Dafarko dai al,ameen barka da qoqari allah yaqara Maka daukaka. Amma gaskiya wannan abinda gurumada sukayi bai daceba sabida anyi laifi anbasu haquri Kuma sunce sun haqura.amma Kuma daga baya suce wai sai anbiya Tara Kuma anbiya Kuma suyi wannan abun gaskiya ba dai-dai bane. Sabida babba da Magana daya akasanshi Kuma su manyane.
Salamu Alaikum malam El- Amin Sokoto Gaskiya magana bisa ga wannan lamarin gurumaɗa sun nuna ba'ayi hankuri ba . Wannan lamarin yayi girma kamata yayi shugaban kasar dambe Alh Aminu goje yayi kira na gaggawa ga shuwagabannin kungiyoyin damben misali Jamus, kudu da kuma gurumaɗa a zauna domin wannan warware matsala. Amma duk wanda yake da nazari sosai wannan abunda yafaru ya nuna haryanzu da wani abu . Dalilina kuwa idan har Babu wani abu ai shuwagabannin gurumaɗa zasu kira wasu ƴan dambe sudawo gida ganin yadda Jamus sukazo har birnin Kebbi. Daga karshe don Allah ka isarda wannan bayani inda ya dace Ni gurumaɗa ne kuma sunana Shehu Alhaji koba Daga masoyinka kuma mabiyi shafinka.
Wai sha aban jamus yakoma
Gaskiya gurumada kunji kunya azo har gida aciku da yaki
Dan Allah ina son kayi hira da Nura Oruma ko Nura Hadari
Gaskiya gurumada abin nakuyazama hauka
Gaskiya wallahi gurumada sunzama mata😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
Gaskiya gurumada Kun zama mata
Gaskiya Dan liti kayi kokari Allah yakara sutura
Alameen you are the best honestly
tintuniy sunjamasu abunmaga garemu arewa kowasarki from katsina
Dan Allah Inada tambaya shin Sha aban yakoma arewa ne please 🙏
A'a bai koma ba
Duniya ta yimin dadi yau yaki yaci diyan gurumada har gida 😂
GAskiya gurumada kun Zama mata😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
Al-Ameen Allah yakara maka daukaka da cigaba.
Wallahi ban boyewa kana kokari matuka
Sannu da kokari AL ameeeen
😂😂😂abin dariya
Gaskiya anlatsa gurumada anyi musu a Kano Kuma anzo kebbi ma 😮😮 yanzu two zero
Home and away kenaan
Dafarko dai al,ameen barka da qoqari allah yaqara Maka daukaka.
Amma gaskiya wannan abinda gurumada sukayi bai daceba sabida anyi laifi anbasu haquri Kuma sunce sun haqura.amma Kuma daga baya suce wai sai anbiya Tara Kuma anbiya Kuma suyi wannan abun gaskiya ba dai-dai bane. Sabida babba da Magana daya akasanshi Kuma su manyane.
Gurumada Sunsa Rigarnono
Gaskiya Dan liti jahiline Kai da kazo neman sulhu kuma kazo Kanata fankama kamar kazo da fada
Ai Kai ne baban jahili Wawa to Mai kakeso yayi masu anzo maku har gidan ki anaciku da yaki wlh Baku ba kayan Ku
😂😂😂 gurumada anji kunya wlh
Munje garisu munbasu tsoro
Wannan gaskiya ne gurumada sumbamu kunya
Allah ya sawwaƙe
Gurumada sunji kunya basuyi Kara ba ku kadan
Gurumada anji kunya jamus kowa sarki
Gsky aji kunya gurumada hhhhhhh Allah sauwaka
Gky Gurumada sunyi abun kunya na karshe
Wlh alasan yaci guramada da yaki😊😅😅😅
Up jamus 😂😂😂😂
❤❤❤❤❤❤❤
A G aisheku Jamus iyalin mamman kunzo har gidan gurumada kunci suda yaki
Gurumada ba mazan fada sai mata
Ankawosu sunxo sunyi rawa aiba rawace dambe ba
Miya hanaku dambe
a gaskiya danliti kana kokari sosai
Magan a ta gaskiya gurumadannan sunyi kauyanci wallahi anyi laifi ambaku haquri Kuma ku kyalesu suyi dambe imba tsoro ba.
Gurumada ba kuw jin hakuri ne
Abun kunya
Anji kunya 😂😂😂😂😂
Gurumada sunji kunya wlh har garinsu haba
Gaskiya ne jamus munci gari gurumada kunzama mata
Gaskiya Dan lliti yayikukari allayakarasutura
Jamus kowa sarki
Hahahaha gurumada sun xama mata
Bekamata ba kuna manya kuna magana biyu
Wannan abin kunya dami yayi kama
Hhhhhhhh jamus duniyan damne❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Al amin yazaka hanashi dambe sabodame??
Salamu Alaikum malam El- Amin Sokoto
Gaskiya magana bisa ga wannan lamarin gurumaɗa sun nuna ba'ayi hankuri ba .
Wannan lamarin yayi girma kamata yayi shugaban kasar dambe Alh Aminu goje yayi kira na gaggawa ga shuwagabannin kungiyoyin damben misali Jamus, kudu da kuma gurumaɗa a zauna domin wannan warware matsala.
Amma duk wanda yake da nazari sosai wannan abunda yafaru ya nuna haryanzu da wani abu .
Dalilina kuwa idan har Babu wani abu ai shuwagabannin gurumaɗa zasu kira wasu ƴan dambe sudawo gida ganin yadda Jamus sukazo har birnin Kebbi.
Daga karshe don Allah ka isarda wannan bayani inda ya dace
Ni gurumaɗa ne kuma sunana Shehu Alhaji koba
Daga masoyinka kuma mabiyi shafinka.
Kuma kunbani kunya kunacewa ku yangadone ina gadon yake makaryata banza
Gaskiya Kam
gaskiya Dan liti yakamata achireshidaga harkar dambe har abada
Huza
Saboda me halan ?
😂😂😂😂😂😂
2 𝙯𝙚𝙧𝙤 𝙠𝙚𝙣𝙖𝙣𝙣 𝙢𝙪𝙠𝙖𝙞 𝙢𝙪𝙨𝙪 𝙨𝙖𝙞 𝙩𝙖𝙨𝙝𝙞𝙣 𝙯𝙖𝙣𝙘𝙚 𝙜𝙪𝙧𝙖𝙢𝙖𝙙𝙖 𝙠𝙪𝙣𝙟𝙞 𝙠𝙪𝙣𝙮𝙖 𝘼𝙡𝙡𝙖𝙝 𝙮𝙖𝙨𝙖𝙬𝙖𝙠𝙚
𝙐𝙥 𝙖𝙪𝙩𝙖𝙣 𝙢𝙖𝙢𝙢𝙖𝙣 ❤❤❤❤
𝙐𝙥 𝙟𝙖𝙢𝙪𝙨
Gurumada Sunsa Rigarnono
Gurumada sunji kunya