Sakon fadar shugaban kasa bayan taron gaggawa kan tsadar fetur a Nijeriya

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 19 ноя 2024

Комментарии • 49

  • @hayatuhashimibrahim
    @hayatuhashimibrahim 2 месяца назад +1

    Innaalillahi wa'innaa ilaihi raji'uun.
    Ya Allah duk wanda yake nufin "yan nigeria da sharri ko musifa, ya Allah kai mana maganin shi cikin gaggawa, alfarmar annabi muhammadu s.a.w da alqur'ani, amin summa amin.

  • @mustaphatijjanimuhammad4672
    @mustaphatijjanimuhammad4672 2 месяца назад +2

    Allah muna rokonka jirgin da zaishigo yadawo Allah kayi gutsigutsi da tsinanne da duk wanda yake da hannu wajen Jefa talaka cikin wannan 'kuncin, matsiyata yan iska masu bakin iyaye.

  • @kanuritvyobe6319
    @kanuritvyobe6319 2 месяца назад +2

    Allah ya isa

  • @SakeenatKaber-tm8vb
    @SakeenatKaber-tm8vb 2 месяца назад +1

    Ubangiji allah kada yabashi ikon dawowa allah yasa jirgin dayahau yazama ajalinsa

  • @sulaimankhairan5480
    @sulaimankhairan5480 2 месяца назад +2

    Muna rokon Allah, duk wanda yake dasa hannu wajan muzgunawa al um'ma nageria da rashin tausayin talakawan nageria wlh wlh bazamu taba yafewa duk wanda yake dasa hannu wajan zaluntar talaka kawan nageria in sha'Allah bazasu taba jin dadin abinda suka taraba in sha Allah,???

  • @balaharuna7061
    @balaharuna7061 2 месяца назад +1

    Akwai Allah

  • @mustaphagambo8673
    @mustaphagambo8673 2 месяца назад +1

    Da Shi wannan mara tsoron Allah munafuk, makaryaci kuma dan amshin shata da kuma su shugabannin duk za'a hadu gaban Allah.

  • @adambashir565
    @adambashir565 2 месяца назад +1

    Ma karya tan banza kwai

  • @khadijakabirshehu6921
    @khadijakabirshehu6921 2 месяца назад +3

    Kullum zncensu tattalin arziki idan aka kashe Yan Nigeria din sai muga wazaiyi Amfani d tattalin arzikin😢

  • @baruwankuinaruwanku3187
    @baruwankuinaruwanku3187 2 месяца назад +1

    Allah ya isa. Allah yayi mana maganin wadannan azzaluman. Sai mun daga da addu'a, kuma muyi duk abin da za mu iya dan turjewa wadannan azzaluman marasa tasauyi.

  • @mahmudshuaibu3264
    @mahmudshuaibu3264 2 месяца назад +1

    Wlh muna kara gaya wa masu mulkin kasan nan kaɗan fa yarage aje gurin da ba'a son zuwa kowa ya rasa

  • @mukhtarmahmudmuawuyya84
    @mukhtarmahmudmuawuyya84 2 месяца назад +1

    mutanen banza azzalumai in sha Allahu baze kyalekuba, kuma wlh wlhil azeem nida dik wannan da yake karkashin ikona kuri'armu haramunce a gareku, Azzalumai.

  • @AbdulrashidMusa-vn3pd
    @AbdulrashidMusa-vn3pd 2 месяца назад +1

    Kai dajinmaganarsa kasanbagaskiya Allha ya sakamana

  • @muhammadhabibhabibmuhammad1224
    @muhammadhabibhabibmuhammad1224 2 месяца назад +1

    Wlh karya kake Allah ya isa tsakaninmu daku

  • @AbdulrashidMusa-vn3pd
    @AbdulrashidMusa-vn3pd 2 месяца назад +1

    Allha ya sakaman

  • @dahirumisbahu6152
    @dahirumisbahu6152 2 месяца назад +1

    Munbarku da Allah

  • @musamamuda8669
    @musamamuda8669 2 месяца назад +1

    Allah muke roqo

  • @SameerAlhajinuhu
    @SameerAlhajinuhu 2 месяца назад +1

    Ok Ashe ba gwanati bace nnpc din zakuyi bayani

  • @KhairullahAmatulrahman
    @KhairullahAmatulrahman 2 месяца назад +1

    muna Allah wadai da wannan gwannatin apc azzalumai kunsa al umma Nigeria cikin wahala in sha Allah 2027 sai mun chanja

  • @anasbello64
    @anasbello64 2 месяца назад +5

    Na rantse da girman Allah wannan me maganar munafiki ne, yanda suka saka talakawa cikin masifa sakamakon Karin kudin Mai muna addu'a Allah ya ninka masu azabar kabari da kuma azabar wutar jahannama

  • @SadeeqAliyukola-mu9ym
    @SadeeqAliyukola-mu9ym 2 месяца назад +3

    Kuyi Duk abunda zakuyi iya shekara 8 ne idan kunsamu damar komawa Mulkin, Allah Yana kallonku mahukuntan Nigeria, "Inna Rabbana Labirmir swaad" Ubangiji Yana nan a madakata Yana jiranmu.

