| Haraji | Hausa Film | Ibro | Kulu |
HTML-код
- Опубликовано: 12 сен 2021
- Fim Ne da ya hada yan barkwanci, Ibro, Kulu, Yautai. Ibro da Kulu sun fito a matsayin 'revenue officers', ku kalla kuga yadda ake fafatawa.
Zaku iya bibiyar my a wadannan shafukan:
Facebook: bit.ly/3iZBezM
RUclips: bit.ly/3sue87p
Instagram: bit.ly/3sxTWSb
Twitter: bit.ly/3geryQ4
Blog: bit.ly/37SirjJ
Pinterest: bit.ly/37ZpQ0k
Website: bit.ly/2Ut1fOr
Email: tsohuwarajiya@gmail.com
#haraji #hausafilm #kulu #kannywood #hausacomedy #tsohuwarajiya Развлечения
Allah yaji kansu da rahama yasa aljannah ce makomarsu idan tamu tazo mucika da kyau da imani
Amin summa amin.
Allah yajikansu amen
Amin
Allah yajikan maza
Amin
Allah ya jikan rai
Amin
This are actors and they really show how to entertain
Yes
Allah ya musu rahama
AMIN
Allah jikansu
Amin
Labarina
Gaskiya kuna kokari sosai wajen ajiyar finafinai da wakokin hausa saboda tarihi. Har diyanmu da jikokinmu zazu anfana da yar dar Allah. Ina godiya da ga kasar Canada 🇨🇦
MashaAllah.
Godiya Mai yawa
Masha Allah.
Gldan sarauta
جملا برو
Ku sakama mana Baran Barama
Akwai shi, zamu duba
Godiya nake
Yauwa
September 2023........ am still watching ooooo 😅😂, one of my favorites.
you are welcome
ykk
lfy
A
Allah ya jikan ku 😭😭😭😭😭
Amin
Pls ku samana na biyu
Gaskiya bamu dashi.
inanan tare d ku"""
Yauwa.
D
Ajouter
Inayinku over tsohuwar Ajiya
Masha Allah. Godiya.
Wly duk lokacinda kuka azo vidéo ina kokarin nakalla Amma dan Allah inason idan kunada wani tsohon film din su Ibro da daushe da chiroki wanda daushe ke kawoma ibro photo zawara daga baya yace ta mutu . DAN ALLAH ina sonshi ko sunansa idan Allah yasa kun sanshi Ku fadamin Nagode
Ban gane shi ba gaskiya. Ka samo sunan sa.
Please what this song name.?
Cv
Bnj
Ku sakama mana Baran Barama
Ok