Jan kidi 1

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 19 сен 2024

Комментарии • 55

  • @abdullahimuhammadd541
    @abdullahimuhammadd541 7 лет назад +1

    Allah ya saka maku da alkhairi wadan da sukayi kokari domin gidajen radiyo ya kamata sufarka don daukaka al-adun Hausa domin kadekaden zamani nan baiyi daidai da al-adun muba

  • @adamumuhdsumaila5795
    @adamumuhdsumaila5795 4 года назад +1

    Alh. Usman barka da ƙoƙari, Allah Ya ƙara basira. A gaskiya ka cancanci yabo. A lalubo wasu tsaffin waƙoƙin na Hausa irin su goge dance drama da makamantan su don Allah.

  • @salisyel-umar673
    @salisyel-umar673 25 дней назад

    Muna godiya da Allah a Dinka rubuta mana wakar arubuce

  • @AuwaluUmarGarko
    @AuwaluUmarGarko 4 месяца назад

    Allah Ya gafarta muku Ya bamu. sa,ar Tara's daku. Ameen.

  • @muazumuhammedboto2824
    @muazumuhammedboto2824 7 лет назад +5

    Allah sarki kanajin wakanan kasan lokacin duniya tanazau ne lafiya... Allah yajikan Jan kidi.

  • @sardaunamuhammadlawalargun5234
    @sardaunamuhammadlawalargun5234 8 лет назад +4

    Malam Usman Babangida sanu da fama sanu da yaki ina mai godiya da nuna farin ciki na zuwa garika na samumuna wakar salisu jankidi don Allah ka karo sauran wakokin sarkin musulmi nashi jankidi.

  • @sadiqumar3293
    @sadiqumar3293 7 лет назад +1

    Gaskiya ba karamin jin dadi na yi ba akan samun wakarnan. Allah ya kara karfin guiwa.

  • @khadijabasiru188
    @khadijabasiru188 4 года назад +1

    Allah ya samin kaunar sarkin musulmi Abubakar na III

  • @atikuabubakar8648
    @atikuabubakar8648 7 лет назад +4

    Usman Babangida sannu ta tunatardamu al'adunmu. ALLAH Ya taimaka, ALLAH Ya jikan magabata. Don ALLAH a lalubo muna wakokin Wazirin Gwandu Umaru

    • @Babangida71
      @Babangida71  7 лет назад +1

      Godiya da yawa Da fatan Kayi Subscribing to the channel

  • @danfulotikadoguga8632
    @danfulotikadoguga8632 2 года назад

    Mun gode Alh Babangida da wadannan waqoqin na al'adun mu ma su dadi

  • @muaxubalamuaxubala572
    @muaxubalamuaxubala572 7 лет назад +2

    Allah yajikanka Allah yakai haske kabarinka late Sultan of sokoto sir. Abubakar 111.

    • @Babangida71
      @Babangida71  7 лет назад

      PLease subscribe to the channel

  • @Babangida71
    @Babangida71  8 лет назад +4

    Godiya nake Gaskiya Sardauna. Ina nan ina tace wasu wakokin da sauran al'adu dake neman kufce mana. Nagode.

    • @babangidamusa6698
      @babangidamusa6698 7 лет назад

      muna jin dadin wannan muna shakatawa muna tuna baya kamar yanzu

  • @belloabdulkadir2260
    @belloabdulkadir2260 7 лет назад +1

    Dan Allah kada a manta da mawakin nan late alhaji amadu doka da sarkin jaujen katsina

  • @IbrahimMuhammad-qj2ie
    @IbrahimMuhammad-qj2ie 7 лет назад +2

    Fatan alheri, Allah ya ba da saa.

  • @aminualiyu2057
    @aminualiyu2057 4 года назад +1

    Wakar na kusa sani kwalla. Yana tuna min da lokacin da nake jin radio kaduna suke sakawa lokacin Ina yaro. 😢 😢

  • @yusufmohammed45
    @yusufmohammed45 8 лет назад +2

    Da kyau Allah ya taimaka don Allah a lalibo mana Saidu Faru if possible video

  • @AhmadAli-sw2ty
    @AhmadAli-sw2ty 5 лет назад

    Yan mazan jiya Allah ya kyauta makwanci

  • @adamumodahassan3999
    @adamumodahassan3999 7 лет назад +3

    Excellent

  • @ibrahimmsaniibrahim8475
    @ibrahimmsaniibrahim8475 7 лет назад +3

    Allahu Akbar
    i like this song

    • @Babangida71
      @Babangida71  7 лет назад +1

      Thanks, u are welcome. pls subscribe to my channel to get more.

