Ka da mu bari fushi ya yi galaba a kanmu - Fassarar jawabin Shugaba Tinubu ga 'yan Nijeriya

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 8 сен 2024
  • Ka da mu bari fushi ya yi galaba a kanmu - Fassarar jawabin Shugaba Tinubu ga 'yan Nijeriya

Комментарии • 146

  • @SalisuGarba-p2t
    @SalisuGarba-p2t Месяц назад +12

    Hmm Allah sarki qasata nigeria yaushe zamufita awannan quncin rayuwar Allah yasa mudace

    • @usmannasiru3794
      @usmannasiru3794 Месяц назад

      Mu hada Kai mu kayar dashi a zabe ne kawai mafita

    • @djamilasalifou1055
      @djamilasalifou1055 Месяц назад

      ​@@usmannasiru3794ana kayar da shugaban kasa ne? Ai sai dai ya sauuka dan kanshi KO kuma ayi juyin mulki, amma duk yanda zasuyi nasara Sun sani

  • @isahaliyu8729
    @isahaliyu8729 Месяц назад +15

    ALLAH DAN MASOYINKA ANNABI MUHAMMAD S. A. W KA YIWA TINUBU ABUNDA YA YIWA YAN NAJERIYA SHI DA DUK SAURAN AZZALUMAN SHUWAGABANNIN NAJERIYA NA YANZU DA WADANDA SUKA GABATA.
    YA RABBI KA KARYA GWAMNATIN SA TA ZALUNCI KUMA KA KAWO MUNA SABUWAR GWAMNATI MAI ADALCI

  • @Hauwaubelloothman
    @Hauwaubelloothman Месяц назад +6

    Wannan ae tatsuniya ce an raba talaka da komae to amma fah har yau bakuyi nasarar rabamu da hankalin mu ba wlh bazamu yarda ba zanga zanga bb fashi wlh a sannu sae allah yayi maganin ka kae da muqarraban ka

  • @sadiqmohammed9411
    @sadiqmohammed9411 Месяц назад +1

    Wannan tatsuniyan tayi dadi kwarai da gaskiye. Allah sarki kasa ta. Ya rabbi kafiddamu cikin wannan kangin

  • @shamsiyatsalisu8877
    @shamsiyatsalisu8877 Месяц назад +1

    Hmm!! Allah dae ya isar muna.

  • @Leemasglow12
    @Leemasglow12 Месяц назад +1

    Allah ga bayinka Allah Kasan halin da muki ciki Allah ka kawomana karshin wahala

  • @nasirumuhammad821
    @nasirumuhammad821 Месяц назад +1

    Wannan jawabi yayi❤

  • @salisuabdullahi4173
    @salisuabdullahi4173 Месяц назад +3

    Allah ga bawanka nan tunubu allah kafimu sonshi ka karbi abunka yaaa allah😊😊

  • @user-bo7sm2ke1d
    @user-bo7sm2ke1d Месяц назад +2

    Ya Allah ka cecemu kuma ka agajemu😢😢😢😢

  • @habibullahabdulkarim2494
    @habibullahabdulkarim2494 Месяц назад +3

    Yanzu ne mukaqara gane batamu yakeba dan kwatakwata baiyi Magana Akan matsalar tsaro da yunwa da dawoda tallafin manfetur da wutar lantarki ba Sai shirme shirmensa yakefada -subhanalla -kaicho da gurɓatachen tsohon da muka shafe kwanaki Muna zanga-zanga yakasa sauqaqa mana

  • @jurylilb4034
    @jurylilb4034 Месяц назад

    اللهم صل وسلم وبارك على سيدنا محمد وعلى آله وصحبه وسلم تسليما كثيرا

  • @SuleimanIbrahim-pd7ek
    @SuleimanIbrahim-pd7ek Месяц назад +1

    Hmm Shawarar Da Zanbawa Yan Uwana Mudangana Mubarwa ALLAH Komai Amma Sam Baiyi Magana Akan Abunda Yadamemuba.

