Wannan bai kauce aladummu da yawaba . Bana kallo yanzu sabi da raye rayen da akeyi a cikin finafinan yanzu wanda ya ci mummunan karo da aladummu , sai ka ga katon mutum yana rawa, a aladar hausawa rawa a gurin maza shashanci, rawa ga saurayi da budurwa rashin kunya . Allah yasa su gane!!!
Wayyo Allah nah rayuwa da akwai dadi sosai wlh 💃💃💃💃❣❣❣
Wallahi you make my day you really remind me olden days.
😢😢 Allah sarki duniya
Gaskiya kam jiya ba yau ba
Allahu kenan😊😊
Watching this one nearly makes me cry because of some memories
Allah sarki zuwaira ismail jiya ba yauba
Ibro Dan daudu film, Allah yajikan chairman
Nice zuwaira♥️💜
Allah sarki duniya labari....Waquqin da sun fi na yanzu komai
Allah yakiyaye
Gaskiya nada sun fi ma'ana
Allah sarki rayuwa kenan komai nacanzawa
My best tuna baya
Da.akayi.masu.ma.ana.amman.yanzu.kami.kami.ni.kawai
Thank you please 😢😢😢😢😢
Aslm barka you are a 😂😂😂
Hmmm
😊😊😊😊
Jiya ba yau ba
Allah sarki jiya bayauba😍😍😍
👏👏👏👍👍👍👍👍👍👍👍
Wannan jarumar tananan
Aunty zuwaira ismail a dade anayi sai gaskia
Jiya jiya ba yauba
This should be Jebba in Kwara..
No, is Wudil, Kano
Allah sarki duniya
Allah sarki rayuwa
jiya bayauba sohuwa tatuna kwanan turaka
Yes
Zuwaira isma il kingajiya kingayau
Komai da lokacinsa
Wannan bai kauce aladummu da yawaba . Bana kallo yanzu sabi da raye rayen da akeyi a cikin finafinan yanzu wanda ya ci mummunan karo da aladummu , sai ka ga katon mutum yana rawa, a aladar hausawa rawa a gurin maza shashanci, rawa ga saurayi da budurwa rashin kunya . Allah yasa su gane!!!
Ammmen
Allah sarki dan Allah yan uwa muke tinawa da baya
Hkn amin
Wannan gaskiya ne. Shi ya sa yanzu ba na kallon fina-finai sosai saboda duk abubuwan sai a hankali👍
jiya bayauba sohuwa tatuna kwanan turaka
Me take a tsakiyan ruwa, suicide zata aikata?
Gaskiya kam jiya ba yau ba
Jiya ba yau ba