Najalli baban shurwa tare da Ahmad Ali kofar na'isa da wazirin manya mai komo hira akan aljanu..

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 24 янв 2025

Комментарии • 14

  • @AboubacarRasta
    @AboubacarRasta Год назад +1

    Masha Allah❤❤❤❤❤

  • @auwalbaliyu9878
    @auwalbaliyu9878 3 года назад +2

    Gaskiya ina jin dadin wan nan tashar amma iska na shaga cikin sautin kuma ina son lambar babban bako Ahmad

  • @hassanmusasada4251
    @hassanmusasada4251 Год назад

    Masha Allah maigirma garkuwa

  • @mustaphaharuna199
    @mustaphaharuna199 Месяц назад

    Masha Allah

  • @مصباحموسى-د8ه
    @مصباحموسى-د8ه 3 года назад +1

    Dan.allah.inasan.lanba Malan ahmad

  • @مصباحموسى-د8ه
    @مصباحموسى-د8ه 3 года назад

    Salam

  • @dalibansunnahtv
    @dalibansunnahtv 3 года назад +1

    Kuma wannan labari gaskiya ne?

  • @gidadoabdulhakeem5639
    @gidadoabdulhakeem5639 3 года назад

    Aslm Alkm.. Muna matukar jin dadin wannan shirrin. Ammah yakamata a rike tace sautin sosai saboda iska na fita a cikin maganar.

    • @hassanhanwa2791
      @hassanhanwa2791 Год назад

      Haba malam haeka da aljana da ake magana tayaya bazakaji iska ba sai dai hakuei

  • @M_kabir
    @M_kabir 3 года назад +1

    Agaskiya kun bamu rani sosai baharunnur dafatan dai kunanan lfy?

  • @stormssss109
    @stormssss109 Год назад

    Mu bama gardama ko tantama don iKon Allah ya wuce mamaki In da ilmin ka ya tsaya nan na wani ya fara

  • @hbaouna
    @hbaouna 3 года назад

    Thanks