ADDU'OIN BIYAN BUKATA DAGA QUR'ANI DA SUNNAH DAGA BAKIN SHEIKH BADALLAH

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 20 окт 2024
  • KALLI ADDU'OIN BIYAN BUKATA DAGA QUR'ANI DA SUNNAH DAGA BAKIN SHEIKH BADALLAH

Комментарии • 27

  • @ibrahimabdulkadir5062
    @ibrahimabdulkadir5062 5 лет назад +1

    Masha Allah. Gdya muke sosai Malam. Allah ya kara wa Malam lfy da tsawon kwana Albarkacin Annabi Muhamad sallallahu Alaihi wasalam

  • @ahudmobile1162
    @ahudmobile1162 4 года назад +1

    Jezakanllahu khair mashaallah alhamdulillah ina godiya sosai allah ya kara mana son manzon allah salallahu aleyhi wa salam ameen

  • @lislamtv9461
    @lislamtv9461 3 года назад

    Masha Allah

  • @abdousallambukar60
    @abdousallambukar60 3 года назад +1

    Slm malan da ruwan zamzam kadi. Ake amfani dashi

  • @ADAMABZAKI
    @ADAMABZAKI 4 года назад +1

    Mallam mun gode sosai Amma bismillah shatara da kuma fatiha bakwaine ko shima shataran ne

  • @abdullahnaibi6324
    @abdullahnaibi6324 4 года назад +3

    Malan kadibi girman Allah Kataimakeni da adduar Allah yahoreman hanyar samun kudi inyi Aure

  • @abdullahnaibi6324
    @abdullahnaibi6324 4 года назад +3

    Malan kadibi girman Allah Kataimakeni da adduar Allah yabani haihuwa

  • @abdullahnaibi6324
    @abdullahnaibi6324 4 года назад +1

    Allah yabiya ka Malan

  • @Man-lp2fo
    @Man-lp2fo 4 года назад +1

    Allah ya kara lafya

  • @mubaraksuleiman2166
    @mubaraksuleiman2166 3 года назад +1

    Ruwan zam zam za'a shafa a jiki ko a fuska ne

  • @RabiuRabiu-cn8wv
    @RabiuRabiu-cn8wv 2 года назад +1

    Slm malam inatan baya mute man geyo

  • @modualhajiaisami8198
    @modualhajiaisami8198 4 года назад +1

    Ayata goma aciken suratul yusuf yaake karantashi

  • @abdoulsalahmearouna7008
    @abdoulsalahmearouna7008 4 года назад

    ما شاءالله شكرا ن

  • @snrimitv462
    @snrimitv462 4 года назад +1

    Wannan Shekau ne tsinanne

  • @mamansani6856
    @mamansani6856 4 года назад

    Ruwa kawai KO kuma ruwan zamzam ??

  • @abdould2990
    @abdould2990 5 лет назад +2

    Kungiya ce ta danfara

    • @fat9354
      @fat9354 4 года назад +1

      Yaya haka yanafadin annabii kunacemasa dan danfara albarkar annabifa yace haba kubarshi da allah da annabii ai bashi yace xaiyiba allah yace allah kuwa mai iykone akan komai

    • @queenmamiequeenmamie9459
      @queenmamiequeenmamie9459 4 года назад +1

      @@fat9354 gaske ne

  • @mamansani6856
    @mamansani6856 4 года назад

    To malan gaskiya mu anan samun ruwan zamzam zaiyi wahala sosai a nayi da ruwa kawai ? Ko dole ruwan zamzam ??

    • @TauraruwaTV
      @TauraruwaTV  4 года назад

      Kuyi kokari Ku nemi ruwan zamzam