Shirin Labari na ya fara gundirar yan kallo?/Mai bakin kiss ta koka da rikicin yan balaja'u

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 19 янв 2025

Комментарии • 93

  • @rabiatuabdullahmalami5999
    @rabiatuabdullahmalami5999 2 месяца назад +6

    Malam umar don Allah don Allah ka nisanci wayannan ya balajaa'un ba mutumcinka bane, kana da mutumcin da bai dace ka saurari wayannan ba, balle ka dauko rahotun su. Subhanalillah subhanalillah subhanalillah, kuma kayi hakuri in bakaji dadi ba nagode

  • @rayanatouibrahim8812
    @rayanatouibrahim8812 2 месяца назад

    Gaskiya yakamata ace labarin mai nasara ya kawo karshe sai a kawo wani labarin

  • @SamiraFarouk-y5v
    @SamiraFarouk-y5v 2 месяца назад +3

    Ya rabbi ka shiryamana zuria

  • @KhadijaHamza-cm1kh
    @KhadijaHamza-cm1kh 2 месяца назад +2

    Allah sarki kaminkai my dadi Alhamdulilah Allah nungudema

  • @zainababdullahi3566
    @zainababdullahi3566 2 месяца назад +2

    Hmmm Allah yasa mudace

  • @UmmiAuwal-vu3rt
    @UmmiAuwal-vu3rt 2 месяца назад +3

    Mudai munajiran littafi dan allah fatan alkairi

  • @FatemaHasua
    @FatemaHasua 2 месяца назад

    Allah ya kyauta🤔😢

  • @hafizhussain161
    @hafizhussain161 2 месяца назад

    Kace kawai anbaka talla

  • @sadiyaabdullahi7599
    @sadiyaabdullahi7599 2 месяца назад +1

    Kai farin jinin labarina yakai farin jini🎉🎉🎉❤❤❤🎉🎉🎉

    • @bintaaminu2590
      @bintaaminu2590 2 месяца назад

      Wlhy sbd still idan aka duba ba film din da ake kalla kamar shi kuma ba RUclips channel din da kai shi yawan subscribers

    • @sadiyaabdullahi7599
      @sadiyaabdullahi7599 2 месяца назад

      @bintaaminu2590 kaskiya Kam👍

  • @FatimaAbdullah-f6m
    @FatimaAbdullah-f6m 2 месяца назад +1

    Allah yasa mudace

  • @HabibaMuhammad-ui4gs
    @HabibaMuhammad-ui4gs 2 месяца назад +6

    Nidai wlh duk acikin series banida kamar manyan mata da garwashi sai Kuma gidan sarauta wannan dasuka dawo

  • @morganam3210
    @morganam3210 2 месяца назад

    Allah yasa mudace duniya da lahira

  • @alijibrinali3172
    @alijibrinali3172 2 месяца назад +4

    Ana dawowa ALAQA sauran finafinan zasu zama tarihi

  • @RabeaRabea-p6c
    @RabeaRabea-p6c 2 месяца назад

    Hummm

  • @hafsatnasiryakubu5462
    @hafsatnasiryakubu5462 2 месяца назад +1

    Nima wallahi ya ishene sosai bazan iya kashe data dina ba inje in kalli wani labarina ba wallahi

  • @sarahpillars3402
    @sarahpillars3402 2 месяца назад

    Astagfurullah wato malam umar wadannan mutanen suna ban mammaki wai dan Allah basu da iyaye Koda iyayensu sun mutu basu da wani dangi dasukejin kunya abun da daure kai nidai ko iya makotanmu bazan iya bari nayi irin wannan shirmenba karsu gani bare iyaye d yan uwa😢

  • @asmakadri232
    @asmakadri232 2 месяца назад +1

    Dan Allah ku daina biyewa wanan arniyar Alpha tana shiga tsakanin musulmai😢

    • @KhaliphaAngo
      @KhaliphaAngo 2 месяца назад +1

      Wlh Basuda Hankali Ne Ai

  • @eshaomar6372
    @eshaomar6372 2 месяца назад +2

    Wayanne yan kallo 😮mukam bai gundare mu ba😂banason hassada

  • @AminaMarouTawaye
    @AminaMarouTawaye 2 месяца назад

  • @hauwaayubahauwaayuba5908
    @hauwaayubahauwaayuba5908 2 месяца назад

    Nina Daina ma ganin labarina

  • @AbdramanAbdraman-w9o
    @AbdramanAbdraman-w9o 2 месяца назад +1

    Allah ya sawwa ke 😢

  • @KhadijaMuhdzaura-gz4in
    @KhadijaMuhdzaura-gz4in 2 месяца назад

    Allah ya shirya mana zuria

  • @IsahIbrahimYau
    @IsahIbrahimYau 2 месяца назад

    Gaskiya koni FILM DIN LABARINA ya fara isata.gaba daya sun koma shirme

  • @KhaliphaAngo
    @KhaliphaAngo 2 месяца назад

    Kallo Sai Manyan mata Alaqa Suna Dawowa Zasu Koma Kanshi

  • @fatimamuhammad8577
    @fatimamuhammad8577 2 месяца назад +1

    Wlh kuwa ni rabona da gani nafi sati shida natsani abinda bb lissafi

  • @HoHo-ho6tg
    @HoHo-ho6tg 2 месяца назад

    lnnalilahi wannaillahiarajiaun allah yakawoa qaranea wanan road giamara wllh babua dadia koaka dana

