Allah Sarki SK Garba. Allah ya jikan Magabatan mu..... Allah Sarki Abulo, At anytime I listen to this song It always remind me of year 2000 you brought it for me in Benin City. Now the two of you no more. 😭😭😭😭😭
Akwai ilimi da fadakarwa a wannan waqa, ga al,ada irin tamu ta bahaushe da aka nuna, Allah ya jikan sani garba sk, hadiza kabara lokacin ana matashiya, dayar Kuma ban San sunanta ba.
Allah Sarki SK Garba.
Allah ya jikan Magabatan mu.....
Allah Sarki Abulo, At anytime I listen to this song It always remind me of year 2000 you brought it for me in Benin City. Now the two of you no more. 😭😭😭😭😭
ALLAH YA musu Rahama YA kyauta namu qarshen 😢
Allah ya jikanka SK ya rahamaceka.
I remember that year in Jos Bauchi Road around yan tifa..we vibe to this song with my Muslim friends
Allahu Akbar rayuwa kenan idan mune yau ba mu ne gobe ba, Allah ya kyauta karshemmu
Allahu Akbar wallh wannan wakar tana tunamin da Wani lkc Kai duniya
Sk Alllah ya kyautata makwanci,Allah ya kyautata namu zuwan
AllAh sarki rayuwa. AllAh kasa muchika da Imani. I remembered those days when I was a kid.
Tun dadadewa akea hulakatanta talaka ya allah ka azurtamu arzina halal
rayuwa Saïda illimi da basira allah yasa muda ce ameen
Allah yaja kwana tareda imani yan shirinmu, yajikan wadanda suka mutu.
Allah ya jikan sani sk
Remained me when when I was young.hhh😂😂
Thanks a lot
Allah sarki rayuwa gaskiya wakar da tayi sosai Allah yakara basira Ameen
Ameen
Dani ska akacekamutu
allah sarki rayuwa mai abun mamaki
Allah Akbar! That song made me so much conscious about my school during the time.... May Allah have mercy on Your righteous servants 👏👏👏👏 🤔🤔🤔🤔
Diskin daridi
Allah ya jinkan rai SK
These types of old music has a lot of meaning❤
Allahuakbar Allah yaji Kan rayuwa
Gaskiya akwai cigaba sosai baka mar da ba,
Allah sarki Allah ya jiqanshi da Rahma yasa aljannace mkmrs
Allah sarki rayuwa zamani laya, Allah ka sanya mu Gama lafiya
Hmm allah sarki rayuwarda medadi tawucheba kenanhar.abad
Allah sarki da tawuce Allah Ka gafartawa magabatanmu baki Daya rayuwa kenan
Allah ya jiqan sk
Rayuwa kenan Allah ya jikan maza
allah Ya jikan ka da rahama
Allah ya jikan sk
Allah sarki Rayuwa mai abin mamaki.
Allah sarki Allah yajikan sani garba s k
Ayya jiya ba yauba yana tunamin da lokacin anmin kaciya
Nice
Gaskiya da tafi dadi nesa ba kusaba!
Gaskiya ne
Allah yajikan sani ubangiji allah ya gafarta masa.duniya labari.
Masha allah godiyamuke sosai ✔️ 🙏 🇸🇦 🇳🇪
Waka mai dadi with lots of meaning.
ALLAH ya gafarta masa
Allah ya kyauta makwanchi sk
Yajikan namu magabatan
Anyone listening to this masterpiece 2024??
Here
Allah ya maka afuwa
Allah ya jikan ka da rahama
Allah sarki, fina finan daa sunfi dadi, yanasa mutum tuna baya sosai.
Hauwa Ajiya
BASHIR SAHAL YAKUBU NGURU Allah yasa mudace
Allah sarki rayuwa kenan lokacin wasan hausan yana wasan hausan ba kamar yanzu bah
Allah yaji kanka 😢
Allah sarki duniya ba tabbas Allah yajikan musulmi
Allah yajikan sk
Nice video
This song remembered me alot of thing Allah ya baka lafiya sk the best actor in kannywood
ALLAH ya masa Rahama 😢
good
إني عرفت أن هذا القول -يعني- أنت سابقه من قبل تعرفه عرفت أنّ ذي الجلال هو يرزق من يشاء بغير حساب. 🤓🤓🤓🤓
Gaskiyar magana tuna baya allah sarki
Allah sarki wlh sunfi dadi wakokin da
Muji tsorob Allah wannan ma yaishemu tunani
Wow nice soon old song
Allah sarki rayuwa, jiya ba yauba wllhi.
Allah sarki duniya Allah ya jikan mazan jiya 🇳🇪🇳🇪🇱🇾
Wow
Such is life.Allah sa mudace kawai❤️
Still here after 10 months 🥰🥰
Still here again after 3 months
@@Islam_deenn-t2m what of now?
@@mhhaafiz still here 😊
Still around?
Allah jikan Sani
ALLAH sarki gaskiya rayuwa komai yayi farko yanada karshe ina tuna baya 😢😢😢😢
Allah ya jikan SK
Duniya kenan. I remember this song
Sk allah y kara lfy ameen
Akwai ilimi da fadakarwa a wannan waqa, ga al,ada irin tamu ta bahaushe da aka nuna, Allah ya jikan sani garba sk, hadiza kabara lokacin ana matashiya, dayar Kuma ban San sunanta ba.
Nice entertiament
Aslm dunia bah jiya va yawba allah kasa mudace 🇳🇪✌️
Allahumma ameen
Ameen
rayuwa kenan Allah yasa mu dace
Rayuwan Baya Allha sarki
Allah yajiqan sk
Gaskiya wannan sako yayi
Hadiza Kabara. long time to see
مساء الخير
Allah ya jikanka
Masha Allah, jiya ba yauba
Allah abin tsuro
Duniya abin tsuro
Rayuwa kenam inyau mune gobe bamubane
Duniya kenan
This nostalgic 😢
Allah sarki... nice old song wlh 💜😍
Bjfffryu
Allah sarki komi nada lokaci wakar Nan tayi wls
Allah ya gafarta masa
nice song
Don allah sani sk ka yi wani sabon film mana muna son mu ganka a wannan lokacin daga AMINU YABO IN MALAYSIA
Allah sarky bashida lfy fa
😢 Rayuwa Kenan 14 Yrs
Allah yajikan garba sk
Here 2023
Oui
ALLAH SARKI SKGarba
Rayuwa kenan
Nice song
hld song
A wace shekara akayi film din nan pls
I remember way back when I was in secondary school
allah yakarabasira
karibullahd Dafaffiya po
Mawaqanda masu ilimi da basira.
Hhhhhhhhhhh I love this song very nice
Are you serious
😢 ALLAHU Akbar ALLAH rayuwa 😢
Ya kamata mukoma baya mufaro daganan don jirgin ya sauka daga kan layi
Ya Allah Sk rip
السلام عليكم ورحمة الله وبركاته ❤️❤️❤️❤️❤️
Allah ya jiƙan Sani Garba sk
2022 still love this song😢
Allah yajiqanka
Slm