  • @AbdullahMahammad-f7l
    @AbdullahMahammad-f7l Месяц назад +1

    Da man mufada musu cewa se ance allah ya annabi shine samun sauki a kasan na allah ya duba lamarin kasan nan namu

  • @aminunasiru9957
    @aminunasiru9957 Месяц назад

    Insha allah dokkaku allah bazabari kuji dadin rayuwarku insha allah

  • @abdulrasheedibrahim91
    @abdulrasheedibrahim91 Месяц назад +1

    Allah ya kawo karshen mulkinku da gaggawa

  • @abdulazizaminu-fd8wg
    @abdulazizaminu-fd8wg Месяц назад +1

    ya allah ka isamana

  • @SAaduAliyu-zg7mh
    @SAaduAliyu-zg7mh Месяц назад +12

    Gsky wnnn tsohon shege ne Allah ya tsinewa gwmmantin Kah albarka Dan shegeya azzalumi munafuki jaki dakiki Wawa kazami Dan kazama

    • @SILENTSACRIFICE-yq8yx
      @SILENTSACRIFICE-yq8yx Месяц назад

      Sai a hankali

    • @SAaduAliyu-zg7mh
      @SAaduAliyu-zg7mh Месяц назад

      @@SILENTSACRIFICE-yq8yx wnnn fah yakamata mu talakawa mucire tsoro mufito kawai sbd idan bamu kwatarwa kawunan mu Yan ci bah wnnn shuwagabani bazasu iya bah shegu azzalumai

    • @Hauwaubelloothman
      @Hauwaubelloothman Месяц назад +2

      Allah ya kawo mana qarshen wannan banzar qwamnati azzaluma

    • @AysherBello-b5r
      @AysherBello-b5r Месяц назад

      Mtwsssss aykin banxa

  • @abubakarilyasu
    @abubakarilyasu Месяц назад +4

    tsohon nan dan yaudarane wlh

  • @HabibIsiya-c4t
    @HabibIsiya-c4t Месяц назад +2

    Allah yatsinewa Mai karya 😢😢😢😢

  • @umarbaba1087
    @umarbaba1087 Месяц назад +1

    Mu anan kano ae banbancin jam'iyyar yasa kunqi bari muzauna lfy domin ko hatsaniyarda akasamu ana zargin yan jam'iyyar kune suketa tada zaune tsaye domin kawai ace ABBA yagazs kuma insha Allahu tá Allah ba takuba

  • @USMAN..DONO-t1h
    @USMAN..DONO-t1h Месяц назад +1

    Allah wadaranka tunnbo shikenan bayanin

  • @aabubakarsodiq4611
    @aabubakarsodiq4611 Месяц назад

    YAH ALLAH DAN RAHMAR KA DAN ALBARKACIN ALKURANI MAI GIRMA YAH ALLAH KA TAR WATSA TUNUBU TARE DA DUKKAN MAGOYO YA BAYAN SA YA ALLAH DAN ALBARKACIN ANNABI MUHAMMAD SAW AMIN YA HAYYU YA KAYYUM BIJJAHI NABIYYUR RAHMATI ANNABI MUHAMMAD SAW AMIN YA ALLAH.

  • @AbdullahiIbrahim-d6j
    @AbdullahiIbrahim-d6j Месяц назад +3

    Mutominna yaiya badalaabari

  • @muhammadkhamisalameen7780
    @muhammadkhamisalameen7780 Месяц назад +1

    Haƙiƙa in haka ne ƙudirinka ba romon baka ba to ƙudirin ka mai kyaune. Allah yasa abin da ka faɗa har zuciyarka haka yake. Allah ya mana muwafaqa

