Idan har aka bi dokar harajin Tinubu, arewa za ta samu waraka - Abdulmumin Jibrin Kofa

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 1 дек 2024
  • Idan har aka bi dokar harajin Tinubu, arewa za ta samu waraka, sabanin tunanin gwamnan Borno - Danmajalisar wakilai Abdulmumin Jibrin Kofa

Комментарии • 35

  • @AminuIbrahim-wi2si
    @AminuIbrahim-wi2si 2 часа назад

    Makaryacin banza allah ya isa tsakaninmu daku zakudawone

  • @sadambinyusuf7436
    @sadambinyusuf7436 2 часа назад +1

    Makaryacin banxa Allah ya isa

  • @hussainiuthman
    @hussainiuthman 2 часа назад

    Kai dai Allah yatsinemaka Al barka dai wallahi Kare dabbar mahaukaci

  • @Skasuwa
    @Skasuwa 2 часа назад

    Wallahi ni bangane wani Abu daga cikin bayanin da kayi ba. Tambaya dabam amsa daban. Don aka sin abin da masana suke bayani ne. Misali kace a yanzu harajin bankuna Lagos yake tafiya. Masana kuma sunce Sai Bayan anyi doka shine harajin zai koma Lagos. Gaskiya ni ban gane ba.

  • @abbaburaye9324
    @abbaburaye9324 2 часа назад

    Mungode sosai da kawo wannan dokan Allah yakara muku basiran kawo wani Abu makamancin haka

  • @AbdurrahmanDawud
    @AbdurrahmanDawud 2 часа назад

    Allah yasaka mana

  • @sanimohammedadamu7016
    @sanimohammedadamu7016 57 минут назад

    sanata ni har ga Allah banaji dadin yada ku sugabaninmu idan akwai wani sabani tsakaninku dan Allah kar kuyi magana a sosal media Dan Allah kaci gaba da wayar da kan mutane kar kadamu da me mutane zasuce Allah shi ne masanin zuciyar kowa

  • @AishaAbdullahi-s3k
    @AishaAbdullahi-s3k 53 минуты назад

    Wawan banza akwai Allah duk abinda zakuyi kuyi shi Anan dadin akwai mutuwa

  • @mustaphaibrahim669
    @mustaphaibrahim669 49 минут назад

    Allah wadarai

  • @abubakarumaraliyu780
    @abubakarumaraliyu780 Час назад

    AREWA kufarka🌄

  • @hamzamewaya
    @hamzamewaya Час назад

    Mutunen banza kofi

  • @mineh7502
    @mineh7502 4 часа назад

    Ya Allah ka tsaremu daga sharrin ka malam.

  • @NasiruAhmad-s7p
    @NasiruAhmad-s7p 4 часа назад

    To Allah yaza6amana Abunda yafizama Alhehi

  • @LawanAbubakar-f4r
    @LawanAbubakar-f4r 17 минут назад

    Sakarai wawa

  • @AbdoulkaderAdamou-x7o
    @AbdoulkaderAdamou-x7o 2 часа назад

    Sakaran banza wawa

  • @HassanAbubakar-jh8yd
    @HassanAbubakar-jh8yd 4 часа назад

    😢 Allah ya wulakan taka duniya da lahiri baza mugane ba wlh

  • @garbafadlu2699
    @garbafadlu2699 2 часа назад

    Kai mai yasa baxaka yimana breakdown

  • @SamailaSabiu-u3w
    @SamailaSabiu-u3w 2 часа назад

    Tunda,anceba, asoabarshimana

  • @fatimazaraabdulkadir7683
    @fatimazaraabdulkadir7683 4 часа назад

    Allah ya shiga tsakanin mu daku

  • @yakubuumar5466
    @yakubuumar5466 4 часа назад +1

    Allàh waddan naka yalalace
    Mu tala kawan Nigeria duk kudin da za,a ware konawa bashi talaka yake bukata ba shidai yasamu saukin rayuwa
    Haka kukace cire tallafin manfetur ba talaka zai shafaba amma yan zu wake karbar kebura
    Kukuma mato asi gida asi kuci kusha amma talaka bawan Allah abinda zaici wuya take mai
    Kukuma sonkuke kuqara jefa talaka cikin bala I. Yanzuma abin da zaicima gagarasa yakeyi
    Tambaya
    Wai najeria shi talaka bai da haqqine
    Shin suwa suka kaiku wannan matsayin da kuke
    Wallahi kuji tsoron Allah zaku mutu kubar duk abinda kuka Tara

    • @Namadim3
      @Namadim3 4 часа назад +1

      Ai inaga mutananan basu yarda zasu mutuba

  • @muddassiramin759
    @muddassiramin759 2 часа назад

    Wai mai yasa aka kirkiri wannan dokar?

  • @NuraSharifbala
    @NuraSharifbala 4 часа назад

    ❤❤❤❤❤❤

  • @muddassiramin759
    @muddassiramin759 2 часа назад

    Kofa saboda kai yaron tinubu shi yasa kake goyon bayan wannan dokar

  • @soccergame4660
    @soccergame4660 4 часа назад

    Allah wadaren naka ya lalace 😢

  • @LawanAbubakar-f4r
    @LawanAbubakar-f4r 17 минут назад

    Baka da wannan ilimin

  • @akumediatv2869
    @akumediatv2869 Час назад

    Duk wannan takun skaar da akeyi fa, da gomnonin arewa sun mayar da hankali wajen gina tattalin arzikin yankunan su tun abaya, da yanzu basu da fargaba

  • @ishaqibrahimyerima3591
    @ishaqibrahimyerima3591 2 часа назад

    Wawa dan kauye mai kama da cartoon. Kwata-kwata ba talakawa bane a gaban ku.

  • @nevergiveup7409
    @nevergiveup7409 4 часа назад

    Idan ka mutu karka je lahira!

  • @saiduuba2396
    @saiduuba2396 3 часа назад

    Sinanne sopo mutuminbaza dajari huja kawe

  • @mandeensalisu4762
    @mandeensalisu4762 3 часа назад

    Lbrin banza daga mutanan banza

  • @AishaAbdullahi-s3k
    @AishaAbdullahi-s3k 54 минуты назад

    Babu wata mafita

  • @muhammadkamal7073
    @muhammadkamal7073 2 часа назад

    kaji tsinanne

  • @hamzamewaya
    @hamzamewaya Час назад

    Kofi anal arnen bayekenan