    • @mukhtarmahmudmuawuyya84
      @mukhtarmahmudmuawuyya84 2 месяца назад

      haba dan uwa, kai harkana tinanincewa zaau kom karo na 2 ai in sha Allahu in sha Allahu basukuma samun damarba har abada, ai ai fitattun gwamnatinnan a bayyane suke..

  • @urwatuumar5141
    @urwatuumar5141 2 месяца назад +1

    Wlh ƙarya kake Allah ya isa kuma wlh ba zamu yafeba azzalumai kawai

  • @hassanabubakar6906
    @hassanabubakar6906 2 месяца назад +3

    Jama,a kuyi hakuri kumin Karin bayani,naji yace kamfanin Nnpc ba na gwannati bane,Amma meyesa su me seyarda Mai na Nigeria,Kuma meyesa shugaban Nigeria ke nada shugabanninta

  • @muhammadgarba2540
    @muhammadgarba2540 2 месяца назад +1

    Alhaji kadena magana mana dole ne 😮

  • @khalidisahumar8278
    @khalidisahumar8278 2 месяца назад

    Allah Ya Isar wa Al'umma 😢 Azzalumai

  • @BashirLawan-l3f
    @BashirLawan-l3f 2 месяца назад +1

    Allah ya isa wlh azzalumai

  • @aliyumar03
    @aliyumar03 2 месяца назад +1

    Karya Yake 😎

  • @sanusialasan4938
    @sanusialasan4938 2 месяца назад +1

    To Zaman baiyi amfani ba tundra ba a tattauna yaza a Dawood da farashin yadda yakeva😢

  • @tasiubadamasimusa2760
    @tasiubadamasimusa2760 2 месяца назад

    Allah Ya'isammu Wlh

  • @abdurrahmanlawal9798
    @abdurrahmanlawal9798 2 месяца назад

    Allah swt ya wulakanta shugabannin gwamnatin Nigeria. Allah ya isa . Allah swt kada ya basu kwanciyar hankali duniya da lahira bashin da nnpc taci wacce tsiya sukayi da bashin kuka sace kudin

  • @abdulfatahabubakarbappi6601
    @abdulfatahabubakarbappi6601 2 месяца назад +2

    Allah ya isan manah

  • @SHAAYAUAHMED-u4f
    @SHAAYAUAHMED-u4f 2 месяца назад +1

    Allah ya doramasa Bala in dabazai dawo lpyba

  • @FGCNIGERIA1
    @FGCNIGERIA1 2 месяца назад

    But wannan mai bayanin wawa ne wallahi bai iya magaba

  • @welcomeramadan3111
    @welcomeramadan3111 2 месяца назад

    😂😂😂 abin dariya abin ban haushi hasbunallahu wanimalwakil akanku tsohon banza fir awnakai allah ya ISA bamuyafeba

  • @FatimohUmaru
    @FatimohUmaru 2 месяца назад

    Revolution ne kawai zai fitar da Yan Nigeria daga hannun mugayen Nan.Abi tafarķin jerry Rawlins wurin tsafta ce kasa daga wadannan mugayen da ba talakawa ne a gaban su..Kuma karya kawai sukeyi hanzu haka in da Nike mai yakai #1700,gidajen mai kawai sun referral da gangan.

  • @SameerAlhajinuhu
    @SameerAlhajinuhu 2 месяца назад

    Kai ware can makaryatan banza kawai.

  • @SulaimanDauda-nz7mo
    @SulaimanDauda-nz7mo 2 месяца назад

    Allah ya isa Allah ya isa Allah ya isa Allah ya isa Allah ya isa Allah ya isa Allah ya isa Allah ya isa Allah ya isa Allah ya isa Allah ya isa Allah ya isa Allah ya isa Allah ya isa Allah ya isa Allah ya isa Allah ya isa Allah ya isa Allah ya isa Allah ya isa Allah ya isa Allah ya isa Allah

  • @belloahmad5347
    @belloahmad5347 2 месяца назад

    Wai Nnpcl ba na gwamnati bane to shi kuma ministan mai na wanene shima ba na gwamnatin bane?

  • @shamsuddeensaleh3935
    @shamsuddeensaleh3935 2 месяца назад

    Wannan mutanen fa sun raina mana hankali. Shegu yan iska marasa mutunci

  • @AbubakarHassan-xu1bl
    @AbubakarHassan-xu1bl 2 месяца назад

    Kutumar durin uwarka da Kai dasu gabaki dayanku

  • @AsmauIbrahim-g4v
    @AsmauIbrahim-g4v 2 месяца назад

    Allah ya isammana azzalumai Allah ya hanaku nutsuwa da zama lfy mugaye

  • @SulaimanDauda-nz7mo
    @SulaimanDauda-nz7mo 2 месяца назад

    Kai me maganarnan baka tsoran Allah wallahi