  • @nuragabadaigabadai9818
    @nuragabadaigabadai9818 Месяц назад +1

    Mlm ahekarau yace shitalaka yaga canji akwanansa shine canji Mai kyau,Amma wan Nan tsara tsaran haka buhari yayi tayi mana akarshe bamuga komai ba na cigaba sai tsadar ryw,Kuma ko maganar tsaro da sace mutane banji yayi magaba haka maganar bude bodoji haka maganar karya dala,Allah yaimana magani

  • @muhammadmahmud4841
    @muhammadmahmud4841 Месяц назад

    Allah sarki talakawan ƙasata 😭 muddin bamu hankalta muka koma zaɓen cancanta ba to wahala yenzu a ka fara
    Allah ya kyauta

  • @ridwanattajiri359
    @ridwanattajiri359 Месяц назад

    Allah sarki.

  • @ShaaibushituAbdulkadir
    @ShaaibushituAbdulkadir Месяц назад +1

    Allah yasa hakan shugaba kasa

  • @maiumarusman1113
    @maiumarusman1113 Месяц назад +3

    Yan arewa mu farka babu maganar tsaron arewa.

  • @AbdullahiGarba-ur6wf
    @AbdullahiGarba-ur6wf Месяц назад +1

    Allah kayi mana maganin wadannan shuwagabanni Yan iska

  • @UmmulkursumAhmad
    @UmmulkursumAhmad Месяц назад +1

    Allah yasa mudace amma abinda zai fada kena

  • @sa.idumusasa.idumusa3323
    @sa.idumusasa.idumusa3323 Месяц назад +3

    Kada wanda ya saurari wanna tatsuniyar tashi zanga-zanga no going back

  • @user-gw8wm6xf1f
    @user-gw8wm6xf1f Месяц назад

    Allah yasaka mana,yakawo mana mafita

  • @maryammuhammad7696
    @maryammuhammad7696 Месяц назад +2

    Wlh duk ba Mai tallafin Mai kayi ba bazamu daina zanga zanga ba

  • @ibrahimmasta-hs2hc
    @ibrahimmasta-hs2hc Месяц назад +3

    banji inda tinibuo yayi maganar tsaruo ariwa

  • @maryamabba2797
    @maryamabba2797 Месяц назад +2

    Allah kayi mana maganin wannan zaluncin

  • @usainiata
    @usainiata Месяц назад +1

    Wato lallai abin nan babu sauƙi,har yanzu aganinsu yaudara itace mafita agaresu, ya Allah ka kawo mana ɗauki

  • @aliyuaminubababa7110
    @aliyuaminubababa7110 Месяц назад +1

    Gaskiya sauraro da nabata lokacina nayi Allahya,isah

  • @nurasulaiman8730
    @nurasulaiman8730 Месяц назад

    Allah yabamu zaman lafiya a Nigerian, yanamu ikon gyara halanyenmu.

  • @MustaphaMgashiu
    @MustaphaMgashiu Месяц назад +1

    Tunumbu kai azzalumin sugabane allah yakarya shugaban cinku

  • @SHEHUUMARMUSA
    @SHEHUUMARMUSA Месяц назад +1

    ALLAH YA BAKA IKON CIKA ALKAWARI KUMA HARAJI DA KA CIRE NA ABUNCI ALLAH YASA YA SAKKO SHINKA FA TA DAWO 40K DA SAURANSU

  • @SaminuSabiu-uu5of
    @SaminuSabiu-uu5of Месяц назад +1

    Allah yasakawa marubucin littafin shugaban qasa tunubu da allkairi

  • @AminuKiloshele
    @AminuKiloshele Месяц назад +3

    Zanga zanga no going back

  • @MunauwalYakubu-no1qr
    @MunauwalYakubu-no1qr Месяц назад +1

    Allah ya gafarta mana

  • @BabangidaSani-r4j
    @BabangidaSani-r4j Месяц назад +1

    Allah yabada ikun gabatarwa Ameen ya Allah

  • @lawaljibrilhano1098
    @lawaljibrilhano1098 Месяц назад

    Nikam abinda ban fahimta ba, shin idan akayi batun yunwa duk wannan dogon surutai da Tinibu yayi suna da anfani ga jamaar yunwa. Kuma miye anfanin bada muhimmanci kan kwamgiloli sama samo mafita akan matsalar tsaro da yunwa. Allah dai ya kyauta.