  • @HoHo-ho6tg
    @HoHo-ho6tg 2 месяца назад +1

    Allah yakyuta

  • @sanimaazudanjaji2376
    @sanimaazudanjaji2376 2 месяца назад

    Nifa tunda aka canza su sumayya da presido na hankura kuma sherri ya gundureni😂😂😂

  • @fatimaharuna8070
    @fatimaharuna8070 2 месяца назад +1

    Na dade da dena kallon labari na haba yayiwa abun 😢😢😢

    • @hadizajaafar9915
      @hadizajaafar9915 2 месяца назад

      Wlh nima se kace bamu da abin yi, labarin Daya kamata a gama tuntuni sunata wani Jan shi.

    • @fatimaharuna8070
      @fatimaharuna8070 2 месяца назад +1

      @hadizajaafar9915 kawai son kudi a hakan kuma saisu ja adena kallonsa gaba daya

  • @aichaagadez6237
    @aichaagadez6237 2 месяца назад +1

    Walahi ina ciki wanda suka bar kallon labarina

  • @maryammuhammad7696
    @maryammuhammad7696 2 месяца назад

    Wlh Nima nagaji da labarina

  • @zaitunchika828
    @zaitunchika828 2 месяца назад

    Allah ya mana maganin ku bi'izinillah

  • @Mohamed-d6t5h
    @Mohamed-d6t5h 2 месяца назад +1

    Kai haba shiri labarina yanzu sai ahankali wlh

  • @rabiatukatsinaal7626
    @rabiatukatsinaal7626 2 месяца назад

    Kunde ji haushi jakuna tade fiku Wlh ALLAH ya baki zaman lfy sadiya

  • @sumayyaabba4839
    @sumayyaabba4839 29 дней назад

    Wainanan yaran kodai sun bar musuluncin ne adai bi ahankali

  • @ZoueraSaadouAbdou
    @ZoueraSaadouAbdou 2 месяца назад

    Wallahi ni nabar kallon mah

  • @safiyyashahrumairawani4985
    @safiyyashahrumairawani4985 2 месяца назад +2

    Mudai har ynxu muna jin dadin labarina 😀😀

    • @bintaaminu2590
      @bintaaminu2590 2 месяца назад

      @@safiyyashahrumairawani4985 Muna da yawa

  • @zinariyawaziri3689
    @zinariyawaziri3689 2 месяца назад +1

    Ai ni rabona da ganin Labarina tun lokacin da Maryam Waziri na ciki.

  • @fatimabrayam8329
    @fatimabrayam8329 2 месяца назад

    Sakarkarin banza sadiya haruna tafiku yan tashar banza 😛

  • @omarmuaz5525
    @omarmuaz5525 2 месяца назад

    Ga alaqa nan tafe zasu dawo ❤

    • @zeelagrande_5601
      @zeelagrande_5601 2 месяца назад

      Shirme dai wallahi dan ni nama matan dame ke faruwa

  • @saudatu-abdullahi
    @saudatu-abdullahi 2 месяца назад +1

    Mallam Umar ance matar lilisco ta rasu shin dagaskene?Naga Baku sakaba

  • @عميرهالحاج
    @عميرهالحاج 2 месяца назад

    Wannan mahaukatanfa baima kamataba Ana sauraransu basuda hankali ne shiyasa Allah ya shiryaku itadai tafiku tunda tanada aure kukeso kukashemata aure

  • @zainabismal9961
    @zainabismal9961 2 месяца назад +2

    Nafarko kaji tsoron Allah akan abinda kake sharing a RUclips Dinka saboda halin mutuwa

  • @FateemahHafiz
    @FateemahHafiz 2 месяца назад

    Gaskiya kam

  • @ummuabdullaah7823
    @ummuabdullaah7823 2 месяца назад

    Dan Allah a daina saka mana hoton kiss ɗin nan na Sadiya Haruna muna da yara da muke ɗan basu waya suyi kallon Coco-melon kar su dinga gani

