RAHAMA SADAU KI DAINA JANYO MANA ZAGI A DUNIYA

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 17 окт 2024
  • Wannan Tasha Ta BAKORI TV Zata Rika Kawo Muku Shirye Shirye Masu kayatarwa Da Nishadantarwa Da kuma ilmantarwa
    #bakori_tv #izzarso #sakonso #jiminahtv #latesthausafilm #lawanahmad #alinuhu #awa24 #arewa24 #basarakiyaTv #tsakar-gida #adamazango #mazaje #Aliartwork #Nishadi-zallah #ScleverTv #Nishadi24 #Ayatullahi-Tage #Sclever #RayuwarmasoyaTv #hausatrending1000 #hausatrending500https #KannywoodOnNetflix#AdoGwanja#SakonSoEpisode#AdamAZango2020#TopHausaTv#HausaTop#HausaTopChannel#TsakarGida#TasharTsakarGida#LimaminTsakarGida#ArewaTopTv#AdamZango#TopArewaTv#ArewaTvTop#HausaMusic#GidanBadamasi#HausaTop#HausaBest#HausaBestTv#DadinKowaWasafaringirki#Labarina#KwanaCasain#DanfulaninDadinkowa#BestHausaMusic#MazajeNe#MazajeComedy#HamisuBreaker#TeamHamisuBreaker#HamisuBreakerAlbum#Album2020#HausaFilm#HausaFilmTv##AbbaCSaleAlgaitabDubStudioInterview#FassararAlgaita#AlgaitabDubStudio#BasarakiyaTv#SarauniyaTv#SarauniyarArewa#YarArewaTv#ArewaTv#AmartEntertaiment#Amart#HausaFilm#GarzaliMiko#WakokinGarzaliMiko#NazifiAsnanic#NazifiAsnanicAlbum#HadizaGabon#FatiWasha#MaryamYahaya#MaryamBooth#MaryamBoss#Yankannywood#Kannywood#HausaFilm#MuneeratAbdussalam#YaddaMuneeratAbdussalamTakeBatsa#BakoriTv#IzzarSoEpode#UmarMShareef#Bushkiddo#AyatullahiTage#AyatullahiTageComedy#AbokiTv#TumuInterViewComedy#SalmanSasTv#YankanRake#MamakiTv#Mamakimkannywood#KannywoodImpire#RahamaSadau#RahamaSadauKannywood#AliNunu#SadqSaniSadiq#HausaMedia#MushaDariya#MushaDariyaArewaComedian#MediaHausaTv#ArewablogTv#ArewaRadio#ArewaMusic#ArewaHoto#YanArewa#MujallarArewa#Arewa24Channel#TabakalasheTv#TabakalasheComedy#AudiDaYauTabakalasheComedy#Ganduje#Kano#Kaduna#Katsina#Abuja#ActionHausaTv#HausaJoint#JointTv#KarantinaHausaTv#KannywoodExclusive#JarumaEmpire#Arewa#AmalUmar#KannywoodNews
    #HamisuBreaker2020 #ArewablogTV #MuhammadAlEmma #Sirrinkannywood #SohaliittaEpisode6&7 #RayuwarMasoya #Masoya24TV #TasharAlUmma #MuneeratAbdussalam #MaiGariTV #AdonGari #AdonGariTV #1kcreators #10kcreators #100kcreators #MazajeNe #SoHalittaEpisode7
    #RayuwarMasoyaEpisodes11 #MasoyaTV #RayuwarHausawa #WhiteStarTV #AdamDorayi #YusufDirecter #MazajeNeComedy #MazajeNe2020 #AyatullahiTage #AyatullahiTageComedy #AyatullahiTage2020 #Bushkiddo2020 #BushkiddoComedy #ArewaKutashi#RahamaSadau#Kannywood#Asirinsu#Sirrinsu#Subscribe#BasarakiyaTv#AbbaCSaleAlgaitabDubStudio#DalaBest#MubarakeeyTv#HausaEpisode#AliNuhu;#AdamAZango#JarumaEmpire#SoDanginMutuwa#AmartEntertainment#ArewaMedium#Arewakutashi#EmpireHausaTv#TasharHausaTv#YarArewaTv#LabariNa#Arewa24Channel#DuniyarMasoya#ComedyInterview#Sambisa#LabaraiZallah#AdamAzangoya#AliNuhuDaAdamAzango #KUEntertaiment #ShekauBokoHaramBakori TV Tashar Zamani #1Trending on RUclips Africa 2020
    #BakoriTv#TsakarGida#TopHausaTv#HausaTopTv#AmartEntertaiment#AlrahuTv#HamisuBreaker#GarzaliMiko#UmarMShareef#NuraMInuwa#Arewa24Channel#MazajeNe#AyatullahiTage#Bushkiddo#ArewaComedian#HausaTv#RuhinMasoyaTv#BasarakiyaTv#SarauniyaTv#3spTv#AbbacSale#TopArewaTv#SoDanginMutuwa#Arewa#SalfiTv2020#Awa24Tv
    Any Hausa Episode Recommend By BakoriTv
    #IzzarSoEpisode#SirrinkyauEpisode#BugunZuciyarMasoyaEpisode#RayuwarAminaEpisode#YarMinisterEpisode#JummaiRezaEpiside#IgiyarSoEpisode#RuhinMasoyaEpisode#SoDanginMutuwaEpisode#Masoya#So#Soyayya#KaddarataEpisode
    Lawan Ahmad, Aisha najamu, Nura Mustafa Waye, Ali Nuhu, Adam m Adam, Minal Ahamad, Usman m Fulani, Adam A Zango, Hamisu Breaker, Umar m Shareef, Nura m Inuwa, Garzali Miko, Yamu Baba, Na kowa 7, Mazaje ne, Ayatullahi tage, Bushkiddo, Kamal Aboki, Muazzam Salfi, MaryamBooth, Maryam yahaya, Rahama Sadau, Fati Washa, Mome Gwambe, Sadiq Sani Sadiq,
    Dadin kowa Wasa farin Girki, Kwana Casa in, Gidan Badamasi, Labarina, Izzar So,
    English language and Hausa language
    Nigeria, Niger, Cameroon, Chard, Mali, Saudia Sudan, America, Algeria, Libya, Cot'd vour, Senegal, Singapore, South Africa, Gini, Misra, And other Countries in the World.

