Tambayoyi da Amsa: 187 | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 7 сен 2024
  • Tambayoyi da Amsa: 187 | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
    Tambayoyi
    1- Hukuncin Aske Gemu Domin Ya Fito Da Yawa
    2- Malam nakan aikata wani sabo, daga baya sai nayi nadama na tuba, sai kuma shaidan ya rinjayeni na sake komawa, sai na kuma tuba nayi nadama, ya hukuncin yin hakan
    3- Malam Menene Sharuddan Tuba
    4- Rukunan Shiriya
    5- Alamomin Lalacewar Dan Adam
    6- Malam na siyi wayar hannu ba tare da sanin mahaifiyata ba sai na manta nayi bacci wayar tana kan cikina, da ta shigo ta gani sai ta dauketa, to na kasa yin cigiya. Malam yanzu ya zanyi da ita.
    7- Idan mutum yayi hasara, sai yake fadawa jama'a, wannan yana cikin rashin karbar kaddara.?
    8- Matakan Istikhara, yadda akeyi da kuma yadda zaka gane idan Allah (S.W.T) yayi maka zabi.
    9- Masu yin Rukiyya da rabe-rabensu
    10- Yadda za ka kare kanka daga Aljanu da kuma Sihiri

Комментарии • 84

  • @YouseefyahuzaSani-oj7xo
    @YouseefyahuzaSani-oj7xo Год назад +4

    Ya malan Allah yasakada mafificin alkairi ameen

  • @ibrahimasomasozadare9190
    @ibrahimasomasozadare9190 Год назад +1

    Masha Allah arima godeya muke Allah ya saka da lakari

  • @raliyanura-si4wk
    @raliyanura-si4wk Год назад

    Allah ya sa mudace Kuma Allah ya Kara mana imani

  • @zainababubakar4038
    @zainababubakar4038 6 месяцев назад +1

    Allah ya taimake ka malam

  • @hassanmedinat85
    @hassanmedinat85 Год назад +1

    Allah yasaka da alkhairi duniya da lahira

  • @AboubacarSakarawa-wl2xm
    @AboubacarSakarawa-wl2xm 6 месяцев назад

    Masha Allah

  • @fstrrdger6150
    @fstrrdger6150 Год назад

    Ma sha Allah,Allah ya saka da alkhairi malam

  • @yazidusani2889
    @yazidusani2889 Год назад +1

    Asl malan miye hukuncin Wanda yasai giya da niyar ai yafara. Saikuma ya tuba yaga abin Allah bayaso saiya tuba🙏

  • @AddauUsman-lb6nx
    @AddauUsman-lb6nx 4 месяца назад

    Allah sakawa malam

  • @musamuhammad1529
    @musamuhammad1529 Год назад

    Allah akbar ❤

  • @fatimakowa2373
    @fatimakowa2373 Год назад +1

    Allah ya qara basira

  • @officialidrissyoungboy-jx5ew
    @officialidrissyoungboy-jx5ew Год назад +1

    Assalama aleikum malam allah kara maka lafiya allah jikan magabata malam inada tanmbaya ya mastayin zage a musulunci ko mutum ya yayi abun zagen ko baiyiba ya mastayin Zage a musulunci allah ya staremu daga sharin shaidan ngd

  • @hussainaisha924
    @hussainaisha924 Год назад

    Allah yakara lpy Malam

  • @MutahiraMuhammed
    @MutahiraMuhammed Месяц назад

    Mlm Allah yakara lfy mlm ina da tambaya

  • @AbdulWahab-uv4gh
    @AbdulWahab-uv4gh Год назад +1

    Masha Allah Allah yasaka da alkayiri

  • @bilalomar8137
    @bilalomar8137 Год назад +5

    الله يهدينا يارب

  • @MutahiraMuhammed
    @MutahiraMuhammed Месяц назад

    Allah yasa mugane😢

  • @nashbash5573
    @nashbash5573 Год назад

    Allah yabia

  • @nanaibirahim7085
    @nanaibirahim7085 Год назад

    Mun godiya malam

  • @IdrisHalima-wz7hl
    @IdrisHalima-wz7hl Год назад

    ALLAH YA BADA LADA

  • @habibamusa2654
    @habibamusa2654 Год назад

    Masha Allah,malam Allah ya karamaka lfy da daukaka, Dan Allah malam kasani a addua Allah ya biyamun buqatuna . Nagode

  • @BofaDoBofa
    @BofaDoBofa 10 дней назад

    ❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @ibraheemshettima
    @ibraheemshettima 7 месяцев назад

