Tambayoyi da Amsa: 143 | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 1 дек 2024
  • Shirin Tambayoyi da Amsa na Sheikh Aminu Ibrahim daurawa wanda yake gabatarwa a wuraren karatuttuka daban daban

Комментарии • 36

  • @tasiuumaraliyu9338
    @tasiuumaraliyu9338 2 года назад +1

    Allah yaqara imanida lafiya dakuma kyakkyawan qarshe yajiqan mahaifan malam

  • @aishaauwal9746
    @aishaauwal9746 Год назад +1

    Jazakumullahu khairan Mallam

  • @sanussi2307
    @sanussi2307 2 года назад +1

    مشاءالله 🇳🇪🇳🇪

  • @SafiyanuAbubakar-ny2qv
    @SafiyanuAbubakar-ny2qv 5 месяцев назад

    Allah yasaka wa mlm da alkairi

  • @adamuibrahim7576
    @adamuibrahim7576 2 года назад

    Jazakallahu haira Allan ya karawa Mallam lafia Mallam wats yarinya Crista tace inzan aureta zata musulunta ni Kuma albarkacin musulunci zan aureta Amma abida yake dauremin Kai yaya tsarin daurin sure zai zama

  • @عاليه-ث4خ
    @عاليه-ث4خ Год назад

    Assalamu Alaikum malam,Allah yasaka da Alkairi , munagodiya 🙏🙏🙏

  • @hadizasaleh1047
    @hadizasaleh1047 2 года назад

    Allah yasaka da Alkairi da gidan Aljannan

  • @allassancharifa8029
    @allassancharifa8029 2 года назад

    Muna godiya allah yassaka da alkhairi

  • @bachirsalh2773
    @bachirsalh2773 2 года назад +2

    Ma cha.Allah

  • @bashirmuhammad2921
    @bashirmuhammad2921 2 года назад +1

    Assalamualaikum malam Allah yakara lfy aure zanyi Amma bansan yadda ake addu'ar saduwa da Mata bah Dan Allah Ina bakatar amsa domin abin yakusa

  • @ahamadurufai3500
    @ahamadurufai3500 2 года назад

    Masha allah

  • @maimounamoussa7438
    @maimounamoussa7438 2 года назад +1

    Macha Allah

  • @bilalomar8137
    @bilalomar8137 2 года назад +2

    ماشاء الله تبارك الله

  • @AaMm-ry1sh
    @AaMm-ry1sh 2 года назад

    Masha Alh jazakallahukair malam

  • @umaryawule4407
    @umaryawule4407 2 года назад

    Allah ya rabamu da hasada

  • @adamouhassanbeadamouhassan5237
    @adamouhassanbeadamouhassan5237 2 года назад

    Allah shi biya malla muna bai il an Doua

  • @shawalmohammed419
    @shawalmohammed419 Год назад

    MashaAllah

  • @rukayamohammed5809
    @rukayamohammed5809 2 года назад +1

    Thank you 🤲🤲🇬🇭

  • @fatimaahmad3087
    @fatimaahmad3087 2 года назад

    Assalamualaikum warahmatullah mlm muna godiya Allah ya Kara dauka,mlm inada tambaya kamar macace tana da ciki sai tasha magani yazube amman bai woce wata dayaba sbd dalilai masu karfi a tsakininta da mijinta mlm tayi kuskure kuma tana da laifi

    • @عاليه-ث4خ
      @عاليه-ث4خ Год назад +1

      Asalam Alaikum wlh nema inahsan Amsar tambayanan

  • @imranaawaisu3799
    @imranaawaisu3799 2 года назад

    Allah ya kara lafiya da imani

  • @ppshhdjjdis2870
    @ppshhdjjdis2870 2 года назад

    Jazakallahu khairan

  • @illiassousaley3077
    @illiassousaley3077 2 года назад

    Allah yakarawa malam lafiya

  • @bilalomar8137
    @bilalomar8137 2 года назад +1

    Salati da rahma da amincin Allah su tabbata a gare ka, ina da tambaya Sheikh shin ya halatta a yi addu'a bayan sallah, na gode kwarai da gaske.✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻

  • @fuseini.Issifu
    @fuseini.Issifu 2 года назад

    JAZAKALLAHU KHAIRAN

  • @ghdtic3336
    @ghdtic3336 2 года назад +1

    Masha allah 🥰🥰🥰🤣

  • @taiftaif7043
    @taiftaif7043 2 года назад

    Assalamualaikum Allah yakarawa malam lafiya malam matane da mijinta amma basa gari daya yana wani garin itama haka amma malam mijin baisan cintaba kuma baisan shantaba kuma idan har bata kirashiba bazai taba kirantaba ko da zatayi wata bata kirashiba bazai kirataba malam idan matan tamishi magana bai gyaraba itama ya hallatta ta daina kiranshi ta rabudashi tunda hakkin kulawanta akanshi yake ba akantaba kuma idan ta kashe auran tayi laifi? nagode Allah yasakawa malam da alkhairi

  • @ودالبلد-غ1ث
    @ودالبلد-غ1ث 2 года назад

    ماشاء الله 🇸🇩🇸🇩🇸🇩

  • @sitouidi8726
    @sitouidi8726 2 года назад +1

    👍👍👍👍👍👍👍👍👍

  • @adamouhassanbeadamouhassan5237
    @adamouhassanbeadamouhassan5237 2 года назад +1

    😂😂😂😂🇮🇪🇳🇪

  • @adamouhassanbeadamouhassan5237
    @adamouhassanbeadamouhassan5237 2 года назад

    Allah Akbar 😂😂😂

  • @hafsatahmadabubakar8339
    @hafsatahmadabubakar8339 2 года назад

    À

  • @MUHAMMADADO-fo3oi
    @MUHAMMADADO-fo3oi 7 месяцев назад

    Masha Allah