Комментарии • 425

  • @samirmousa5356
    @samirmousa5356 4 года назад +37

    Allah ya tsinema duk Wanda yayi dalilin dayasa aka zagi manzon Allah (s a w) ameen

  • @lukmanbellomuhammad3662
    @lukmanbellomuhammad3662 4 года назад

    Duk wand yayi sanadiyar janyo batanci ga Annabi Muhammad Sallalahu Alaihi Wasalm Allah ya tsine mashi ya kuma sanya shi talauci domin shine sukeyiwa gudu. Lawal ka birgeni domin ka nuna cewa kai mai kishin annabi Muhammad ne kuma Rahma ta gaggauta tuba ga Allah domin wallahi idan ta mutu a haka ba makawa sai taje WUTA domin sanadiyarta ne akayi batanci ga Annabi SAW.

  • @hafsatabubakar240
    @hafsatabubakar240 4 года назад

    Masha'Allah najidadin maganarka umar hashim duk masoyin annabi s.a.w xaiji xafin abunnan wanidayake jakine shima futowa yayi yana kareta to da itadamasu kareta Allah ya hanasu abunda sukenema duniya da lahira

  • @ahmadusman636
    @ahmadusman636 4 года назад

    Gaskiya ka burge ni sosai. Allah ya bar ka da Annabi (S. A. W) ya kuma daukaka ka cikin duniya da lahira. Abinda kayi shine daidai. Jahila year iska wacce bata San darajarta ba. Allah ya isa Rahma Sadau. Dabba Jahila. Allah ya biya maka da alkhairinsa. Kuma daga yau nine babban masoyinka a Hausa film