    Slm allah kalafi mallam

  • @mdhambali6896
    @mdhambali6896 Год назад

    ❤❤❤

  • @solemanibrahim
    @solemanibrahim Год назад +1

    Mâcha allah allah yakarama mln lahiya danisankuna mai albarka

  • @OusmanWanzam
    @OusmanWanzam 17 дней назад

    Asallamu allekum Malan tan bayata ita Che Malan miye hukun shin mai chewa asallamu allekum wahama tulah ta Allah wabaraka tuhu

  • @Qqesk
    @Qqesk 5 месяцев назад

  • @abdoultutha
    @abdoultutha Год назад

    Slm malan ya Allah yakara lafiya

  • @abbanigeriyasaddqghauyaekk4666
    @abbanigeriyasaddqghauyaekk4666 Год назад +1

    Allah yasa mudache

  • @abdullahisabdullah1745
    @abdullahisabdullah1745 Год назад

    Malam Allah ya Kara daukaka Allah ya saka da alkhairi

  • @maryamhayatudeen2871
    @maryamhayatudeen2871 Год назад

    M as la

  • @user-jl3zq8mn9f
    @user-jl3zq8mn9f 6 месяцев назад

    😢😢😢❤❤❤

  • @hamisuzangohamisuzango5448
    @hamisuzangohamisuzango5448 Год назад

    Gaskiya ne mallam Allah saka da Alkhairi

  • @buzaririmandi268
    @buzaririmandi268 Год назад +1

    Allah yaralafiya

  • @dangatadanr
    @dangatadanr Год назад

    ❤️❣️

  • @mahamatadams5558
    @mahamatadams5558 Год назад

    Allah ya kara lfya malam

  • @AbdulWahab-uv4gh
    @AbdulWahab-uv4gh Год назад

    Dan Allah ina da tabbaya agame da azumi a wan nan watan wato a zumin tsofi yaya yake naji wasu suna cewa ba ayi dan Allah menene gaskiyar magana

  • @mahamadouibrahimabdou-qx2gh
    @mahamadouibrahimabdou-qx2gh Год назад +1

    Allahu aqabar

  • @user-qb6cy4my4u
    @user-qb6cy4my4u 5 месяцев назад

    😢

  • @rabilmsaleh8909
    @rabilmsaleh8909 Год назад

    To malam Allah ya Saka da alkhayri 🤲

  • @mamaneayoub
    @mamaneayoub Год назад

    Macha Allah

  • @imranaawaisu3799
    @imranaawaisu3799 Год назад

    Allah ya saka da Alkhairi

  • @oumarfaruk7829
    @oumarfaruk7829 Год назад +3

    MÂCHA ALLAHOU 🙏💯

  • @maimunaaminubammali-nt8mr
    @maimunaaminubammali-nt8mr Год назад +1

    Assalamu alaikum, malam brk da warhaka dftn munwuni lfy Allah yakara wa malam lfy da Nisan kwana malam Ina da tambaya ne akan rabuwar aure idan miji yacewa matar sa auren mu yakare dake dan Allah malam menene matsayin wannan aure saki nawa ne? Allah yasa atashi lfy

  • @yusufibrahim5490
    @yusufibrahim5490 Год назад

    Allah Ya biya

  • @user-fj7pf5wf2z
    @user-fj7pf5wf2z Год назад

    Allah

  • @zhra6769
    @zhra6769 Год назад

    امنتا💥♥️

  • @ummulkairnasir1520
    @ummulkairnasir1520 Год назад +1

    Fatan alkairi mlm dg Cairo Egypt

  • @user-nz7xw6lk8i
    @user-nz7xw6lk8i Год назад

    SLM. Malam Allah yakarima lfy

  • @fathimamusaabdullahi6666
    @fathimamusaabdullahi6666 Год назад +2

    Slm dan Allah inason magana da malam ya zanyi? Ina muku fatan alkairi Allah ya karawa malam lpy

  • @ljfhg3840
    @ljfhg3840 Год назад

    ASlm Allah ya biya malam allagafarta, malam inadatanbbayane,kamarhaka,nidai,dankasuwane,amman,yanzu banɗako mi,anbinnamin,magani,dan ahhallakani,todataimakon, Allah,banyikomiba, kasuwanci kawai,yawace, amman banemi,warware shiba,dan, Allah allagafarta wace,adu,a zandorayi,dan,yawarware, Allah biya malam