  • @muhammadmustapha562
    @muhammadmustapha562 Месяц назад +3

    Hakama rushe darajar Naira take kawo cibaya ga kasa da alummah

  • @ahmadmusa4080
    @ahmadmusa4080 Месяц назад +1

    Wllh mutumin Nan baisan maiyakeyiba Bashugaba nakwarai bane

  • @IshaqHaroon-ux1nm
    @IshaqHaroon-ux1nm Месяц назад +2

    Ya Allah mun tuba ka yafe mana,
    Ya Mai amsa kiran wanda yake cikin damuwa idan ya kirashi.
    Ya Allah ka isar mana akan wannan azzalumin bawa naka.

  • @BasiruMuhammed-wi1qs
    @BasiruMuhammed-wi1qs Месяц назад

    Mdlh Allah ya albarkaci kasarmu 9j dakuma ahalinta saidai Wani gudun bahanzare ba haryau shugaba baitaba indai yakiwa Yan 9j ciyoba gami dahakin dasuki ciki narashin tsaro idan Kuma daza aduba kamar banwani issue dayafi wannan kowani faren ciki akansamuni yayi da aki zauni lfy zaman lfy kangabani abisa komi

  • @SHAMSIYABALARABEINUWA-g3p
    @SHAMSIYABALARABEINUWA-g3p Месяц назад

    But solution should b the conclusion

  • @HasanneMoubarak
    @HasanneMoubarak Месяц назад +2

    Wawa 😢😢😢

  • @rabiuabdullah3231
    @rabiuabdullah3231 Месяц назад +5

    To ai wanan labari kawai yazo yabamu nabanza da wufi bukatarmu ko daya bata biyaba

    • @Ahmad-aliyukd
      @Ahmad-aliyukd Месяц назад

      Kaji wawa irinku ne bariyan kayan mutane a wurin zanga zanga

  • @DahiruAhmed-n7d
    @DahiruAhmed-n7d Месяц назад

    Ok so.........

  • @shafiuisah3142
    @shafiuisah3142 Месяц назад

    Wandama yarubutamasa Allah yatsinemasa

  • @mohdsanimusa6930
    @mohdsanimusa6930 Месяц назад

    Mubamada bukatar ka kuma
    Kasauka daga kujerar mulkin kasarnan kawai,asake zabe.
    Wannan jawabin kanzan kuregene wanda munshajin irinsa tun abaya.

  • @totaritvshow8514
    @totaritvshow8514 Месяц назад

    He is just making an explanation on State of the nation

  • @aminunasiru9957
    @aminunasiru9957 Месяц назад

    Allah ya isarmu wlh

  • @DestinyTV-mp5vd
    @DestinyTV-mp5vd Месяц назад

    Allah yaisa Tsakaninmu dakai mugun tsoho kawai 😢

  • @muhammadamuhammad1631
    @muhammadamuhammad1631 Месяц назад

    Wallahi kamar littafin Magana jari nake ji ake karanta min.
    Allah ya kyauta

  • @MahadiTukur
    @MahadiTukur Месяц назад +1

    Allah ya isa da kyar nasamu kudin data ta

  • @suleimangane8175
    @suleimangane8175 Месяц назад +2

    Tinubu Allah yastinema

  • @BilkisuAbdullahi-b4d
    @BilkisuAbdullahi-b4d Месяц назад +2

    Aikin banxa kawai

  • @umarmuhd343
    @umarmuhd343 Месяц назад

    Mudae annan saedae muce Allah yasa mudace Amma bbu wata bukata daya tamu tayankasa ma,ana talaka dukku wani tallafi suda yaransu xasucin yee bbu abunda xaexo wajen talaka

