ZANEN DUTSE, Part 1, Labarin kaddarar wani basarake da kuyangarshi.

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 13 дек 2024

Комментарии • 192

  • @obaanafi201
    @obaanafi201 3 года назад +3

    Marhaba da sabon litafi yanda muka ga farko Allah ya sa muga karshe lafia Anty zee Allah ya Kara Basira 🇬🇭🇬🇭🇬🇭🇬🇭🇬🇭❤️❤️❤️🇺🇸🇺🇸🇺🇸🇺🇸

  • @mnazifiyarou7468
    @mnazifiyarou7468 3 года назад +3

    Masha Allah oyoyo anty tadawu Allah ya samuanfamada wanan sabun litafi damudaku bakidayi nice wow🇳🇪🇳🇪🇳🇪☑️🌹🌹🥀🇳🇬🇳🇬🤲🤲👈

    • @aminuibrahim6630
      @aminuibrahim6630 3 года назад +1

      Tnx so much ❤️

    • @amaduamadu1657
      @amaduamadu1657 3 года назад +1

      ما شا ا لله👍👍🇳🇪🇳🇪🇩🇿🇩🇿

  • @ibrahimaidrissa6168
    @ibrahimaidrissa6168 3 года назад +1

    Oyoyo da sabon littafin mu allah yakara miki lafiya abokiyar fira mukuma allah yabamu jimirin sauraro amin summa amin 🥰🥰🥰🥰

  • @nafisattijjanikano9803
    @nafisattijjanikano9803 3 года назад

    Masha Allah muna gdy ya Allah yasa yanda mukaga farkunsa lfy yasa muga qarshansa lfy ya Allah yabaki ikun kammalawa mukuma ya Allah yabamu ikun saurara ameen inamiki fatan alkairi my qaunarki akullun

  • @mryammarym4609
    @mryammarym4609 3 года назад

    Oyoyo Oyoyo abokiyar hira sunana hajiya Harara Saudiya dan Allah idan babu damuwa inasan nembar ki nagode

  • @abdouraouframatou6970
    @abdouraouframatou6970 3 года назад

    Macha allha abokiyar hira muna godiya

  • @alimaibrahim9760
    @alimaibrahim9760 3 года назад

    Oyoyo Anti zee barka u dasaki hauwa asaban littFi allah yasamu karudashi ameen

  • @tassiouabdou3204
    @tassiouabdou3204 3 года назад +1

    *masha allah mugode allah yasakamar yada akafara labarinan lafiya agama lafiya👂🏻*

  • @حواءمحمدحواتي
    @حواءمحمدحواتي 3 года назад +2

    Allah ya bada sa, a ya kara basira

  • @umarusman877
    @umarusman877 3 года назад +1

    Masha Allah abokiyar hira Allah yasaka miki d alkhairi Allah yasa yanda muka fara Allah yasa Mugama lpy ya kuma bamu ikon daukar Darasin da ke cikinshi

  • @karimashuaibubulele1630
    @karimashuaibubulele1630 3 года назад

    Masha Allah muna yiwa abokiyar hira brk da zuwan wanan littafin da ftn Allah yasa mu gama lfy

  • @rahmatuabdullahi3343
    @rahmatuabdullahi3343 3 года назад

    Masha Allah oyoyo abokiyar hira yanda akafara lfy Allah yasa agama lfy

  • @HhHccc-oq6eh
    @HhHccc-oq6eh 5 месяцев назад

    MAsha allah yayi munagodi ya sosai

  • @saadatubala6751
    @saadatubala6751 3 года назад

    Barkanmu d warhaka abokiyar hira muna ftn yadda mukaga farkon littafin lapia yasa muga qarshensa lapia 😍😍allah y qara daukaka ❤❤❤❤

  • @abl1752
    @abl1752 3 года назад +1

    Mashi Allah antya zee munagodiya daga maman umar makka,,

  • @fuvdthfttufethdwr3474
    @fuvdthfttufethdwr3474 3 года назад

    Hajiya fiddausi. 4 hour ago
    Masha Allah tubarakallahu gaskiya da jin wannan labari zaiyi dadi amma kuma a cikinsa akwai cakwakiya sosai kuwa. Abokiyar hira munji dadi sosai gaskiya Allah ya qara basira ameen

  • @zenabmoussa7099
    @zenabmoussa7099 3 года назад

    Mâcha Allah abokiyar hira allah ya kara basira

  • @nafissatouabdou9644
    @nafissatouabdou9644 3 года назад +1

    Mâcha allah abokiyar hira. Allah ya banu ikon sararo lafia.

