Amma kaimafa mallam kazage kutum yar hausa.kayimata wanki babba bargo wallahi zagin da kayimata kaban kunya a matsayika na mallami. kaima ka'iya zagin ai
Ahh Malan ai ka fado kasa ba nauyi wlh….Ba irin zagin da bakayiwa wasu ba sai ynxn da abun ya biyo takan mai gidanka shine kke wnn maganr??? Wlh Malaman da zaabi ynxn a Arewa basuda yawa wlh ko shakka babu Allah ya kyauta
😂😂malan ya wahidi ya Allah wahiddi 😂😂😂😂😂sadaka sabo da Allah da annabi 😂😂😂😂sadaka sabo da yasidi balarabe 😂😂😂 balarabe Dan anbasu taliyya Kai Kuma anbaka sadakka
Gaskiya Mlm kayihakuri haskenka ya disashe Allah yakyauta.
Subhanallah! Wai yanzun irin wadannan ne malamai har ake basu Amanar ilimi... Gaskiya anji kunya
Kayimana karya Allah ya isa
kai mlm kajanza wallahi
DA Allah karufe mana baki kaje ka karbo kwangilar Kare Mai gidanka barau Ko?? ALLA YAYI MANA TSARI DA KWADAYI IRIN NAKA
Amma kaimafa mallam kazage kutum yar hausa.kayimata wanki babba bargo wallahi zagin da kayimata kaban kunya a matsayika na mallami. kaima ka'iya zagin ai
Kake zagin wasu Amma jaki kawai
Hahhaha😂 Malam dai kauce kauce kudai ji tsoron Allah
An thika aljihu
Allah Sarki 😭
Gaskiya abisadukan a lamu maliya yajika kadakyau tudagashi bakason fadin gaskiya,
Sorry mlm kasamu matsala,kuma kwadayine yajama😮😮😮
Wai ka Koma siyasa ne kaifa baka tsoron Allah Wawa kawai
Allah Wada ran naka ya lalace kai Malam kabamu kunya
Subhanallah what happened bro
Soja mai waazi yayi gaskiya. Ya kamata akarawa soja mai waazi girma sbd ya ganoka
Abun Mamaki Wai Yau kaikake goyonbayan azzalumi saboda ya farabaka kudi Ni wallahi ka Gama siremun gabadaya Ko kallonkama banason yi
Katabbatar zaka maimaita agaban allah idanhar
Tsakaninka da allah kayi 😂😂😂
Kaji kunya wallahi
Toh wai dan kaga Barau Wani abu ne halan
She ge ya Nr
Ahh Malan ai ka fado kasa ba nauyi wlh….Ba irin zagin da bakayiwa wasu ba sai ynxn da abun ya biyo takan mai gidanka shine kke wnn maganr??? Wlh Malaman da zaabi ynxn a Arewa basuda yawa wlh ko shakka babu
Allah ya kyauta
Su malan anji kunya
Subhanallah
Kake zagin wasu saboda Kai jakine
kaji kudi kawai bawani nan
😂😂malan ya wahidi ya Allah wahiddi 😂😂😂😂😂sadaka sabo da Allah da annabi 😂😂😂😂sadaka sabo da yasidi balarabe 😂😂😂 balarabe Dan anbasu taliyya Kai Kuma anbaka sadakka