  • @maryamahmad6711
    @maryamahmad6711 4 года назад

    Lawal Ahmad kakyauta sosai suganisuki da sinfara samun kudi tofa daidaisukidakowa wllah danhaka wllh kukyara masuzama wllah inbahaka ba saimuhakura da kallan fim din hausar wllah Allah y samudaci Allah y shirya kakyauta sosai godiya maiyawa 👍👍

  • @halimausman3203
    @halimausman3203 4 года назад

    Gaskiya kam lawal Ahmad, Kullum Rahma sadau, sai kace ita ce kadai mace a duniya, haba!, Ki ji tsoron Allah fah, taraiyyanki da su actress Adesua W, ne ya kawo haka, to ko wayanda ba musulmai ba, ba kowa ne zai saka irin wannan kayan ba, sai Wanda ya kwashe albarkan sa a gun iyayensa. Allah ya kyauta na gaba.

  • @phareedamaidawa7495
    @phareedamaidawa7495 4 года назад

    Allah ya shirye mu gaba daya Amma ai ku kukafara bada guduma Manzon Allah SAW a aikace ne son Shi ba a baki ba.zagi kuma yana nuna rashin tarbiya ce kuma Wanda ya zagi wani bai rama ba kansa ya zaga Nasiha ake kuma cikin ta babu cin mutunci bare zagin mahaifa

  • @mangajimohammed5565
    @mangajimohammed5565 4 года назад

    Allah ya sakamaka wallahi rahama taci mutumcin mu tawa kanta wacce irin rayuwa take Mara burgewa duniya takarefa ki koma ga Allah wallahi kafin mutuwarki tazo Dan uwarki Mara hankali kinjama mutane zage a duniya Allah ya isa wallahi tirda halinki

  • @imranadanzakimaazu6946
    @imranadanzakimaazu6946 4 года назад

    Wlh allah ya isa bamu yafeba ,allah ya shiryeki idan mai shiryuwarce ,idan kuma bamai shiryuwabace allah ka wulakan tata

  • @nafisattijjanikano9803
    @nafisattijjanikano9803 4 года назад

    Ran maza yabachi wlh ya allah yasatagane ameen

  • @jamelugarkuwa9983
    @jamelugarkuwa9983 4 года назад

    Allah ya shiryata idan mai shiryuwa ce Allah yakara mamu imani ya kuma shuryamu baki daya Amin

  • @matijaharu3173
    @matijaharu3173 4 года назад

    Allah yaisada abuoda tayyi bamuyafeba

  • @ahmedabou4167
    @ahmedabou4167 4 года назад

    Macha allah hayane babban yayanmu dan allah kaiyi hankuri
    Dan naga alama ta tuba

  • @zakariadamu6709
    @zakariadamu6709 3 года назад

    Hmmmm waidama duk wadannam matan da suke cikin kannywood kuna iya yomasu maganar aure ALLAH yasa mugane daidai kuma muyi aiki dashi

  • @adamsaidsale55
    @adamsaidsale55 4 года назад

    Ranka ya bashi lawan
    Amma kuma wlh daedae kake fada gaskiya kk fada
    Ita kuma gaskiya dashi gareta
    Allah ubangiji yayi jagora

  • @muhammedbaba3275
    @muhammedbaba3275 4 года назад

    Allah ya saka maka da alheri kayi magana Mai anfani ba irin maganan Ramadan both ba Wanda besan ma Ina yadosa ba

  • @umaribrahim3971
    @umaribrahim3971 4 года назад

    ALLAH ya isa. Duk wanda yayi sanadiyar batanci ga fiyayyen halitta, ALLAH ya tsine masa.

