ya nuna masa sunada babbanci ta wankin hannu da sauransu. Kawai de Mai asiri be fiya futowa duniya ya fadi shirinsa ba..saboda yama bashi labarin mai godansa wanda ya gwada zarcinnan da dutsan nikaannan guda biyu.....