WALLAHI JALABINE MAI ƘARFIN GASKE NA AYATAL KURSIYYU...
HTML-код
- Опубликовано: 20 сен 2024
- whatsapp.com/c...
Muna godiya Kwarai da ziyartar wannan shafi namu ku danna subscribe da kararrawa, Sannan ayi Shere zuwa Facebook da WhatsApp da Telegram don sakon ya Isa ga Al'umma, Domin Wanda ya Yi nuni zuwa ga aikata Alheri kamar shima ya aikata.
Sannan Muna maraba da shawarwarinku Domin Kara gyara abubuwan da suke tafiya a wannan channel. mun gode🙏
#annahjul_hameed #abbas_sadauki #kano_state #arewa #hausa #prof_ibrahim_maqari #hausa_comedian #arewa_top_10_tv #sheikh_dahiru_bauchi #ja_afar_adam #karatukan_malaman_dariqa #takaitacciyar_nasiha #arewa_tv #kannywood #musha_dariya #tijjaniyya #faira #izala #wahabiyawa #salafiyya #zumuncinmu_tv #ibro #tsohuwar_ajiya #shagirigiribau #ali_nuhu #adam_zango #rahama_sadau #sani_danja #sarkin_waka #rararara #hadiza_gabon #hafsat_idris #izzar_so #mubarakeey_tv #hausa_top_tv #shi_a #zakzaky #ambato_tv #dorayi_films_ltd dorayi_films_ltd #inda_ranka_tv #mansura_isah_tv #labarina #saira_movies #arewa_lite_tv #sirrin_arewa_tv #adam_a_zango_official_tv #bbc_hausa #arewa_24 #sakon_so #sarham_tv #mkk_hausa_tv #hafsat_idris #dorayi_films_ltd #awa24 #arewafilms #arewazonetv #nakowatv #hausafilm #arewarmuconcepts #arewateamtv #kannywoodcelebritis #kannywoodnews #kannywood #kannywoodempire #MANDAWARI_ENTERPRISES_TV #KANNYWOOD_GIST_AND_TRENDS #AREWA TV #Maishadda_Global_Resources
Masha Allah jazakallahu bikair malam God bless us all Muslims ☪️ 🙏 ❤ 💖
Allah ya saka da alkhairi ya Sayyadi.
TAMBAYA! Ya Sayyadi Kace: sai atashi a karanta ayatulkur’siu; MA’ANA: a tsaye kenam za’a karanta ayatulkursiu kenam. Muna godiya
Macha Allah mun gode ya sayyadi Allah ya saka da mafificin alheri.tambaya ta anan Malam mutun ko baya sana'ar komi zai samu kudi idan ya buga wannan aikin ???
Masha allah
Masha Allah, Allah ya saka da alhakair mallam munagodiya ya jikan mahaifa ya Kara daukaka kusanci ga Annabi Muhammadu S A W, 1000000
Sallah raka'a4fatiha da amanar rasuluh3 raka'a ta 2ma haka, A ta raka'a ta3 fatiha izazul 15 raka'a ta4 kulhuwsllahu25in kayi sallama sai kai ayatul kursiyyu 1100
In kana so zaka iyayi na kwana 41.mlm Allah ya sa ka da al' kairi muna godiya sosai Masha Allahu
Masha Allahu Allah Qara kousanchi Ga Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallam
Muna gdy
Allah mun godemaka da kabamu ya sayyadi abbas
whatsapp.com/channel/0029VaHiTD7IN9iuag8H2t0u
Ma Sha Allah, Dama Dazu Na NEMA, Ban Samu Ba.
Salam
Nayi
nayi follow
Dan allah aban numbar malam kokuma afadan yanda zanmai mgn ta prvt
MAsha'Allahu Malam Jazakallahu Khairan❤❤❤
Masha allah muna godiya
Jazakumullahu bikhair ya maulana ina ziyara
شكرا لك مولانا الشيخ عبس
Allah ya sakada alkairi
Masha Allah Muna godiya sosai Maulana
Macha allah godiya mukei
Allah yasa da alkhairi abun yayi dadi wallahi
Alhamdulillah muna godiya sosai Ya Maulan.
