Allah ya saka maka da Al'khari,yasa ka Gama da duniya lfy,yasa kafi karfin makiyanka,yasa ka rabuda iyayenka lfy.kaci gaba da aikin Al'khari.kai mutumen kirki ne.
Aminu kayi haquri amma gsky ba da ita kuka kayi magana a waya ba zancen kudi ba muryarta bace, kamata yayi ku dinga yin video da maau neman tenako To an gode daka yafe mata kana gani a court aka sata tayi maka Allah ya isa bana jin yin kanta ne Gsky kan nima hk nace idan ya cika dan'.halal be kamata suyi mata kulaqanci ba in de da gaske ne
Allah ya saka maka da Al'khari,yasa ka Gama da duniya lfy,yasa kafi karfin makiyanka,yasa ka rabuda iyayenka lfy.kaci gaba da aikin Al'khari.kai mutumen kirki ne.
Allahu Akhbar Allah yasakawa Aminu j town da alkhairi. Allah ya yafe maka kaima, Allah yasaka maka da aljannatil firdaus.
Dan Allah kariki matarka da Amana karkabari Wani Abunda baikaiyakawuba Allah ya karamaku lfya da kunciyar hankali
Aminu kayi haquri amma gsky ba da ita kuka kayi magana a waya ba zancen kudi ba muryarta bace, kamata yayi ku dinga yin video da maau neman tenako
To an gode daka yafe mata kana gani a court aka sata tayi maka Allah ya isa bana jin yin kanta ne
Gsky kan nima hk nace idan ya cika dan'.halal be kamata suyi mata kulaqanci ba in de da gaske ne
Gaskiya bakataba birgeni irin nayauba Allah kayma ya gafartanaka
Katura account
Yanzu ai ku kuka jawo wannan matsalar shigo da matsalar kudi a chikin soyayya,
Karya kake idan tamaka karya ahamad isa bazai maka ba takirakasa tace kana dukanta