  • @salwammummulkhartayif850
    @salwammummulkhartayif850 3 года назад +1

    Masha. Allah maraba dasabon labari. Allah saagamalafiya

  • @atnybaby3625
    @atnybaby3625 3 года назад

    Oyoyo my kakus muna godiya sosai tsohuwa

  • @siyammuhammed8953
    @siyammuhammed8953 3 года назад +1

    Masha Allah godiya muke sosai Allah yasa muga karshisa lafiya ante zee

  • @babanikram6407
    @babanikram6407 3 года назад +1

    Macha'allah abokiyar hira sannu da kokari muna godiya 💯.
    Da Allah ya kare mu daga sihiri da masu yinsa damu da zuri'ar mu baƙi daya.

  • @fatemafatema1081
    @fatemafatema1081 3 года назад +1

    Masha Allah. Da alama wannan littafin zai yi cakwakiya. Fiye da na baya

  • @adoumaru2727
    @adoumaru2727 3 года назад

    Masha allah yayikyau Allah ya kara basira

  • @memunasaibu5147
    @memunasaibu5147 3 года назад +1

    Ma cha Allah Sista Mu gode sosei Allah ya sa ya da aka fara chi a kare lafia

  • @balakazaureblk1721
    @balakazaureblk1721 3 года назад

    Hajiya fatima maman gadafi abokiyar hira inamiki fatan alkairi allah yakara basira

  • @sadisuamina1516
    @sadisuamina1516 3 года назад +1

    Aslm barka mu da zuwa sabao labari Allah ya sa mugamashi lfy

  • @muhammanibrahim6049
    @muhammanibrahim6049 3 года назад +1

    Marhaba biki saiyada muna murna da zuwan wannan labarin kuma zamu kasance da ke harzuwa karshe in sha allah

  • @abdoulayerainatou4757
    @abdoulayerainatou4757 3 года назад

    Maacha Allah antee zee Godiya ta musamman gareki taré da ke humeira Allah ya nuna mana kashe labarin mugode

  • @sapasapa7252
    @sapasapa7252 3 года назад

    Aslm Abokiyar hira inanai miki fatan alkairi allah ya kara basira taki maman Abdull saudiya masha allah Abokiyar hira muna godiya sosai allah yasa akamma sabon littafin nan lfy .

  • @aminaabdullahi8413
    @aminaabdullahi8413 3 года назад

    masha Allah alhamdulillahi muna godiya

  • @هانونيجر
    @هانونيجر 3 года назад +1

    Masha allah allah yasa mukaru dasabon labari

  • @alhajiharunambala248
    @alhajiharunambala248 3 года назад +1

    بسم الله الرحمن الرحيم 🇬🇭🇬🇭🇸🇦

  • @hauwasarkin1817
    @hauwasarkin1817 3 года назад +1

    Oyoyo Abokiyar Hira Allah datar damu ya kuma samuga karshenshi lafiya Ameen

  • @habibamuhmed7290
    @habibamuhmed7290 3 года назад +1

    Oyoyo my Anty masha allah

  • @samiramuhammad1379
    @samiramuhammad1379 3 года назад +1

    Masha Allah Allah ya nuna mana karshenshi lafiya

  • @zakiyashituadamzakiyashitu7509
    @zakiyashituadamzakiyashitu7509 3 года назад +1

    Mugode sausai Allah yatemaka yakara basira da nisan kwana mai albarka yanda aka fara asa'a Allah yasamu gama lafiya

  • @zainabmusa5877
    @zainabmusa5877 3 года назад

    salm barka da warhaka sannu da shigowar saban littafin alkairan dakeciki allah yabamu ikonyin amfani dashi akasinsa kuma allah yasamuyi watsi dashi inamiki fatan alkairi 💖💖💖💖

  • @aishausman8865
    @aishausman8865 3 года назад +1

    Masha Allah muna godiya kakus
    Yanda akafara wannan littafin lfy Allah yasa agama lfy muna cikin koshin lfy

