Kaddara Ko Ganganci 25-11-2024: Labarin Bazawara Ta Ɗan Salo Episode 09

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 27 ноя 2024

Комментарии • 32

  • @Ummusudais1101
    @Ummusudais1101 2 дня назад

    😭😭😭😭😭 Allahu akhbar wannan baiwar Allah kinga rayuwa nima sai da nayi hawaye wlh

  • @nicholeritajohn8168
    @nicholeritajohn8168 2 дня назад

    Allah sarki 😭😭😭😭😭

  • @rabeeaismael9099
    @rabeeaismael9099 3 дня назад +2

    baiwar Allah
    Allah yasaka Miki sister
    kita yin sallar dare da istigifari

  • @WebBsns-b1w
    @WebBsns-b1w 2 дня назад

    Allah yasa mudace

  • @AsnaAsna-g2s
    @AsnaAsna-g2s 6 часов назад

    Allah ubangiji ya Kawo miki mafita ya baki ikon cin jarabawar nan wlh nayi kuka sosai da jin labarin annan😭😭

  • @HasanaIsa-q2j
    @HasanaIsa-q2j 3 дня назад

    Innalillahi wa Inna ilaihi Raji un 😭😭😭😭
    Gky farkon jefata matsala iyayenta ne tunda badan kudinta dayake wajen mijinba da tunda yasaketa zasu rabu
    Dan Allah iyaye kurika duba da irin mazajen dazaku rika bawaya yayanku mata yar uwa Allah yakawo miki mafita ta alkhairi Allah yashiga lamuran
    In sha Allah watarana zakiyi alfahari da yayanki kiyi kokari kibasu ingantacciyar tarbiya

  • @muhammadsani5239
    @muhammadsani5239 3 дня назад +2

    Gaskiya kaddarar ki tasani zubar da hawaye yau....Inamiki fatan Alkhairi da samun dauwamammen fari ciki. 😢😢😢😢😢

  • @mylovebeby8286
    @mylovebeby8286 3 дня назад +2

    Tnx❤

  • @fatimamuhammadkeraukerau8338
    @fatimamuhammadkeraukerau8338 3 дня назад +2

    Innalillahi wa'inna ilayhirraji'un

  • @nusaibaiilyasu2866
    @nusaibaiilyasu2866 3 дня назад +2

    Hmmm gaskiya wanan iyayen naki hardasu ajefaki cikin masifa wanan wace irin rayuwace haka inalillah wa'inaillaihir raji'un
    Allah yahukunta wanan mijin naki tin a duniya kafin aje lahira

  • @safiyaabdul-f8q
    @safiyaabdul-f8q 2 дня назад +1

    Allah ya saka miki

  • @حبيبهابوبكر-د7ز
    @حبيبهابوبكر-د7ز 3 дня назад

    Allah sarki rayuwa 😢😢😢😢😢😢😢😢

  • @AminAmin-iy3sn
    @AminAmin-iy3sn 2 дня назад

    Innanillahi wa inna ilaihir rajiun 😢😢😢😢😢😭😭😭🥲😭😭😭😭

  • @AsdDda-v1w
    @AsdDda-v1w 3 дня назад +1

    ALLAH SARKI BEWAR ALLAH
    GSKY MATA WASU NAGANIN RAYUWA

  • @welcomeramadan3111
    @welcomeramadan3111 3 дня назад +1

    Gakiya dama baikamata kitafi gidan wataba ko makaranta kwana duk wuya gara kikoma gaban iyayanki ko afilin gida zakuna kwana Allah yakiyaye gaskiya rayuwa akwai qalu bale Allah yasa mudace duniya da lahira

  • @yusufmustapha7076
    @yusufmustapha7076 3 дня назад +1

    Yakamata a taimake wannan baiwar Allah a kwato mata hakkokinta hannun wannan azalumin.Mutum daya de be fi karfin kowa a wannan kasar ba ballw duniya gabakidaya

  • @noorulesslam902
    @noorulesslam902 3 дня назад +2

    Wai ina mahaifiyarki
    Ina soyayya irin ta mahaifiya ga yayanta gashi ke kinnuna soyayya ga taki yayan amma taki uwar taki nuna miki soyayya gaskiyar magana basu suka haifeki ba😢😢😢

  • @AbdulmuminSani-we9wd
    @AbdulmuminSani-we9wd 3 дня назад +2

    Allah ya ka womiki mafita😢😢😢

  • @GentlenessMama-bh2cc
    @GentlenessMama-bh2cc 3 дня назад

    Gaskiya mata Muna ganin jarrabawa agun wasu maza, Allah ya baki ikon cinye jarrabawan

  • @JamilaIdirs-np8gl
    @JamilaIdirs-np8gl 3 дня назад

    Wayyo allah na allah ya Saka Miki 😢😢😢

  • @nicholeritajohn8168
    @nicholeritajohn8168 2 дня назад

    😭😭😭😭😭

  • @noorulesslam902
    @noorulesslam902 3 дня назад +1

    Gaskiya duk mai karyeyyen zuciya irin tawa bazai iya kin zub da hawaye ba acikin wanna labarin musamman ta yau.. Allah ya zama gatarki ako da yaushe
    Kuma Allah ya isa hawayena ga dukkan wanda yake da hannu acikin jefaki cikin matsala

  • @aminanasir8028
    @aminanasir8028 2 дня назад

    😢😢😢😢😢

  • @auwalrabiu7314
    @auwalrabiu7314 3 дня назад

    Allah ya kyauta 😢

  • @aishajamilu2356
    @aishajamilu2356 3 дня назад

    Allah ya kawo maki mafita😢😢😢😢

  • @DgAsd-cq3gs
    @DgAsd-cq3gs 2 дня назад

    Toke Ina iyayanki Dan allah

  • @AbdulmudallibMuhammad-m2g
    @AbdulmudallibMuhammad-m2g 2 дня назад

    Gashi dai baban ta ne ya tilassa mata yin aure to yanzu yana ins

  • @MuhammadSani-q2y
    @MuhammadSani-q2y 3 дня назад +3

    Ai kun yi kuskure tun farko mutum yace muku shi jahili ne Babu Arabi Babu Boko Amma kika aure shi to wannan kadan daga aikin jahili ke nan

  • @nicholeritajohn8168
    @nicholeritajohn8168 2 дня назад

    Allah sarki 😭😭😭😭😭

  • @nicholeritajohn8168
    @nicholeritajohn8168 2 дня назад

    Allah sarki 😭😭😭😭😭