Masha Allah Sayyidi muna godiya
Mounagodiya malan alla yakarama son annabi s a w a s ❤❤❤❤
Masha Allah Malam muna godiya
Masha Allahu muna godiya
Jazakumullahu kairan
Jazakumulkairi
Masha Allahu, mungode maulaya
❤
Macha allah malan
اللهم صلى على سيدنا محمد الفاتح لماأغلق والخاتم لماسبق ناصرالحق بالحق والهادي إلى صراطك المستقيم وعلى إله حق قدره ومقداره العظيم
Malam Allah yasaka da alkhairi in Allah ya sallami mutum ai ba mutum
❤❤❤❤
Masha allah malam muna godiya Allah ya karama lfy da nisan kwana me amfani Dan kari immani🙄🤲🙏❤️
Alhamdulillah Masha Allah sheik da samun ka
Astagfirullah
@@abbas_sadauki
M
M
❤
Macha'Allah malan Allah kara girma mutanbaya lig kin sutatus na wasap kin ku
Aslm mllm munabibiya muna godia to shi aikin kwona arba in idan al adayazo WA mata yazasuyi
Allah ya saka da alhairi
Allah yahada fuskarka data annabi
Masha allah❤❤❤❤❤
Ubangiji Allah yasakawa MLM da alkairi
🙏🙏🙏🙏🙏🙏
Maiy suman malam
جزاك الله خيرا
Alhamdu lillahi Muna godia
Maa Shaa Allahu
Allah Ya Kara Lpa Da Imani Sabiti SHEHU 🙏🙏
Allah ya saka wa mallan da Alhairi.mun Gode sosai
Macha allah
Please Sir, Where is the whatapps link to join the whatapps platform.
Allah yasaka da alkairi
Jaxakallahu kairan
ما شاء الله
Slm Dan Allah inason wannan app in Dan Allah aturomin ta number ta sai inyi join in nakasa yin downloading
ما شاالله ❤❤
Aslm
Sakallahu biljannah 🥰🙏
Amin
Allah ya biya
thank you very much but what if I can do this for getting one to love like I love him.?
Wlkm slm warahmatoulahi wabaraka tuhu malan alh yasaka da alheri muna barar adou'a
Allah ya saka da Alkhairi
Allah yagara kusamci da soyayya
Allah yatemaka
Aslm malan minene banbanci tsakanin jalabi da dafa'i
Dafa’i ayyukan neman tsari daga dukkan sharri
Jalabi ayyukan samun arziki
Dafa'i yana nufin kariya daga mugun mutum ko mugun abu da wani bawa zai nifache ka dashi, jalabi kuma budi samun alkairi
Malam kamanta bakabamu da fa i shekara ba❤❤❤❤❤❤
Malam nayi maka magana ta whatsapp amma har yau baka duba ba
Slm malam allah yakara lafiya da sutura. Wuridin? ayatunkursiyyun atsaye akeyi?
Allah ya Kara Maka kusanchi tare damu Baki 1
Allah ya biyaku
Nayi
Allah yakara lafiya malam darajar ma aiki mungode
❤😂 masha Allah biya da gidan aljanna
Allah ya Saka maka da mafificin alheri 🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
Allah ya ƙara kusanci
الله يجا درن مالم الله يبيادلم بقاتنسا
Mashallah
ماشاء الله
barka dawarhaka
Mashaallah
Allah kara kusanci malam
Salam afuwan malam do Allah Ayatul kursiyun idan an idar a tsaye zaa karanta
Allah yabiya ka
aslmu alekum malam barka da safiya ta wani rana mercier
Allah ya kara lfy da suttura
Aslm. Alkm. Malam a tsaye za'ayi ayatul kursiyyu din ko a zaune. Allah yasaka da alkhairi
Haqiqa Malam Tsakaninmu dakai saidai fatan Allah yaimaka kyauta da Gidan Aljanna madaukakiya
Jazakallahul khair malam ayatul qursiyyu asiye za ayi adduar?
A zaune
Assalamu Alaikum, Allah ya saka maka, don Allah shi Ayatulkursiyyu a tsaye ko kuma azaune?
Allah ya Kara lafiya
Aslm mlm
Dan Allah ayatul kursiyyu din sai antashi tsaye zaa karanta? Ina so na fara Wanda ya sani ya taimaka min da bayani
Man munagudiya dairin aiyikan dakakebamu naalkairia
Dubun gaisuwa dafatan alkairi zuwa ga masoya Annabi Muhammad Rasulullah Sallallahu alaihi Wasallam ❤❤❤🎉🎉🎉
Malam Allah Yana sallaman bawa ne?
Itama AYATUL Kurisiyu Atsaye ake Karantawa ko a zaune???
Idan kafita kafita da fitarka😂😂😂
Malam a tsaye za a Karanta ko azaune
MLM allah ya gafarta ma
Na duba bangane yadda zanshigaba
Ahfbjakn❤vjflvb
Malam A Tsaye Za'a karanta Ayatul Kursi ko A Zaune
A zaune
Pls how can I get the WhatsApp link?
Aslm.malm.munaso.namba.wasab.dinkou