Allah ya karawa malam lafiya , mlm tambaya ta itace idan miji da Mata kullum basa ganin mutuncin kowa a tsakanin su Kuma duk sanda wata matsala ta hadasu saisudinga zagin junan su da doke doke matar tayita zagin mijin tana yimasa rashin mutunci , Kamar dai zaman bariki,ba zaman Sure ba ,Tom malam wnn Yana da Alaqa da sanin juman su dasukayi kafin Aure, shiyasa kowannen su basa ganin mutuncin kowa
Assalamu'alaikum ya malam Dan Allah wani irin addu'a ya daci NA dingayi idan NA tashi cikin dare NA Neman biyan bukata. Inason aikin sojan ruwa nane kusan NA uku kenan NA ke Neman Allah yakarawa Malam lafiya
Allah yasaka wa mlm da alkairi
Allah ya saka da alheri duniya da lahira
Allah ya karawa malam lafiya , mlm tambaya ta itace idan miji da Mata kullum basa ganin mutuncin kowa a tsakanin su Kuma duk sanda wata matsala ta hadasu saisudinga zagin junan su da doke doke matar tayita zagin mijin tana yimasa rashin mutunci , Kamar dai zaman bariki,ba zaman Sure ba ,Tom malam wnn Yana da Alaqa da sanin juman su dasukayi kafin Aure, shiyasa kowannen su basa ganin mutuncin kowa
Allah ya saka Da Al khairy
May allah blessed you sheikh 🙏🙏
ماشاء الله تبارك الله
Assalamu'alaikum ya malam Dan Allah wani irin addu'a ya daci NA dingayi idan NA tashi cikin dare NA Neman biyan bukata.
Inason aikin sojan ruwa nane kusan NA uku kenan NA ke Neman Allah yakarawa Malam lafiya
ماشاءالله تبارك الرحمن
Masha Allah muna godiya sosai
Allahu akubar masha allah jazakumllahu khairan 😂🤣
Masha Allah
الله يبارك بعمرك يارب
👍👍👍👍👍👍👍
Allah ya tsaka da alkheri
Masha allah 🥰🥰🥰😂😂
Yayi kyau macha Allahu
Allah y karawa mal lafiya
Masha Allah