Taron Fadar Zazzau Game Da Sallar Juma'a: Albani

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 1 фев 2025

Комментарии • 75

  • @KabeeruShuaibu-vq8ph
    @KabeeruShuaibu-vq8ph Год назад +1

    Allah kajikan malam ka kara haskaka kabarin shi🤲🤲🤲 gaskiya munyi rashi babba😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢

  • @SalisuLawanGaro
    @SalisuLawanGaro 4 месяца назад

    Allah yaji Kan Malam 😭😭😭😭

  • @AbdullahiMannir-ls3qh
    @AbdullahiMannir-ls3qh 7 месяцев назад

    Allah y jikan bb Albany zaria darahama

  • @nr.buhariismail9649
    @nr.buhariismail9649 6 лет назад +7

    May Albani and Jafar's gentle soul rest in perfect peace.

  • @ismailabubakar2817
    @ismailabubakar2817 5 лет назад +1

    Allahu akuba Allah ya jikan malan da rahama amin ya rabbi mukuma Allah ya mucika da imani amin ya rabbi 🤲 🤲

  • @basirahausatv4786
    @basirahausatv4786 4 года назад

    Masha allah amma wanan mukabila ba'ayiwa malan adalci ba allah ya rahamsheka da rahama shek mohamad awal albani zaria 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭 muyi baban rashi

  • @mohamadousounoussiassalafi1055
    @mohamadousounoussiassalafi1055 4 года назад

    Allah ya yarda da Malam Albani Allah ya kyautata kwanciyar malam...

  • @aledjoumoubarak1500
    @aledjoumoubarak1500 Год назад

    Albani Zaria ❤️❤️❤️❤️❤️❤️😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️

  • @ibrahimabdullah1431
    @ibrahimabdullah1431 4 года назад

    May Allah grant sheikh Mohammed Awal Adam Albany zaria in jannatul firdaus

  • @ibrahimabdullah1431
    @ibrahimabdullah1431 4 года назад

    Thank you very much sheikh Albany

  • @khalifamusa1481
    @khalifamusa1481 4 года назад +3

    Alhamdulillah Mlm albani ya Gama lafiya, kuma yyi shahada.
    Allah ka isar wa mlm akan dukan malaman gargajiya da sarakunan gargajiya da suka chuche shi

  • @mujahidhaliru810
    @mujahidhaliru810 11 лет назад +6

    Allah ya jikan mallam, ya saka masa da Aljannah firdause.

  • @assalafyibnabdullah9173
    @assalafyibnabdullah9173 6 лет назад +1

    May Jannatul Firdaus be His Final abode Sheikh Albani 😢Ameen Thummah Ameen.

  • @sanirabiumatale4327
    @sanirabiumatale4327 5 лет назад

    Allah yagafarta ma sheikh Albany da sauran musulmai

  • @drsalihulukman
    @drsalihulukman  11 лет назад +7

    Thank you for expressing your concern. However, given the limited number of words allocated for the Description Field, words limitation may not allow me to translate the descriptions into English language. Nevertheless, I will try my best for future uploads.

  • @nazeerubershersulaiman5269
    @nazeerubershersulaiman5269 5 лет назад

    Allah UBANGIJI ya jikan sheikh albani yakuma karbi shahadar malam

  • @abubakarsgambo3556
    @abubakarsgambo3556 4 года назад

    Thanks you salihu lukman

  • @ukashayilyas3519
    @ukashayilyas3519 5 лет назад +1

    Allah Yagikan Malan albani

  • @ahamadumar6565
    @ahamadumar6565 3 года назад +1

    Kai gaskiya malam yasha wahala awajan sarakuna da malaman gargajiya, Allah yasaka masa da gidan aljanna.

  • @ibrahimadam7124
    @ibrahimadam7124 11 лет назад

    english description pls. Some of us don't read hausa but we understand as we aren't from Nigeria but its neighbbour Ghana and we love malam and his works for the sake of Allah. Jazaakallahu khairan Saalih Lukman

  • @ibnamin9388
    @ibnamin9388 11 лет назад

    Wa qul jaa'al haqqaqa dhahabal baadil. innal baadila kaana zahuuqa. Da izinin Allah sai munyi nasara a kansu!

    • @karimgarbati2587
      @karimgarbati2587 11 лет назад

      ya in huwa nasara a kan sou wa ? allah ya sa mou gane kouma allah ya jikan musilmi yassalam daga new york

  • @mamannassiyacouboumarafaad8005
    @mamannassiyacouboumarafaad8005 4 года назад

    Masha'Allah Allah gafartawa malam

  • @abdullahisalman4020
    @abdullahisalman4020 11 лет назад +1

    Thank you Mr. Lukman for sharing this video. I remember attending your tutorials when I was in ABU, thanx for that too. With regards to Albani, I used to go to his lessons when I was in Zaria. Over the years, I think he has become egocentric, narcissist and in search of fame which I believe is clouding his reasoning. As he said in one of his videos, these are qualities that pushed Muhammad Yusuf to do what he did.. I fear that Albani himself is following the same trend. May Allah guide us Ameen.

