Martanin Imam Shariff Ga Shugaba Tinubu Kan Makircin Dokar Haraji

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 1 дек 2024
  • Martanin Imam Shariff Ga Shugaba Tinubu Kan Makircin Dokar Haraji #abulfathi #imamjunaid #profibrahimmaqari #ImamShariff #Tinubu #Maqari

Комментарии • 21

  • @hassandangani7287
    @hassandangani7287 День назад +1

    Allah yasakama alindume daalheri duniya lahira

  • @shamsuddenabubakar-rl6vu
    @shamsuddenabubakar-rl6vu 2 дня назад +1

    Allah Ka tausaya mana Albarkacin manzon Allah, ya Allah Ka Basu kunya azzalaumai

  • @daudailiya7478
    @daudailiya7478 День назад

  • @AhamedAlhajimodu
    @AhamedAlhajimodu День назад

    Wlhi gsk Allah ya kara lafiya 👍

  • @mdabdullah-qx6wf
    @mdabdullah-qx6wf 13 часов назад

    Allah yasakamana

  • @MUSASALIHU-hk7nk
    @MUSASALIHU-hk7nk 3 дня назад

    Allah mai maganin azzalumai

  • @BabagedaMuhammad
    @BabagedaMuhammad День назад

    Ya allha kayimana maganin azaluman shugabanni da Yan korensu ya allha kasansu

  • @ABDUSSAMADAHMAD-o2x
    @ABDUSSAMADAHMAD-o2x 3 дня назад +2

    Su malam garau anji kunya. Shida kawu sumaila matsiyata

  • @yusufbadamasi2251
    @yusufbadamasi2251 День назад

    Malam kayi binchike in Allah ya yarda Alkhairi ne ageremu arewa

  • @AhmadAbdullahi-g7w
    @AhmadAbdullahi-g7w 2 дня назад +1

    Allah kayiwa mutanannan mummunnan kamu Dan Darajar Annabi Sallallahu alaihi wasalam

  • @NazeerbinAbdullahi
    @NazeerbinAbdullahi 3 дня назад

    Allah yamana magani wato majalisar tsofaffin nan ba talakawa bane a gabansu

  • @NuraSharifbala
    @NuraSharifbala 3 дня назад

    Ina kawu Makar yaci Wanda yace Shi mefadin gaskiya ne Ko yamutu

    • @zynarbmustapher6588
      @zynarbmustapher6588 2 дня назад

      Eh mana ba abinda ya iya cewa an siye shi da kudi Amma shine wai har yake zuwa Kano wai Yana cewa gomnan Kano yaji tsoron Allah bayan shi Bai iya zuwa ya wakilci mutanen dasu ka aike shi ba.

  • @Sirnajjashi
    @Sirnajjashi 2 дня назад

    Dan Allah malm ku ringa bincike kafin ku yanke hukunci.

    • @KabiruAbdul-w6l
      @KabiruAbdul-w6l 2 дня назад

      Kaine yakamata kabincika

    • @ibsnomaa
      @ibsnomaa 20 часов назад

      Kai tsinanne

    • @Sirnajjashi
      @Sirnajjashi 19 часов назад

      @@ibsnomaa Na barka ga Allahu wahid ubangiji kowa, ubangijin ranar sakamako.