  • @sumayyajunaidu1085
    @sumayyajunaidu1085 Месяц назад

    gaskiya mafita itace coup ko revaluation..Allah ka zaba mana mafi alheri

  • @JamiluYusuf-f5g
    @JamiluYusuf-f5g Месяц назад

    (ALLAH) ya,isa

  • @abdullahimohammad9513
    @abdullahimohammad9513 Месяц назад

    Duk wannan zance ne kawai, ba gaskiya ko kadan a maganar shugaba Tunibu. Kun cire tallafin mai, na wuta da ilimi. Kun ruguza naira, kun ciyo bashi kun sace kudin. Kun hana mutane tsaro ballantana mutane su koma gona su noma abincin da za su ci. Duk wadannan matakan da kuke ikirarin kun dauka, ba zai daure ba. Ku koma ku yi karatun tanatsu don kawo maslaha ga kasa kawai.

  • @BabangidaSani-r4j
    @BabangidaSani-r4j Месяц назад +2

    In Sha Allahu zamu bada hadinkai Amma kar amanta da alkawuran mu bayan munjanye Allah yayi mana jagora

  • @tijjanimalamiliyasu8838
    @tijjanimalamiliyasu8838 Месяц назад

    Hmmm wannanfa bashida tausayi ko kadan

  • @user-xo9wu5dr4y
    @user-xo9wu5dr4y Месяц назад

    Karya yakeyi siyasace karara

  • @adekunleabeebuniversal5150
    @adekunleabeebuniversal5150 Месяц назад

    Why tinubu day lier like this don't have fair of god after you park Nigeria to your family and house of rep's

  • @muhibbsultrashineformulatv5819
    @muhibbsultrashineformulatv5819 Месяц назад

    Baba A Dawo da Tallafin Man petir

  • @MohammedSalihu-z6s
    @MohammedSalihu-z6s Месяц назад +1

    Allah ya sakamana

  • @jibrinabubakarbabagana153
    @jibrinabubakarbabagana153 Месяц назад

    Wannan jawabin nakan da za'ayi duka ai da Kasa ta dau saiti

  • @AABinji
    @AABinji Месяц назад

    Maganar banza kawaii 😏 ba-ayita tsaro ba🙆🙆

  • @user-cf8yh4no3u
    @user-cf8yh4no3u Месяц назад

    Hmmm laillai Kam kabarin y bugu Amma mu 'yankasa bahaka muke ganin ba.
    Miliyoyin mutanen da aka Kora daga kauyikansu ne sakamakon rashin tsaro ko Kuma wa'yanda aka karkashe,akayi garkuwa dasu ko rashin zairga zirgan da ba a iya Yi a cikin kasa sai yazama dole tare dayin shahada kan Mai zirgan zirgan zai iya dawowa India yake ko Kuma a dawo shi ko adawo da labarina ankasheshi
    Kuma gwamnati tayi ko inkila akan hakan shine kokatmrin kawo ci gaba saboda mu bamussn miye ci gaba ba

  • @NusaibaSidi
    @NusaibaSidi Месяц назад

    Baba jagan ya manta da zaman lafiya mutanen arewa ne halan.

  • @NasiruModi-t9i
    @NasiruModi-t9i Месяц назад

    Allah kayi muna mafita.

  • @AbdullahiMusaMuhammad-jk7cg
    @AbdullahiMusaMuhammad-jk7cg Месяц назад

    All

  • @sagirumuhammad3777
    @sagirumuhammad3777 Месяц назад

    Hmm yo dan siyasane fa yake magana babu yarda saidai saka ido🙄😳

  • @salisumaigarijaja844
    @salisumaigarijaja844 Месяц назад

    Hmmm KUNNUWAMMU YASABA DAJIN IRIN WUDANNA KALAMAN YAUDARAR ZANGA ZANGA YANZU MUKAFARA SAURA ZANGA ZANGA (((PLANT( B))) tundra muyi ZANGA ZANGA PLANT ( A )👈