    • @ukashazubairu306
      @ukashazubairu306 7 лет назад

      Malam Luqman ubangiji Allah yasakama da alheri

  • @muhammadbashiralikawu7882
    @muhammadbashiralikawu7882 7 лет назад

    ALLAH yagafartamaka yahaskaka kabarinka darahama yasa ajannatul firdausice makomarka ALLAHUMMA AMIN

  • @carorj9080
    @carorj9080 6 лет назад +2

    Allahu Akbar..... , Sheikh,Dr. Eng. Abu Abdulrahman Muhammad Auwal Adam Albani Zaria Al'aalimussalafii, Al'allamatul muhaddath, Dan Boko,me degree da digir digir kuma gogaggen tailor...... Such is life,kayi kuma duniya ta sheda
    Allah ya jikanka ya sa ka huta ya haskaka kabarinka mu kuma ya kyautata tamu idan tazo

  • @سلامنسلامن-ش7م
    @سلامنسلامن-ش7م Год назад

    ❤❤❤

  • @AbdulahiAdamou-ud3cl
    @AbdulahiAdamou-ud3cl 9 месяцев назад

    Allah ya tsare mu da son zuciya

  • @abdoulbubcar6535
    @abdoulbubcar6535 5 лет назад

    Albani ya fi karfiku Allah ya ja kanchi

  • @muhd_m.d.b
    @muhd_m.d.b 6 лет назад

    Allah ya isarmu masarautar zazzau

  • @mahmudabdulsalam213
    @mahmudabdulsalam213 11 лет назад +2

    Ina kira ga Sarkin Zazzau yaji tsoron Allah, ya tuna zai mutu, kuma Allah zai tambaye shi akan yadda ya jagoranci al'ummar Zazzau, da kuma yadda a matsayin shi na shugaba a arewacin Nigeriya yayi kokari wajen kare martabar musulmi da musulunci a Nigeriya. Yanzu ace duk cin kashin kajin da ake yiwa musulmi da musulunci, Mai martaba bai taba ganin ya dace yayi magana a kan su ba, duk da yawan mutanen da ake kashewa, a kora daga gidajensu sai akan sallar Juma'a ko kan polio.

  • @AbubakarUmarMusa
    @AbubakarUmarMusa 5 лет назад

    Allah ya jikan Mallam

  • @drsalihulukman
    @drsalihulukman  11 лет назад +6

    Without prejudice to your freedom of expression, I consider your libelous description about Shaikh Albani to be far from the truth. My support for him is not borne out of sheer partisanship, but out of my understanding and conviction of his undying desire to change the Muslim community for the better. My conclusion about him stemmed from attending his classes for almost two decades.

  • @abubakarusmansallau4372
    @abubakarusmansallau4372 8 лет назад +4

    wai sai yaushe gwamnatin nigeria zata binciko wadanda suka suka kashe mana manyan maluman mu na sunnah sheikh jafar mahamud adam kano da sheikh Auwal albani zaria ya Allah duk wanda yake da hanu a kisan wadan nan maluma ya Allah ka tona masa asiri ka hanashi bacci Allah ka hanashi fitsari ya Allah ka hanashu nunfashi ya Allah idan mai mulkine ka sauke ya Allah idan basarake ne ya Allah ka tarwatsa shi dashi da duk wanda yasan ta yadda abun ya faru yayi shiru ya Allah muna tawasulli da sunayen ka tsarkaka ka amsa adduar mu.

  • @ahmadhassanisah3984
    @ahmadhassanisah3984 11 лет назад +2

    Allah ya gafarta mai da dukkan musulmi

  • @khabeerabdullahi9539
    @khabeerabdullahi9539 5 лет назад

    Allah yajiqan mallam

  • @faroukmuhammed7437
    @faroukmuhammed7437 7 лет назад

    Allah ya jikan malam

  • @SalisuLawanGaro
    @SalisuLawanGaro 4 месяца назад

    Irin wadannan muka rasa a Nigeria muke cin ubanmu yanxu

  • @abdulrahmanmodibbo7502
    @abdulrahmanmodibbo7502 11 лет назад +2

    Thank you Salihu, can you please be sharing more of SHAIKH ALBANI'S wa'azees on youtube, bissalam.

  • @Mrzaki2015
    @Mrzaki2015 10 лет назад +5

    Actually, I see this as a very simple debate, for both parties have points that are not arguably far apart. It is a little unfavourable to stop Sheikh Albani and his students from performing their prayer in the school premises. However, since Sheikh Albani does not oppose the fact that Friday prayer can be performed after "Zawali" (i.e. at 1, 2 or 3pm), then they should have been allowed to pray after "zawali" which is the time that everyone have no objection to. At least that would bring about unity among the Muslims. Allah knows best.

