AMSAR MUHIMMIYAR TAMBAYA DAGA BAKIN DAN ANACHE AKAN GASKIYAR DAMBEN SHAGO DA DAN DUNAWA

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 9 янв 2025

Комментарии •

  • @BABANGIDAHADEJIALAWAN
    @BABANGIDAHADEJIALAWAN 9 месяцев назад +2

    Al'amin ku samo mana tarihin Mallam Isa Danbatta wadda Dan Anache ya ce ya kashe Dan Dunawa.

  • @ibrahimmagajiabdullahi-v6v
    @ibrahimmagajiabdullahi-v6v 10 месяцев назад +1

    As Salam Alaikum:
    Alh,Alameen Don Allah ka yi mana Hira da Maigidan Sama.

  • @mustaphagarbabello7450
    @mustaphagarbabello7450 10 месяцев назад +1

    Assalamu Alaikum Warahmatullah Wabarakatuh...
    Mal. Al-Ameen Jia na yii Tambaya Allah bai Baka ikoon Amsawa ba Dan Allah in an samu dama a Amsa mun,,,me yasa Ake Rike Musu Al'aura In aka Bazar da Mutum sai inji Ance an yi sauri an Cire Musu wando An rike Musu Doka ce ba'a son su yi fitsari ko kua menene dalilin na Godee

  • @salehyahayadanchua964
    @salehyahayadanchua964 10 месяцев назад +1

    Mal al ameen , awani shekarane shago allah yayimasa yarasu?

  • @BABANGIDAHADEJIALAWAN
    @BABANGIDAHADEJIALAWAN 9 месяцев назад +1

    Assalam. Al'amin, Don Allah ina so ayi mana vidion tsffin yan dambe. masu rai da wadanda suka mutu. Allah ya saka muku da alkhairi. gameda wannan gardama kuwa, ai tabbatacce ne yanzu ba'a buga ba kuma ba wanda aka kashe tsakanin shago da dan dunawa.

  • @salehyahayadanchua964
    @salehyahayadanchua964 10 месяцев назад +1

    Allah yagafartamata

  • @absking2908
    @absking2908 10 месяцев назад +1

    Magana Takare 😂
    Wannan gardamai takare, Allah ya Kawo Karshenta😅

  • @salehyahayadanchua964
    @salehyahayadanchua964 10 месяцев назад +1

    Muna godiya mal Al ameen

  • @salimjibrindambatta9496
    @salimjibrindambatta9496 10 месяцев назад +1

    Wannan hirar ta nuna cewa ba'a taba yin dambe ba tsakanin Shago da Dan-dunawa. Andai taba kokarin a yi Gusau amma abin bai faru. Don wannan hirar anyi ne bayan ma duk sun daina dambe. Wadanda kayi hira dasu suka ce sunga anyi ya kamata su kara mana bayani akan wannan video din. Tunda suma suna yara ne ai a lokacin. Sannan akwai jarida ta 1957 itama da naga suna rubuta za'a yi ko kuma ma anyi damben Shago da Dan-dunawa. Amma wannan hirar duk ta share wancan. Dama yan jarida sukan saka kanun labarai mai daukan hankali, sai ka karanta zaka gane.

  • @MasudMuhd-ot1yh
    @MasudMuhd-ot1yh 10 месяцев назад +1

    Slm alamin akwai wani yaro yarasu yaron yayi kokari Amma bantaba ganin dambensa a RUclips ba anacemasa musa ajiyar fillo inason vedio dambensa idan kanadashi

  • @AlhajeTunkara
    @AlhajeTunkara 10 месяцев назад +1

    ina mika ta iziya allha yajikata

  • @bashyusuf2968
    @bashyusuf2968 10 месяцев назад +1

    Al Amin salamu Alaikum. Ko kun taɓa jin wani ɗan dambe mai suna Dandaren-Tufara? Ina yaro na ga danben shi a garin Gwandu 1973. A bincika mana ko akwai labarin shi.

  • @abdullahihamisu9735
    @abdullahihamisu9735 10 месяцев назад +1

    Gardama takare