Assalam Alaikum. Nayita bibiyar lamarin nan da ya faru tsakanin Alasan da yan gurumada, yaron nan ya bada hakuri ancishi tara anbiya. Ance sai anbiya wasu 200,000 anbiya, centre na gurumada Yana Kebbi, idan dai har Danliti da Ali zuma zasuzo Kebbi don gyara zumunta toh lallai kamata yayi ayafe avi gaba da sana'a. Idan dai baso ake akashewa yaron nan hanyar xin abinci ba kamata yayi ayafe masa aci gaba da neman abinci. Wa'yanda ke da ra'ayi da dambe wa'yanda basu shiga Arena sunada yawa. Karkusa mi daina kallon ku.

Gaskiya guramada kunjikunya
Wlh gurmada sunji kunya
We're with you danlitti
Sannu da kokari al ameeen
Gaba dai gaba dai danliti da alasan Allah yana tare daku
Gaskiya ne dan liti kada kabawa kowa hakuri sonawa za abasu hakurin
Assalam Alaikum.
Nayita bibiyar lamarin nan da ya faru tsakanin Alasan da yan gurumada, yaron nan ya bada hakuri ancishi tara anbiya. Ance sai anbiya wasu 200,000 anbiya, centre na gurumada Yana Kebbi, idan dai har Danliti da Ali zuma zasuzo Kebbi don gyara zumunta toh lallai kamata yayi ayafe avi gaba da sana'a. Idan dai baso ake akashewa yaron nan hanyar xin abinci ba kamata yayi ayafe masa aci gaba da neman abinci. Wa'yanda ke da ra'ayi da dambe wa'yanda basu shiga Arena sunada yawa. Karkusa mi daina kallon ku.
Ina goyon banyan Dan Liti gada ya ba kowa hakuri wannan ya zama hassada
Gsky ba ayiwa dan liti adalci bah lokacin dayake wahala da yandambe kuna ina lallai nafahimta da hassada kuma wlh dan liti katayin gaba kenan😂😂
Wlh kuwa 😂😂
Kada kabawa kowa hakuri na fahimci abin hassada da kyashi ya shigo
Dan liti karkabawa kowa hakuri kana da hujjah dan basu da wani amfani kuma su kwashe duk wani dan gurumada
Up up danliti
Fatan alkairi
Ya ro baya kai gay ya ha ka ne dan liti ka na bir geni a kan ra a yin ka wal lashi
Haka yake Dan liti