  • @sadiqsalisu4701
    @sadiqsalisu4701 Год назад

    Don Allah number malam ina bukatar number 🙏

    • @user-hq3hq7ip5d
      @user-hq3hq7ip5d Год назад

      السلام عليكم ورحمة الله وانا كمان ابغى رقم حق الشيخ

  • @zaraelhadjiamadou221
    @zaraelhadjiamadou221 Год назад

    Allah wahidin

  • @abdullanura-nn4km
    @abdullanura-nn4km Год назад

    👍👍👍👍

  • @bilalomar8137
    @bilalomar8137 Год назад

    حقيقه والله

  • @admvbu1307
    @admvbu1307 Год назад

    Slm

  • @kableharota8796
    @kableharota8796 Год назад

    صباح الخير

  • @jawahidali2962
    @jawahidali2962 Год назад

    Menene maanar sunan siyama

  • @yusufisahismail2650
    @yusufisahismail2650 Год назад

    Asslamu Alaikum warahmatullh dan ALLAH idan zan yi tambaya Taya ya zanyi

  • @MusaSabitu-hx7sq
    @MusaSabitu-hx7sq 5 месяцев назад

    Fatan alkarri

  • @HajaraLawan-ji7py
    @HajaraLawan-ji7py Год назад

    Tafsir na alamomin fara azumi

  • @MuhammadAbubakar-pp6ip
    @MuhammadAbubakar-pp6ip Год назад +1

    Assalamualaikum malam sunana Muhammad abubakar Dan Maiduguri mazaunin Libya malam Ina aikin gidan Mai malam mutane suna zuwa sucika motocinsu Amman basu cikawa daidai sai suwuce da wayinsu lambobin kudi kadan toh malam wanna lambobin kudin idan Ina bari musu zan wayi gari albashina zaikare Idan bana bari Kuma arana har Ina samun na abinci misalin shine idan sunwuce da naira 3 bazayyu inkarba Naira 3 ba saboda Babu naira 3 saidai Naira 5 Kuma ni nafison sucika daiadain kudinsu Amman basayi toh Ina neman fatawa malam

  • @buzaririmandi268
    @buzaririmandi268 Год назад +1

    Mungode

  • @fatimaumar652
    @fatimaumar652 Год назад

    Assalamualaikum mlm Muna godiya matuka da irin kokarin da kukeyi
    Mlm Dan nice tun Ina yarinya Allah yayi ma mahaifita rasuwa sakamakon rashin samun abinci ishashe agun marikiyata yasa nake daukar mata kudin inje in kashe Ina xuwa nasiyar mata da masara tiya biyu,uku har biyar Dan ayi cefane Dana gane Nima nafara iban tiya 2ko3 nasiyar nacinye kudin,shima nafara daukan ma babana kudi,haka shago Dan biskit da Dan minti, cingum , yanuwana mahaka Yan class dinmu a time din Ina primary ne Saida nashiga j.s.s Kuma Allah ya yayemun gaba daya banayi har izuwa yanzu danagama 400level Amma kullum natuna abubuwan da suka faru hankalina natashi mlm inaganin naci hakkin mutane dayawa Wanda bansan yadda zanyi bah Dan Allah mlm shine na nemoka ta Nan domin insamu mafita akan matsalan ngd

  • @nasiraboki
    @nasiraboki Год назад

    Salmalekom abonda nai to dai

  • @iam_madaki
    @iam_madaki Год назад

    Kai malam Allah ya kara lafiya 😂

  • @ahmadisa2487
    @ahmadisa2487 Год назад

    Malan

  • @BassirouAbubakar-vd2cf
    @BassirouAbubakar-vd2cf 5 месяцев назад

    Masha allah

  • @OusmanWanzam
    @OusmanWanzam 17 дней назад

    Asallamu allekum Malan tan bayata ita Che Malan miye hukun shin mai chewa asallamu allekum wahama tulah ta Allah wabaraka tuhu

  • @blackinkorea7738
    @blackinkorea7738 Год назад

    Masha’Allah

  • @aradasfsfs6632
    @aradasfsfs6632 Год назад

    ♥️♥️♥️♥️

  • @abbayakubu2116
    @abbayakubu2116 Год назад +2

    Masha Allah

  • @user-hr3dt4ol6j
    @user-hr3dt4ol6j 11 месяцев назад

    ❤❤❤

  • @mikailumaazu5992
    @mikailumaazu5992 Год назад +3

    Masha Allah

  • @harunazubaida5380
    @harunazubaida5380 Год назад

    Masha Allah

  • @ilyasuabdullahi4188
    @ilyasuabdullahi4188 Год назад

    Masha Allah

  • @samailalawal2690
    @samailalawal2690 Год назад

    Masha Allah

  • @awaldannijer
    @awaldannijer Год назад +5

    👍👍👍