  • @Mrsjmoonhome
    @Mrsjmoonhome 2 месяца назад

    Wai Kuna musulmai Kuna biyewa kafurai suna ciwa Yar uwarku mutunci Mitchell marasa aikinyi kawai

  • @1111mmnacy
    @1111mmnacy 2 месяца назад +2

    Agaskiya yanxu mufi son manyan mata da gidan sarautar

  • @HamussuSani
    @HamussuSani 2 месяца назад

    Hakkanefa karuwai
    Ansuka muku
    Yawa ƙasa
    Wanda baruwan
    shima abin
    Ya shafe su
    Saikace nageria ce kadai
    Kedamata aduniya

  • @JamilaADAMOU-e7x
    @JamilaADAMOU-e7x 2 месяца назад

    Masha Allah 😂😂😂😂

  • @1111mmnacy
    @1111mmnacy 2 месяца назад

    Shirin labarina tunda nafisat tafita yabaryin kyau

  • @NiimatulaTijjani
    @NiimatulaTijjani 2 месяца назад

    Gaskiya sadiya haruna kina da mijita Amma Dan Allah ga Sha wara ki Dena first da miji ki Dan Allah babiyana kiji da abida yadameki alafa Dan Allah ki misilinta wlh Ina Miki shawar musilici Amma kuyi hakuri duk Wanda yaji ba Dadi kar wada ta zageni wlh

  • @trtrtr4667
    @trtrtr4667 2 месяца назад

    Allah yakyauta

  • @رقيهادم-م7ث
    @رقيهادم-م7ث 2 месяца назад

    😂🤣🤣🤣🤣🤣🤣

  • @NurNura-gp3qv
    @NurNura-gp3qv 2 месяца назад

    Karya kuke masharrantan banza ba mijinta bane sharri ne kuke masa

  • @dannigeria8974
    @dannigeria8974 2 месяца назад

    Magana ta gaskiya akwai yawan tallace-tallace da yayi yawa a cikinsa

  • @عميرهالحاج
    @عميرهالحاج 2 месяца назад

    Mehankali bazai fitoba ahaka yayi bidiyo hakan aisaidai mahaukaci

  • @فطومالفاطمة
    @فطومالفاطمة 2 месяца назад

    Astagafirullah

  • @babangidamusa8464
    @babangidamusa8464 2 месяца назад

    Munxo karanta comment 🤣🤣🤣🤣

  • @kmmdtib3535
    @kmmdtib3535 2 месяца назад

    🎉🎉🎉🎉

  • @MdMd-ns7hv
    @MdMd-ns7hv 2 месяца назад +1

    😅😅😅😅😅

  • @BilkisuAhmadAbdullahi
    @BilkisuAhmadAbdullahi 2 месяца назад

    Ai ni na dade da dena kallah kawai shurme ake yanxu

  • @حفصةسليمان-و4س
    @حفصةسليمان-و4س 2 месяца назад

    Warr😂😂😂

  • @لطيفه-ف3ف
    @لطيفه-ف3ف 2 месяца назад

    Yaya Omar mujishiru mina so muyi barcci

  • @SamiraFarouk-y5v
    @SamiraFarouk-y5v 2 месяца назад

    Waini basa tsoron mutuwane

  • @abooanwarsada8593
    @abooanwarsada8593 2 месяца назад

    Uhm masu kallon
    Labarina sune yan wahala
    Nidama tuni nadena kallonsa

  • @mariyayau5720
    @mariyayau5720 2 месяца назад

    Allura cikin ruwa kuma

  • @nafisamuhammad7142
    @nafisamuhammad7142 2 месяца назад +1

    Nima wlh ya fara gundurata

  • @SaudatuUsman-u7o
    @SaudatuUsman-u7o 2 месяца назад +1

    Ta fa

  • @aishaabukar7233
    @aishaabukar7233 2 месяца назад

    Nagaba yayi gaba itadai tayi aure tabarku

  • @EematEematAhmad
    @EematEematAhmad 2 месяца назад

    😂😂😂😂

  • @MabdMomn
    @MabdMomn 2 месяца назад

    Kai amma ana gobara a nageria uzubillah

  • @AishaDahiruisah-ko1yz
    @AishaDahiruisah-ko1yz 2 месяца назад

    1111

  • @abdulkaderkah5948
    @abdulkaderkah5948 2 месяца назад

    banza banza kusaka labari na gaba miye

  • @sanusimakurdi4316
    @sanusimakurdi4316 2 месяца назад

    Muna jira lbr mu

  • @HadizaAgadez
    @HadizaAgadez 2 месяца назад

    😂😂😂😂😂😂😂😂

  • @aishaMusa-j8i
    @aishaMusa-j8i 2 месяца назад +1

    Allah yasa mudace

  • @zuwairazuzu2852
    @zuwairazuzu2852 2 месяца назад

    😂😂😂😂