Kaine jahili a nan. Na farko dai gidansu ne ba hotel yaje ya sameta ba. Babu inda ya dace ya hadu da ita sai a gidansu. Kuma a parlour. Kaine dai jahili a nan.
@@apachekafka773 Idan ka saurari video da kyau ya nuna Babu kowa, hakan Yana nufin Sun kebe, kebewa kuma a addinin muslimcin miye ma'anar? Kai kwarto ne Malam, So nawa a parlour gidan su yarin ya ake lalata da ita?? Muslimcin yace wani ya zauna a sakiyansu, kuma basu kadai ba, Amma kana ganin zaka ci banza ko kuma da iskanaci kaje shi yasa
Wai. Allah yarabamu. Dayanyau. Dara
Matan aure da yawa suna soyayya a waje. Allah dai ya shirya
😂😂😂😂😂😂 Meyasa wanan video yabani dariya
Brekete family allah yabiyaku
Allah ya shirya
👀👀😱😱😱😭😭😭
Ma sha Allahu Allah Ya taimaka
Sai a hankali
To Kai Mai ya Kaika dakin mace idan Kai Musulmin kirki ne? Munafiki
Sakare ne she mah, bashida wayyo gaskiya
Kaine jahili a nan. Na farko dai gidansu ne ba hotel yaje ya sameta ba. Babu inda ya dace ya hadu da ita sai a gidansu. Kuma a parlour.
Kaine dai jahili a nan.