  • @sanimahamadou8209
    @sanimahamadou8209 4 года назад +1

    Yayi Allah ya kwanta kuma Allah yasa taji da duk masu irin wannan hali su tuna🇳🇪👍

  • @abdulkhalid-qk6gt
    @abdulkhalid-qk6gt 4 года назад

    Ka kyauta gwarzo na, kuma naga sakonka na ayafe mata, kuma mun yafe mata. Allah ya yafe mana

  • @nadiahanjar3146
    @nadiahanjar3146 4 года назад

    Gaskiya wannan maganar ta da wannan zagin da kake yi ba dede ne ba kamata yayi kayi mata nasiha ba wa kazo kana zagin ta ka ba ko hadda iyayen ta ba nassan lokashin da tayi wannan shir man iyaye ta ba sa sane da wannan abin nasan yanda kaji ko wanda ka gani suma haka sukaji ko sunka gani kama fatan alkairi kawa wannan kowar bakin na ka babu abinda zeyi cede adouaa kwa

  • @sallafiyasanibouba3515
    @sallafiyasanibouba3515 4 года назад

    wa azi wa azi n'amène zagikuma bakuke bata yar mutaneba kai ma ce antambayekah wallahi yan matan dakake film dasufa fisabillah kai ma makaryashi banza kanna zagimutun

  • @mkamahamadou2127
    @mkamahamadou2127 4 года назад

    Hakane kagayi gaskiya lawal Ahmad 👍 Masha Allah

  • @salmanusalisu5004
    @salmanusalisu5004 4 года назад

    Masha allah wannan yayi daidai wallahi lawan

  • @tauraronhausatv8573
    @tauraronhausatv8573 4 года назад

    Wannan shine daidai lawan Ahmad fadamata gaskiya shine mafita wlhy Allah ya shiryemu gabadaya

  • @Pesgames
    @Pesgames 4 года назад

    Ka fadi gaskiya nawa! Allah ya biya

  • @dahirumahamanlawa395
    @dahirumahamanlawa395 4 года назад

    Allah katozarta Wanda yake dahanu dawandayajidadi akazagi fiyeyen halita manzan rahama Allah kawalakantasu Allah katsinemusu amen amen

  • @kabirugarba9582
    @kabirugarba9582 4 года назад

    Gaskiya Ahmed lawan chief acconter of matawalle

  • @shaleleracckoracca9672
    @shaleleracckoracca9672 4 года назад

    Dakyau lawan gaskiya newann Allah ya kara basira 👍👍👍👍🇳🇬🇳🇬🇳🇬

  • @shamsusanishamsu375
    @shamsusanishamsu375 4 года назад

    Gaskiya ne ogah Allah yakara shiryawa Amen

    • @shafaatumuhammad5406
      @shafaatumuhammad5406 4 года назад

      Gaskiya ne wannan Allah dai yashiryata mukuma yakara karemu baki daya ameen

  • @musaabubakar8574
    @musaabubakar8574 4 года назад

    Wangaski yane Allah ubangiji yashiryarda zuria

  • @ahmadshuaibu9994
    @ahmadshuaibu9994 2 года назад

    Masha Allah, wannan aiki yayi, Allah yabada lada

  • @roqaya6074
    @roqaya6074 4 года назад

    Gaskiya kaburgeni lawan Ahamad Kaine kafito kagayamatagaskiya bataredakajitsoroba

