FASSARAR MAFARKIN ZANA JARRABAWA

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 10 фев 2025
  • Muna godiya Kwarai da ziyartar wannan shafi namu ku danna subscribe da kararrawa, Sannan ayi Shere zuwa Facebook da WhatsApp da Telegram don sakon ya Isa ga Al'umma, Domin Wanda ya Yi nuni zuwa ga aikata Alheri kamar shima ya aikata.
    Sannan Muna maraba da shawarwarinku Domin Kara gyara abubuwan da suke tafiya a wannan channel. mun gode🙏
    #annahjul_hameed #abbas_sadauki #kano_state #arewa #hausa #prof_ibrahim_maqari #hausa_comedian #arewa_top_10_tv #sheikh_dahiru_bauchi #ja_afar_adam #karatukan_malaman_dariqa #takaitacciyar_nasiha #arewa_tv #kannywood #musha_dariya #tijjaniyya #faira #izala #wahabiyawa #salafiyya #zumuncinmu_tv #ibro #tsohuwar_ajiya #shagirigiribau #ali_nuhu #adam_zango #rahama_sadau #sani_danja #sarkin_waka #rararara #hadiza_gabon #hafsat_idris #izzar_so #mubarakeey_tv #hausa_top_tv #shi_a #zakzaky #ambato_tv #dorayi_films_ltd dorayi_films_ltd #inda_ranka_tv #mansura_isah_tv #labarina #saira_movies #arewa_lite_tv #sirrin_arewa_tv #adam_a_zango_official_tv #bbc_hausa #arewa_24 #sakon_so #sarham_tv #mkk_hausa_tv #hafsat_idris #dorayi_films_ltd #awa24 #arewafilms #arewazonetv #nakowatv #hausafilm #arewarmuconcepts #arewateamtv #kannywoodcelebritis #kannywoodnews #kannywood #kannywoodempire #MANDAWARI_ENTERPRISES_TV #KANNYWOOD_GIST_AND_TRENDS #AREWA TV ‎#Maishadda_Global_Resources

Комментарии • 26

  • @halimamamane2275
    @halimamamane2275 2 месяца назад

    Allah yasa mu dace amine

  • @AuwalIsah-l7n
    @AuwalIsah-l7n 5 месяцев назад

    Allah yasaka da mafificin alkhairi bijahi nabiyikal mustapha s a w Amin yahaiyu yaqaiyumu jazakallahu Khairan Masha Allahu barakallahu

  • @aishashehumaiwaazu2268
    @aishashehumaiwaazu2268 Год назад

    Allah yasakawq malam da alkairi

  • @Kaoudjeaichatou-eu1ft
    @Kaoudjeaichatou-eu1ft Год назад

    Assalamu alaikum Malan ni nayi mafarkin naci garabawa excellente Yaya wannan fassarar mafarkin take

  • @asoannabiahutatv6651
    @asoannabiahutatv6651 Год назад

    Gaskiyane malam

  • @AminaNasiru-zm8rt
    @AminaNasiru-zm8rt Год назад

    Muna gudiya Mallam

  • @habibamusa2654
    @habibamusa2654 2 года назад

    Masha Allah , nagode 🙏 sosai malam.Allah ya bamu ikon cin jarabawan rayuwan mu

  • @غاليسعر
    @غاليسعر Год назад

    Masha Allah Allah yakara Basira mlm nijarabawar munyi munkai Amma bancidukaba 17 Naci 10 itakuma kawata taci 13 sainace muga mikika Rubuta sai naga wurin Angoge don Allah mlm mihakn take nufe

  • @UsmanGorko4
    @UsmanGorko4 2 года назад +1

    Allah yasaka da alkairi

  • @aishaumar6778
    @aishaumar6778 2 года назад +1

    MashaAllah

  • @GidadoMuhammad-sm5hv
    @GidadoMuhammad-sm5hv Год назад

    As Salam Malam barka da yamma allah Yakara jagora amn
    Malam Menene fassaran mafarkin littafi wanda babu komai acikinsa ganinshi da kuma siyansa Nagode

  • @jamiloumahamadou
    @jamiloumahamadou 2 года назад

    Wallahi malam jiya naji kiren Sallar Asuba na kasa tashi a locacin na koma bacci
    Kapin safia ta waye sai da nayi mafalkin gani cikin aji muna ruta jarrabawa sai naga kowa ya kamala ben da ni nakasa

  • @YaYa-rw1rr
    @YaYa-rw1rr 2 года назад +1

    malam barka fatan alheri ina kasar libya nayi mafarkin uwata ta rasu

  • @bamalleetv2222
    @bamalleetv2222 Месяц назад

    Malam,idan kuma mafarkin zaka tafi zuwa wajen jarabawar ne fa?

  • @theresasamuel6728
    @theresasamuel6728 2 года назад +1

    Mallam Allah ya Kara laffiya,Amma walahi nikam akallah kullum sai nayi. Wannan mafarki a kan jarawwaba din. !!! Ko ma na niya wai tabayya guda 3 Amma fa na kasa amawa Kuma yana kaina Allah ya Yi mana Mai kyou 🙆‍♀️😭

    • @abbas_sadauki
      @abbas_sadauki  2 года назад

      Ameen ya rabbi
      A dage da addu'a

    • @theresasamuel6728
      @theresasamuel6728 2 года назад +1

      @@abbas_sadauki Masha Allah 👏 na gode so sai Allah ya Kara masira don darajan annabi.

  • @maryamisah9349
    @maryamisah9349 2 года назад

    Assalamu Alaykum ni na amsa wasu amma ba iya amsa wasu ba sai kawaye na suke fada min

  • @babssankara1
    @babssankara1 Год назад

    Nai mafarkin jarabawa zan zauna kuma malamin yake bani area of concentration akan naje nai jaratu akansu kafin nazauna

  • @garigari7923
    @garigari7923 2 года назад +1

    Allah kara lafiya

  • @hassanauwalumar6877
    @hassanauwalumar6877 2 года назад

    menene fassaran mafarkin fada da aboki?!

  • @aliumar1459
    @aliumar1459 2 года назад

    Please enuwa ataymakamin da number saiyadi Abbas sadauki