  • @mdkkddjjdj9217
    @mdkkddjjdj9217 3 года назад +1

    To mashaallah Allah yatemaka maman kirkin Ⓜ️🌹

  • @habsatouallassangoge6324
    @habsatouallassangoge6324 3 года назад

    Macha Allah anty zeee gobe n'a fa

  • @jamilamassaoudouazimooune6067
    @jamilamassaoudouazimooune6067 3 года назад +1

    Oyoyo. Abokiyar hira Allah bamu ikon Gabin karchen litafin

  • @safidluea6895
    @safidluea6895 3 года назад +1

    سبَحٍان الُِلُِهـ وُبَحٍمدِهـ
    سبَحٍان الُِلُِهـ الُِعٍظًيم

  • @mrsshareefumammun6725
    @mrsshareefumammun6725 3 года назад +3

    Masha Allah Allah yasamuga karshen littafinnan lfy gdy Agareki Abokiyar Hira💖💖💖

  • @chamsiahamed903
    @chamsiahamed903 3 года назад +1

    Macha allah da allamuzaiyi dadi

  • @halimaabdullahi3858
    @halimaabdullahi3858 3 года назад

    Oyoyo my sister zee fatan alheri agareki

  • @fatimabaiwarallah3254
    @fatimabaiwarallah3254 3 года назад +1

    Masha allah Allah ya sa agama lfy 🙏🙏🙏

  • @faizaahmed3889
    @faizaahmed3889 3 года назад +1

    Allah yasamu gama lpu

  • @zara-c1n6z
    @zara-c1n6z 3 года назад

    Masha Allah Aiki Yayi kyau

  • @laoulikadiri6501
    @laoulikadiri6501 3 года назад

    Aa incha allha babu komi tayi bisimila ai

  • @tanimukawari4169
    @tanimukawari4169 3 года назад +1

    Masha Allah Allah sa anfara asa a yasa kigama lafiya fatan alkairi😍

  • @sayyadafatimatsakarambato2212
    @sayyadafatimatsakarambato2212 3 года назад +1

    oyoyo masha allah

  • @fattomym9697
    @fattomym9697 3 года назад

    masha allah allah daiyyabiya

  • @AdamuAdo-mp4yx
    @AdamuAdo-mp4yx Год назад

    masha Allah Abokiyar hira

  • @fateemabintuh255
    @fateemabintuh255 3 года назад

    Masha allah , allah yasa yanda aka fara sabon littafin nan allah yasa mugama a sa'a ya rabb🙏

  • @salmaisa6637
    @salmaisa6637 3 года назад +1

    Masha allah Anti zee allah yakara. Basira ameen ♥️♥️

  • @khadijatmuhammedlawan8745
    @khadijatmuhammedlawan8745 3 года назад

    Oyoyo my Antiy zee munagodiya so sai

  • @hapsayusif3104
    @hapsayusif3104 3 года назад +1

    Masha Allah Allah yasa anfara a saa

  • @HauwauBadamasiDodo-oe9wj
    @HauwauBadamasiDodo-oe9wj 11 месяцев назад

    Muna godiya sosai abokiyar hira,karatu litafi idan banaki bane bana saurarensa😊

  • @aishashuaibu3918
    @aishashuaibu3918 3 года назад

    Wow masha Allah oyoyo aunty zee

  • @ummiummi6171
    @ummiummi6171 3 года назад

    Barka da dawowa san nuda kokari Allah yakarbasira

  • @bikeesuabdullahi9314
    @bikeesuabdullahi9314 3 года назад +1

    Masha allah sis zee muna godiya😍😍😍😍

  • @aishaDawoodhud4604
    @aishaDawoodhud4604 3 года назад +1

    Godiya aty zee🙏🙏🙏👍

  • @bushraaliyu3872
    @bushraaliyu3872 3 года назад +1

    Masha Allah abokiyar shira Allah anfara asa'a❤❤

  • @AwaAboubacar-x8m
    @AwaAboubacar-x8m Год назад

    Macha Allah alhamduillah❤❤

  • @salmamuhd1079
    @salmamuhd1079 3 года назад +1

    Masha Allah Allah temakeki

  • @fiddausiahmed3949
    @fiddausiahmed3949 3 года назад +1

    Masha Allah ubangiji allah yasa agama lpy 🙏

  • @fidausimusa8256
    @fidausimusa8256 3 года назад +1

    Masha Allah muna Kara godiya so sai🙏🙏

  • @sadimarih2607
    @sadimarih2607 3 года назад +1

    Masha Allah Allah ya taimaka

  • @fatimaabdallah2045
    @fatimaabdallah2045 3 года назад +4

    Masha Allah thank you very much May Almighty Allah bless you and protect you for all us Allahuma for making us happy 😃👍👍🙏🙏🇺🇸🇺🇸