  • @marafaabusafwan
    @marafaabusafwan Месяц назад

    Jawabin cire talafin Mai bai kai minutes 5 ba Amma tatsuniya minutes 20 hmmm

  • @user-cf8yh4no3u
    @user-cf8yh4no3u Месяц назад

    Duk matsayin da mutun yake Kai Allah ne ya bashi Kuma jarabawa ce Kuma kafin yayi wasu sunyi sungama wasu Kuma summutu suna Kai wasu bayan sungama
    Munfa sani dimokearadiyya mulkin 'yan ksane bawani mutun gida ba ballantana yazama sai yadda yace
    Kun tsaari mulkin da aka wulakanta ba a aiki dadi shidindai a inwarsa kuke fake don kuwa duk ran mu talakawa mukayi watsi dashi bani Wani Wanda zai wanzu akan mukaminsa

  • @abdulmajidaliyu
    @abdulmajidaliyu Месяц назад

    Dan jaka ancema campaign ne jaki

  • @user-gs7jw5nt4y
    @user-gs7jw5nt4y Месяц назад

    ❤❤❤❤❤❤

  • @aminusulaimangama1754
    @aminusulaimangama1754 Месяц назад +1

    Mu Bahaka mukeso mujiba

  • @عمراحمد-ح1ر
    @عمراحمد-ح1ر Месяц назад

    Hhhhhhhhhh mikarya dan utta

  • @inusaadamugambo2843
    @inusaadamugambo2843 Месяц назад

    Tinubu karya ne yakefada a Nigeria fa

  • @SARKINKAFIYA_TV
    @SARKINKAFIYA_TV Месяц назад

    Dan daqiqiya kawai, wai a ina aka rubutomasa wannan novel din ? 😂 shi dai wlh bazai iya ba Azzalumai kawai

  • @MhmdAzerbaijan
    @MhmdAzerbaijan Месяц назад

    😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂

  • @AshirubalalambuLambu
    @AshirubalalambuLambu Месяц назад

    Bamu Gamsu ba

  • @naziruabdullahi2224
    @naziruabdullahi2224 Месяц назад

    Kai malan adawo mana da subsidy kawaye

  • @ZaharaddeenAbdullahi-m7f
    @ZaharaddeenAbdullahi-m7f Месяц назад +1

    Karyayake Dan wahala

  • @ShuMohd-r6d
    @ShuMohd-r6d Месяц назад

    Ar

  • @MuktarIsah-bs7kr
    @MuktarIsah-bs7kr Месяц назад

    KACIRE.TALAFINMAI.KUDAUKI.MA.AIKATA.TALAKAWA.KABASOJOJI..UMURNI.WATA.DAYA.DUWANI.DANTA.ADA.MAIKASHI.MUTANE.YA.HANASUNUMA.YAYIMA.MATANSU.DAYAYANSU.FAEDE.YAKAISU.GUNARSA.AMASTAYIN.BAYI.AKAMOSHI.KOARAYE.KOAMACE.KAIKUMA.ADUWA.WALLAHI.ZAKASHATA.GAREMU

  • @user-im9kr6so7g
    @user-im9kr6so7g Месяц назад +1

    Mayau darine

  • @user-ku9fq7xc4h
    @user-ku9fq7xc4h Месяц назад

    Karyane babu adalci acikin wannan government. Masu tsiyatsa ne kawai suke anfana da dukiyar kasarmu. Trilin tara na banza, muke cikin yunwa? Beautiful but nonsense.

  • @aminumbello4031
    @aminumbello4031 Месяц назад

    Baice komai game da tsaro ba!

  • @malamshehumaiashfabauchitv4744
    @malamshehumaiashfabauchitv4744 Месяц назад

    Kufada masa ba'afara kanfen din 2027 ba dan wannan baishafi matsalolinmuba

  • @umarabubakar1418
    @umarabubakar1418 Месяц назад

    Zanga-Zanga ba fashi.