  • @baraushuaibu8322
    @baraushuaibu8322 4 года назад

    A gaskiya son shugabanci matsala ne su kuma sarakunan gargajiya galibinsu basa goyon bayan gaskiya.amma gaskiya ta bayyana qarya kuma ta kunyata

  • @DaDiyaTa
    @DaDiyaTa 9 лет назад +3

    Both Sheikh Albani and Sheikh Jafar were caught in a political crossfire. Only a fool will believe they were killed by BokoHaram. May Allah admit them into Paradise

  • @aminuyusuf9156
    @aminuyusuf9156 5 лет назад

    gaskiya ba ai ma albani adalci ba.saboda ya bada dalilin sa na yara qanana ne,sannan kuma ga terrorism a gari yayi yawa a lokacin da kuma kidnaping.allah yasa mu iya yima kanmu adalci.ameen.

  • @imamisahmusa8525
    @imamisahmusa8525 11 лет назад +1

    Aslm alykm.
    Dr. Salihu Lukman, thank you so much for this uploads. Pls can you help us upload many of such of Albanis` series both new and olden lectures. am presently at India and lost my complete Sheikh Albanis` folder containing more than 500 lectures, tafsir etc.
    Jazakallahu khair.
    Thank you.

  • @iddrisualhassan8330
    @iddrisualhassan8330 11 лет назад

    Sheikh lukman help download some of Albani's lectures

  • @iddrisualhassan8330
    @iddrisualhassan8330 11 лет назад

    Assalamu alaikum sheikh, may Allah reward you for sharing sheikh albani's lectures. How do i download some of the lectures

    • @Zahra-nm8pd
      @Zahra-nm8pd 8 лет назад

      Allah yajikan malam da rahma

    • @drsalihulukman
      @drsalihulukman  8 лет назад

      Use the following method: www.nairaland.com/1934159/how-download-youtube-videos-using

  • @Abubakar-xb6qz
    @Abubakar-xb6qz 9 лет назад

    Wutaaaa Albani 😂😂😂

    • @hauwazannuwa3166
      @hauwazannuwa3166 9 лет назад

      ya ake wankan sarki ta Muslims

    • @Abubakar-xb6qz
      @Abubakar-xb6qz 9 лет назад

      Hauwa Zannuwa ban gane ba

    • @drsalihulukman
      @drsalihulukman  8 лет назад +1

      Listen to this clip: ruclips.net/video/MGZZQYwA5Bo/видео.html

    • @muhammadkabirhilal3533
      @muhammadkabirhilal3533 6 лет назад +1

      Abubakar Galadima idan kaine ka halicci wutar sai kasaka shi a cikin taaa aiii, malalaci kawai

    • @alhassanuthman8232
      @alhassanuthman8232 4 года назад

      Abubakar , it's very unfortunate you said such a word, I think to every reasonable being is to listen and take the best out but I sense you ignorantly wrote what is long in your heart that has nothing to do with this debate.
      This really shows incompetence and immaturity.
      I suggest you always make comments pertaining what's up and with all due respect even if you stand against what they say.

  • @Sidi_Educational_Consult
    @Sidi_Educational_Consult 4 года назад +1

    Idan aka kira mutum domin ya kare kansa ya kamata ayi adalci wajen sauraron sa, bashi damar amsa tambayoyin da akayi masa da kuma bashi damar yin magana idan wani yayi sharhi akan fahimtar sa!
    Ban gamsu da hujjojin Albany ba haka zalika ban gamsu da cewar anyi fair hearing ba!
    Kamata yayi ya riƙa amsa koya rika sharhi akan maganganun malaman nan ɗaya bayan ɗaya bawai a bawa mutum sama da 4 ba kafin a sake bashi ba!
    Ya zaku zaunar da mutum ku zagaye shi kuma a barku kunata faɗin abunda kuke so amman shi da yace zaiyi magana sai ace masa a'a?
    Akwai wata fahimta ta sarki akan wai dan taƙamar kowa nakan wani tsari toh lallai haka ya kamata a kasance! Albany ba sabon abu ya ƙirƙira ba gani yayi a rubuce to hanya mafi kyau shine a nusashsa akan cewar wannan abu ba haka yake ba ga yadda yake!
    Ina kuma kira ga irin su Albany kafin ka ɗauko aiki kamata yayi ka san ciki da ban aikin! Wannan ya nuna limits ɗin zurfin karatun sa duk da dai sarki ya daƙile musan gaskiyar lamari!

  • @iddrisualhassan8330
    @iddrisualhassan8330 11 лет назад

    Nn

  • @mustybamaiyi2307
    @mustybamaiyi2307 4 года назад

    da munafiki gunda...Allah ya jikan malam

  • @iddrisualhassan8330
    @iddrisualhassan8330 11 лет назад

    Assalamu alaikum sheikh, may Allah reward you for sharing sheikh albani's lectures. How do i download some of the lectures

  • @iddrisualhassan8330
    @iddrisualhassan8330 11 лет назад

    Sheikh lukman help download some of Albani's lectures