  • @mdthohel6535
    @mdthohel6535 Год назад

    Masha.allah🎉🎉🎉😢😢😢

  • @ekllmatuabd2361
    @ekllmatuabd2361 3 года назад +2

    Masha Allah alhamdulillah thanks so much

  • @hajahajahasina8973
    @hajahajahasina8973 3 года назад +1

    Masha Allah Allah yasamugamalafeya

  • @shedarfullbe5049
    @shedarfullbe5049 3 года назад +2

    Barka da sabon labari allha yasa agama lafiya

  • @jamilaahamad6990
    @jamilaahamad6990 3 года назад +1

    Masha Allah Allah yakara basira ❤️

  • @sdsd965
    @sdsd965 3 года назад +1

    Hauwa u saudiyya
    Oyoyo anty zee

  • @gibsonrussell3828
    @gibsonrussell3828 3 года назад +2

    Muna gdy anty Zainab

  • @ggvg7770
    @ggvg7770 3 года назад +1

    ماشاءالله تبركه موقودي واللهي ناجي دادي💕💕🎶

  • @رقيةمحمد-ث5ق
    @رقيةمحمد-ث5ق 3 года назад

    Masha allah mungude

  • @maryamabubakar1908
    @maryamabubakar1908 3 года назад +1

    Oyoyo my Zee Masha Allah😘😘😘😘👌

  • @umruduwanmuruduwan9499
    @umruduwanmuruduwan9499 3 года назад +1

    Slm dan Allah washe zakisamana gobena

  • @marakisiyyagarba8300
    @marakisiyyagarba8300 3 года назад +1

    Masha allah aunty zee

  • @idrismgiwa232
    @idrismgiwa232 3 года назад +1

    Masha Allah fatan alkairi

  • @chamsiahamed903
    @chamsiahamed903 3 года назад

    Macha allah allah yanunamana
    Karche da alkari😍

  • @hanifaidriss8259
    @hanifaidriss8259 3 года назад +1

    Masha Allah 😍😍🇬🇭🇬🇭🇬🇭

  • @sanisahiba1137
    @sanisahiba1137 3 года назад

    Barka da zuwa abokiyar hira.allah nuna mana karshen wannan labari.

  • @umruduwanmuruduwan9499
    @umruduwanmuruduwan9499 3 года назад +1

    Masha Allah yayi kyau

  • @hajaraabdullahimohammad5482
    @hajaraabdullahimohammad5482 2 года назад

    Masha Allah yakk 🙏 💖 ❤ ♥ 💓 💕 🙏

  • @Shadatoushaibu
    @Shadatoushaibu 3 года назад +1

    Masha allah mugode sosai

  • @rahinaismael3849
    @rahinaismael3849 3 года назад

    Oyoyo sweet sis Masha Allah munagodiya sosai 💋💗💖💗

  • @user-hj6jf1tz9b
    @user-hj6jf1tz9b 3 года назад

    Masha Allah mungde🌹😍😍

  • @hafsaadam1600
    @hafsaadam1600 3 года назад +1

    masha Allah

  • @ummuhamda6130
    @ummuhamda6130 3 года назад +1

    Masha Allah

  • @basiroumanman1871
    @basiroumanman1871 3 года назад

    Slm abokiyar hira Allah yakara basira

  • @saadatuabdulai3501
    @saadatuabdulai3501 3 года назад

    JazakaAllahu Khairan

  • @alhausawe9163
    @alhausawe9163 3 года назад +2

    abokir hira ana yin shi a raskar da salma

  • @نوتيطيب
    @نوتيطيب 3 года назад +1

    ما شاء الله تبارك الرحمن

  • @hajarasaleh9946
    @hajarasaleh9946 3 года назад

    Oyoyo zee Masha Allah 💞💞

  • @mmaliwwe6909
    @mmaliwwe6909 3 года назад +1

    سلام عليكم ورحمة الله وبركاته حواء محمد شعبامي 👍👍

  • @meem7657
    @meem7657 3 года назад +1

    جيت✌️