  • @abduldrz44
    @abduldrz44 7 лет назад +1

    Gaskiya nayi farin ciki sosai da samun wannan waka. Muna baran qarin wassu

    • @Babangida71
      @Babangida71  7 лет назад

      Insha Allahu zamu kara. Da fatan dai anyi subscribing to our channel.

    • @abduldrz44
      @abduldrz44 7 лет назад

      Inshallah

  • @KhadejahKh
    @KhadejahKh Год назад

    Lokacinda.yayi

  • @tanimualhassan3663
    @tanimualhassan3663 7 лет назад +2

    sauran sarkin taushin katsina

  • @usmansambo3069
    @usmansambo3069 6 лет назад

    muna godiya

  • @musamohammedlele5091
    @musamohammedlele5091 4 года назад

    Allah akbar

  • @aishalawal7710
    @aishalawal7710 7 лет назад +3

    Dan Allah wakar sabo wakilin tauri make so

  • @tukurdahiru1507
    @tukurdahiru1507 5 лет назад +1

    Minene gaskiyar labari game da tabbacin Haihuwar Salihu Jankidi 1844 -1973 ?

  • @ibrahimmsaniibrahim8475
    @ibrahimmsaniibrahim8475 7 лет назад +1

    Allah ya biyaka Ɗan Uwa

  • @isainuwa3165
    @isainuwa3165 4 года назад +1

    Yadda aka sa shekarun Jankidi, 1844-1973, ya sa shekarunsa 129. Gaskiya ne kuwa?
    Don Allah akwai wanda ya ke wa’kar Shata wadda yayi wa Rangama Audu?

    • @Babangida71
      @Babangida71  Год назад

      Kuskure ne age dinsa 120 ne, mun gode

  • @pholantulu
    @pholantulu 5 лет назад

    Don Allah meyi amshin wannan wakar?

  • @ballakalto
    @ballakalto 7 лет назад +5

    Assalam Alaika
    My questions is the date. is this his age? from 1844 to 1973 because when I calculate is like it is impossible to live for 129 years. thanks for your reponse.

    • @Babangida71
      @Babangida71  7 лет назад +2

      yes thanks, it's really referring to age, but there's miscalculation of the duration.
      According to reports, Mallam Salihu Jankidi lived for 120 years, his first 60years he devoted to Islamic learnings and the later 60years he spent as musician.

    • @belloabdulkadir2260
      @belloabdulkadir2260 7 лет назад +1

      ballakalto yes u rite abt his age he is abt 125 years

    • @ahmadshuaibu1643
      @ahmadshuaibu1643 Год назад

      that is exactly what happened, by history it is very possible to live 129 or more

  • @shaahidahmad4045
    @shaahidahmad4045 6 лет назад

    Allahu Akbar kabeeran

    • @abbashehu1594
      @abbashehu1594 5 лет назад

      Allah yajikansa sarki musulmi abubakar da mawakinsa jankidi.

  • @abbamuhammad7519
    @abbamuhammad7519 7 лет назад +2

    sannu da kokari

  • @mujitafaabdullahi4552
    @mujitafaabdullahi4552 7 лет назад +1

    Godiya muke yi

  • @yunusahamza5326
    @yunusahamza5326 8 лет назад +2

    IBB a Loda wakar Sarkin Kano Sanusi 1, Godiya muke!

  • @maahadpalladan9820
    @maahadpalladan9820 7 лет назад +1

    gaisheka

    • @Babangida71
      @Babangida71  7 лет назад

      Godiya, Da fatan anyi Subscribing to the Channel

  • @abdullahimuhammadd541
    @abdullahimuhammadd541 7 лет назад +1

    Allah ya saka maku da alkhairi wadan da sukayi kokari domin gidajen radiyo ya kamata sufarka don daukaka al-adun Hausa domin kadekaden zamani nan baiyi daidai da al-adun muba

  • @tanimualhassan3663
    @tanimualhassan3663 7 лет назад +1

    sauran sarkin taushin katsina

  • @abdullahimuhammadd541
    @abdullahimuhammadd541 7 лет назад

    Allah ya saka maku da alkhairi wadan da sukayi kokari domin gidajen radiyo ya kamata sufarka don daukaka al-adun Hausa domin kadekaden zamani nan baiyi daidai da al-adun muba

  • @abdullahimuhammadd541
    @abdullahimuhammadd541 7 лет назад

    Allah ya saka maku da alkhairi wadan da sukayi kokari domin gidajen radiyo ya kamata sufarka don daukaka al-adun Hausa domin kadekaden zamani nan baiyi daidai da al-adun muba