Asalin Abinda Yafaru Tsakanina Da Dr Idris Abdul Aziz Dutsin Tanshi BAUCHI

Поделиться
HTML-код

Комментарии • 26

  • @AbubakarilyasuJido
    @AbubakarilyasuJido 3 месяца назад

    Masha Allah mL Afakalla.

  • @MustaphaIsa-fm4rg
    @MustaphaIsa-fm4rg 4 месяца назад

    Afakallahu Yanzu rashin kai maka ziyara a kurkuku. Shine sanadiyyan bujire wanka. Kenan. Idanmaa yazama basukai maka ziyara ba. Sunkai maka ziyara Amma gashi kana karyata

  • @shahiduabdudogo11
    @shahiduabdudogo11 4 месяца назад

    Gaskiya Afakallahu An Maka Abinda Bai Dace Ba
    Amma Ka Ƙara Hakuri Kaine Da Nasara
    Ba dai Ka Gano Duk Musulmi Musulmi Ne Ba
    Allah Ya Taimake Ka

  • @mubarakusmanmuhammad5983
    @mubarakusmanmuhammad5983 4 месяца назад +2

    AfaKallah gaskiya ka godewa allah tunda allah ysa kafahimta tun kana raye fahimtarkace kuma kanada dalilai kuma Allah ya karawa rayuwa albarka

  • @abdullhadimustfa2366
    @abdullhadimustfa2366 4 месяца назад

    Afakalahu mahaukacin

  • @muhammadkpachitagi
    @muhammadkpachitagi 4 месяца назад

    Masha Allahu sai mia gaskiya

  • @fannamibukar2370
    @fannamibukar2370 4 месяца назад

    Amman ai ALLAH baishe kayi afuwa a munafukai ba.

  • @fannamibukar2370
    @fannamibukar2370 4 месяца назад

    Afakallah kabashi.

  • @abdullahiibrahimusman8135
    @abdullahiibrahimusman8135 4 месяца назад +1

    Kaifa afakalla da bakinka kace irin taimakon da Dr. Idris ya baka a rayuwa ko mahaifinka Bai baka irin wannan taimakon ba sai gashi yau kaine zaka zo kana fadan karya da gaskiya akan Mallam, da ikon Allah sai kaga sakamon abinda kayima mallam. Ko a yanzuma kayi karyar cewa wai kana kurkuku Babu wanda ya zo ya kawo maka ziyara ko taimako Wannan ma karya kakeyi, amma in sha Allahu zaka girbi abinda ka shuka. Nifa Ina ganin in aka bincika za'a tabbatar da cewar afakalla yanada tabuwar hankali wallahi, maganar ba nahawu ba fasaha sai kame kame, yanzu kanaso ka karyata maganar da Abu Aisha ya fada kenan a madadinka?, gaskiya afakalla Kai tantagaryar munafukaine, Kai a suwa zakace wai anyi maganar sulhu da kai. Wato tunda Mallam Bai biyo wurinka ba shi yasa zakayi karyar wai Dahiru bauchi ne yasa aka fito da Kai, munafunci fa dodo ne maishi yake ci. Kaga ko anan kayi karya baka ambaci mallam ba acikin Wanda kace kana tare dasu,makaryacin banza makaryacin wofi munafuki.

  • @IbrahimMuhammad-ik7fb
    @IbrahimMuhammad-ik7fb 4 месяца назад

    Ayanzu asirin yakamaka tunda kasabawa malaminka kuma babanka hau yasameka allah yatsaremu

  • @hassanmaiyaki6372
    @hassanmaiyaki6372 4 месяца назад

    ✅☝️☝️☝️🕋🕋🕋🤲🏻🤲🏻🤲🏻✅

  • @maryamtukur9636
    @maryamtukur9636 4 месяца назад

    😂😂😂😂😂in Allah ya yedda kaima in Sha Allah dalibanka sei sunmaka abunda kayiwa Dr biiznillahi lokachi zeizo

  • @ibrahimburgaabdullahi3872
    @ibrahimburgaabdullahi3872 4 месяца назад

    Waya tambayeka duk Wanda yasanka yasan Dr Idris ai ba sai anfada Masa abinda yahada ka da dr idrisba Kai dai kafada ma Wanda ya masi Dadi shine kawai

  • @Northern_history
    @Northern_history 4 месяца назад

    Tsakani da Allah afakallahu munafuki ne Kai

  • @fannamibukar2370
    @fannamibukar2370 4 месяца назад

    Jikan darika dole kayabi gomna dasu kakanen ka na darika.

  • @abdullahiibrahimusman8135
    @abdullahiibrahimusman8135 4 месяца назад

    Afakalla hauka maganinka Allah wallahi bayanin nan naka ya nuna Kai munafukaine ba don Allah kake yin sunnan ba. Allah ya shiryeka, Wannan kawai shine dalilinka na barin mallam? Tir

  • @abdullahiibrahimusman8135
    @abdullahiibrahimusman8135 4 месяца назад

    Afakalla kayi asara duniya da lahira, tir da halinka,wato yanzu kasan Dahiru bauchi mutumin kirki ne ko? Amma dadina da gobe saurin zuwa, Allah ya bamu rai da lafiya. Matsayin afakalla ka zama jemage!

  • @massaoudoumassaoudou2644
    @massaoudoumassaoudou2644 4 месяца назад +1

    😅😅

  • @ibrahimburgaabdullahi3872
    @ibrahimburgaabdullahi3872 4 месяца назад

    Waya tambayeka duk Wanda yasanka yasan Dr Idris ai ba sai anfada Masa abinda yahada ka da dr idrisba Kai dai kafada ma Wanda ya masi Dadi shine kawai 5:32 5:33 5:34

  • @MuhammadUwaisuBello
    @MuhammadUwaisuBello 4 месяца назад +2

    Karinga jin tsoron Allah a alamarinka, Don Hakan tafaru ba shike nuni da ka ringa zuwa social media kana zagin mllmin ka ba koda yy kuskure katabashi ta waya ku warware Inbazaka iya yiba ka kyaleshi

  • @abdullahiibrahimusman8135
    @abdullahiibrahimusman8135 4 месяца назад

    Haba afakalla wallahi kadan ka ganima,yanzu kaji haushine an shareka an dena yi da kai? Ai kasan abinda kayi, kuma ka dinga gani kenan . Kaji jahili tunda akayi raddi a alqurani Mai girma to a inane baza ayi raddi ba,? kuma a inane aka zagi wani shugaba ko gwamna ko wani sarki? Ba daman a gaya ma mutun gaskiya sai kuce an zageshi? Kai dan tasha ne wawa sakarai.

  • @zakarahamza2256
    @zakarahamza2256 4 месяца назад

    Ka nufi Allah zakayi nasara

  • @Isyakuibrahim-jf3oe
    @Isyakuibrahim-jf3oe 4 месяца назад

    Matsoracine kai

  • @makharajausman2196
    @makharajausman2196 4 месяца назад +1

    Yanxu Kai abokin ubanka kake wa haka to ko ubanka zakayiwa haka svd abokin uba ubane Kuma idan bakanemi gafarar shi ba to wlh sai kayi nadama kafin mutuwar ka

  • @yserklass2882
    @yserklass2882 4 месяца назад

    Haka maganin ka Allah