Mun yi bautar Dodo kafin mu karbi Musulunci - Rayuwa a garin Ma'Ass | Legit TV Hausa
HTML-код
- Опубликовано: 19 окт 2024
- Mun yi bautar Dodo kafin mu karbi Musulunci - Rayuwa a garin Ma-as | Legit TV Hausa
Babu wani birni da zai wanzu face sai da asalinsa ya kasance kauye. Ya kan dauki tsawon lokaci kafin dazuzzuka su koma maraya, har al'umma su rayu a ciki. Amma babban abun lura a nan shine; Ya rayuwa take gudana a karkara?
Legit TV Hausa, ke gabatar maku da shirin: RAYUWA A KARKARA. A shirin na wannan makon, munyi tattaki zuwa garin Ma'as dake karamar hukumar Bauchi, jihar Bauchi.
Akwai abubuwan al'ajabi a tarihin garin Ma'as, akwai abubuwan ban sha'awa a rayuwar al'ummar garin. Muna fata mai kallo zai kayatu matuka gaya a shirin namu na wannan makon.
-----
Domin kallon wasu shirye shiryen, ka yi Subscribing channel dinmu tare da danna alamar karaurawa domin sanar da kai da zaran mun dora sabon shiri.
Macha allah
Allah ya karbi tuban ku
Legit TV muna godiya da shirin Ku na rayuwa a karkara da kuke kawo mana, a shirinku na gaba Dan Allah Ku je mana kauyen Ngaima wanda shima a jihar bauchin take.
Mun yi bautar Dodo kafin mu karbi Musulunci - Rayuwa a garin Ma'Ass | Legit TV Hausa