Yadda ake gyara matsalar whatsapp| You need the official WhatsApp to use this account

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 13 сен 2024
  • a cikin wannan video zan nuna muku yadda zaku gyara whatsapp idan yana nuna muku You need the official WhatsApp to use this account
    please kuyi like da share na wannan vodeon sannan kuyi subscribe na wannan channel ɗin
    CONTACT US VIA👇
    WhatsApp 👇
    wa.me/23481293...
    Facebook 👇
    bit.ly/3FNvy7v
    Telegram 👇
    bit.ly/3RwS9tx
    Tiktok 👇
    tiktok.com/@fasahar_zamani
    KEYWORDS
    yadda ake gyara whatsapp
    yadda ake gyara matsalar WhatsApp
    this account is not allowed to use WhatsApp
    how to solve this account is not allowed to use WhatsApp
    yadda ake gyara this account is not allowed to use WhatsApp
    yadda ake bude whatsapp
    yadda zaka bude whatsapp din da aka kulle
    yadda zaka gyara whatsapp
    yadda zaku bude whatsapp
    yadda ake gyara whatsapp you need the official WhatsApp to use this account
    you need the official WhatsApp to use this account
    yadda zaka gyara whatsapp
    matsalar whatsapp

Комментарии • 22

  • @fasahar_zamani
    @fasahar_zamani  8 месяцев назад +1

    yadda zaku samu free Airtime a kowanne Layi 👇
    ruclips.net/video/F0ySd0qIO2M/видео.htmlsi=oQ6vGN6qGcZrhLGO

  • @AbukinaAbukina
    @AbukinaAbukina 5 месяцев назад

    Salaam alaq, Ramadan lavarkatu.❤❤❤❤🎉

  • @AbubakarYahaya-jq9ne
    @AbubakarYahaya-jq9ne 5 месяцев назад +1

    Bayan anyi adding account ah wata wayar shikenn ah wayarka kuma bazai qara zama ba u have to keep up the video till end
    Don nima problem din da nake facing kenan kuma yaqi ya koma ah wayana wlh

    • @fasahar_zamani
      @fasahar_zamani  5 месяцев назад +1

      Idan ka canza waya zai yi, Amman bazai koma kan daya wayar taka ba

  • @ibnu-taimiyahtv3994
    @ibnu-taimiyahtv3994 Месяц назад

    Nima yanzu haka ina fama da matsalar nan.

  • @AbdulhakimBashir-lv2pz
    @AbdulhakimBashir-lv2pz 6 месяцев назад +1

    Shin zaka iya maedo shi a ae nupin wayar ka

  • @SumayyaKhamis-yo7yc
    @SumayyaKhamis-yo7yc 3 месяца назад

    Wlh nema

  • @NaziruNasiru-pc1nm
    @NaziruNasiru-pc1nm 6 месяцев назад +1

    ❤❤❤❤❤❤

  • @waleedahMuhammad
    @waleedahMuhammad 5 месяцев назад

    wllh yakiyi har wani layin na sake Amman yaki

  • @basharMusa-ro3mw
    @basharMusa-ro3mw 3 месяца назад

    Mugode

  • @user-oi6mm6jv5f
    @user-oi6mm6jv5f 7 месяцев назад

    Na gwada da wani Wayan yaki har yanxu

  • @user-ri2nk7xt3b
    @user-ri2nk7xt3b 6 месяцев назад

    OB2whatspp ya akeyimasa dan Allah

  • @ahmadaminumohd7630
    @ahmadaminumohd7630 4 месяца назад

    Nima haka yake mun

  • @SumayyaKhamis-yo7yc
    @SumayyaKhamis-yo7yc 3 месяца назад

    Nidan Allah yazanyi natura meessad a email

  • @MukhtarAbubakar-pv8rl
    @MukhtarAbubakar-pv8rl 6 месяцев назад +1

    Zaka iya maido dashi a dayar wayar

    • @fasahar_zamani
      @fasahar_zamani  6 месяцев назад +1

      Eh, kamin magana a Telegram 08129360031

    • @AbubakarYahaya-jq9ne
      @AbubakarYahaya-jq9ne 5 месяцев назад

      Yawwa shi muke son jii don nima mtslr irin tawa ne

  • @umarfarouq8774
    @umarfarouq8774 7 месяцев назад

    whatsapp messanger dina ya daina yin verify na lambada a akan waya ta sai dai akan wata wayar

  • @Maryam.28
    @Maryam.28 5 месяцев назад

    Idan GB nefa

  • @AnasDanbaba-ce8ky
    @AnasDanbaba-ce8ky 7 месяцев назад

    𝐇𝐞𝐥𝐥𝐨