Mafarkin mamaci nayi wadda ba musulmi ba, amma ban tabayi ba sai yau... Muna zaune muna tadi dashi, yana bani labarin abunda ya faru dashi tun yana raye, kuma nima nasan labarin da yake fadamun,,, amma a cikin mafarkin ni kaina mamaki nakeyi tunda nasan ya mutu.. Amma dai kiristane, abokina ne sosai a makaranta, tadin da yakemun a makaranta abun ya faru. Kafun mu gama tadin dashi sai nace masa baei naje nayi fitsari, sai na tafi bandaki ina farawa sai naji ashe a zahiri nake fitsarin. Malam ataimaken da fassarar wannan.. Nagode.. Allah ya karawa Rayuwa Albarka Ya Jikan Mahaifa
Assalamu alaikum mlm Dan Allah awayerwa da wasu Kai akan wannan sura wasu basa iya gane irin wannan bayanin na sura ma,Ana suratul kaza kaga bakowa ne yasan suratul daahe ba Allah mlm
Ga wadanda basu ji bah Suratul Daha
ALLAH MADAUKAKIN SARKI YA SAKA DA MAFIFICIN ALKHAIRI
Allah ya kare mou❤🎉
Mun godiya allah ya saka da alkhaiiri
Allah yayiwa zuriyyarka albarka yatabbatar dasu akan hanyar annabi sallallahu alaihi wasallam amin
Masha allah mallam allah yasaka da alkhairy mallam muna godiya jazakallahu khairan
Allah ya kara lafiya gaskiya ina da wannan matsalar Allah yayi mana magani
Allah yasaka
Mun gode Allah ya saka da alkhairi
Allah y saka da alkhairi
Allah ya Saka da alkhiri
ربنا يبارك فيك ويحفظك من كل شر يارب العالمين بجاه محمد رسول الله صلى الله عليه وسلم
Masha Allah ubangiji Allah yasaka da alkhairi
Allah ya saka
❤ Allah yasakamaka da alkheri ❤
Allahu Akbar muna godiya mlm
Allah yasaka da alkhari
Dan Allah wace surace bayayi
Allah yasaka maka da alkheri ❤
Allah yasaka da alkhairi
Masha Allah ❤
Allah ya Saka da alkhairi🤲
Mafarkin mamaci nayi wadda ba musulmi ba, amma ban tabayi ba sai yau... Muna zaune muna tadi dashi, yana bani labarin abunda ya faru dashi tun yana raye, kuma nima nasan labarin da yake fadamun,,, amma a cikin mafarkin ni kaina mamaki nakeyi tunda nasan ya mutu..
Amma dai kiristane, abokina ne sosai a makaranta, tadin da yakemun a makaranta abun ya faru. Kafun mu gama tadin dashi sai nace masa baei naje nayi fitsari, sai na tafi bandaki ina farawa sai naji ashe a zahiri nake fitsarin.
Malam ataimaken da fassarar wannan.. Nagode.. Allah ya karawa Rayuwa Albarka Ya Jikan Mahaifa
Muna godiya babban yaya Allah ya saka da alheri
Allah Saka Da mafificin Alkairi 🤲
Shukuran
Jazakallah khaira
Macha Allah ya sayyadi Allah ya biya
Allah yasaka d alkhairi
Sakallahu
❤❤❤ Allah Ubangiji ya Kara kusanci
ALLAH Ya saka da alkhairi Sheikh
Allah yasaka maka da alkhairi
Allah yasa da gidan aljanna fidausy
Jazakallahu hairan
Surayya Daha
Jazakumullahu Khaira Malam
Allah ya saka da alkhairi
Allah ya saka da alkhairi malam
شكرا جزيلا بارك الله فيك مولانا 💕💖💕💕💖💕💕💖
Allah yakarawa malam lafiya
Jazakumullahu khairal jaza
thank
Salam
ALLAH YASAKA DA ALKHAIRI DUNIYA DA LAHIRA
Allah yasaka maka da Alkairi mungode sosai
mashaAllah
جزكم.الله.خيرا
Allah ya taimakeka malam
Jazakumullah khair
Macha allah
Jazakallah
Don Allah banji sunan suran dakyau ba. Taha koo daha
duk dayane yanda kinrubuta daha
Assalamu alaikum mlm Dan Allah awayerwa da wasu Kai akan wannan sura wasu basa iya gane irin wannan bayanin na sura ma,Ana suratul kaza kaga bakowa ne yasan suratul daahe ba Allah mlm
Wlkm slm warahmatoulahi wabaraka tuhu malan allah yasaka da alheri muna barar adou'a
Masha Allah
Kiran sallah koda nawaya nane kashewa nake😭😭😭😭Ashe matsalace atare dani
Naam AkaramaKAllahu Allah Ya Saka Da Alheri.
Godiya
Jazallahu khairi ya sayyadi
Sura Taha
Mungode
❤❤❤
Banji surarba
Suratul Daha
Idan mace tayi mafarkin mijinta yasa takalmin kala daban daban daya fari Daya baki
Wacce surah kenan
Slm
Pla wacce sura yace
Suratul Daha
Surat mine afadamini
Suratul Daha
Slm malam nai mafarkin danyen nama ina yanyankawa
Slm mlm fatan alkhairi Dan Allah yanzu kana amfani da Whatsapp ne
Dan Allah wani ya bani link na Whatsapp channel din Mallam
Wace surace pls
طه ١ مَآ أَنزَلْنَا عَلَيْكَ ٱلْقُرْءَانَ لِتَشْقَىٰٓ ٢
Malm
Banji surar dakyau ba,kaman suratul daha yace?
Eh Suratu Daha yace
A sura daha mlm yace
Daha ko Taha?@@MustaphaMhd-uf3bo
طه ١ مَآ أَنزَلْنَا عَلَيْكَ ٱلْقُرْءَانَ لِتَشْقَىٰٓ ٢
Allah yasaka da alkhairi
Allah ya saka da Alkhairi malam
Masha Allah ❤
Jazakallah bi khair
Slm
❤❤❤❤❤❤
Allah ya saka da Alkairi malam
❤❤❤
Malam Allah ya saka da alkhairi. Ameen