  • @foussenihamed8875
    @foussenihamed8875 4 года назад

    Macha Allahou Akbar naji dadin

  • @sunusiumar3597
    @sunusiumar3597 4 года назад

    Samun duniya yasa take sabawa mahalicci,Allah ka yafe mana badan halinmu ba

  • @rukayyahusman8152
    @rukayyahusman8152 4 года назад

    Gaskiya ne lawal Ahmed Allah yasah mudace itakuma Allah ya shiryeta

  • @hadizasaidou5182
    @hadizasaidou5182 4 года назад

    Subhanilillah wa'iyazu billah allah chirata

  • @MaryamMaryam-hz9xi
    @MaryamMaryam-hz9xi 4 года назад

    Allah karawa annabi daraja s.a.w bakori TV Allah ya kara daukaka

  • @oumarouhassan3639
    @oumarouhassan3639 4 года назад

    Allah ya biya Ahmad lawan

  • @abbam.salisuphysicsworldtv612
    @abbam.salisuphysicsworldtv612 4 года назад

    Gaskia ne, Lawal kafada mata gaskia, Allah yakara shiryar damu

  • @arewaschool5593
    @arewaschool5593 4 года назад

    gaskiyane wlh agas kiya batayi dai dai ba wlh

  • @girgidigirsilik5853
    @girgidigirsilik5853 4 года назад

    Gaskiya ne lawan Allah yakara Lfy

  • @alebaba6951
    @alebaba6951 4 года назад

    Gaskiy ne wannan gara ku fara daukar mataki dan wallahi wannan tana bata muku masana'antar ku dan wallahi tana daya dagacin macen datasa nafara tamsanar hausa film Allah isa mudace

  • @الحفاظالكرام
    @الحفاظالكرام 4 года назад

    Allah yasaka da Alkhairi Lawley Ahmad Allah yaqara daukaka yaqara bamu ikon kare Alfarmar Annalise S A W

  • @MoussaMoussa-tp9cs
    @MoussaMoussa-tp9cs 4 года назад +2

    masha Allha yayi

  • @DANDALINNISHADITV
    @DANDALINNISHADITV 4 года назад

    ALLAH YA CIKA DUNIYA DA IRIN KU BABBAN YAYA DA DUNIYA ZATAYI HASKE

  • @sassrogo
    @sassrogo 4 года назад +6

    Allah ubangiji yasakama da alkhairi malam lawan ahmad da nadena kallon izzar so amma wlhi ynxun sena dawo dan ka burgeni
    wlhi duk abin dak pada gaskiane amana maganinsu dan allah idan ba hakavah wlhi hakanan zamu aje fina finanku mutapi kudu, ga america nan da india

  • @mubarakusman2301
    @mubarakusman2301 4 года назад

    Wallahi gaskiya ne wannan

  • @ibrahimabdallah6216
    @ibrahimabdallah6216 3 года назад

    wannan gaskiya ne allah ya kara maka lpy da basira

  • @usmanbashirnaibi8265
    @usmanbashirnaibi8265 4 года назад

    Gaskiya naji dadin wannan nasiha da tsawatar wa da kayi sai muce Allah yasaka maka da alhairi
    Allah yasa sauran manya 'yan kannywood Suma suyi irin wannan tsawatar wa da nasiha

  • @zabcyabdul2966
    @zabcyabdul2966 4 года назад

    Gaskiya ne Allah ya shiryemu baki daya

  • @idrissyahayaibrahim4222
    @idrissyahayaibrahim4222 4 года назад

    Alhaji Lawan Ahmad kagaya musu su sunsan Kansu masu daure mata gindi wadanda suka kawota industry

  • @salmatalhassan4171
    @salmatalhassan4171 4 года назад

    Lawan Ahmed Babu Wanda yapi karpin kaddara adny Dan Allah kudena wasu abun Allah yashiryemu baki daya

  • @abdoulmoumouniadamounigert9879
    @abdoulmoumouniadamounigert9879 4 года назад

    gaskiya ne Ahmad lawan

  • @zayyadabdull3759
    @zayyadabdull3759 4 года назад

    Allah yasakama da alheri big brother kai kadai kayi magana wanda yayi daidai babu wanda yasanta abaya shegiya fasika tsinanniya shegiya

  • @fulbepullo8833
    @fulbepullo8833 4 года назад

    Allah yashiryeki

  • @auntyzee9217
    @auntyzee9217 4 года назад

    Gud lawal Allah ya kara mana irinku masu fituwa su tsage gaskiya da gaskiya

  • @isaadam9439
    @isaadam9439 4 года назад

    Gaskiya ne oga 💪👊👊👊

  • @moussasouleyhakilou5461
    @moussasouleyhakilou5461 4 года назад

    Wallahi yayi kyau sosai

  • @abbabello606
    @abbabello606 4 года назад

    Masha Allah, Allah ya shirye ta

  • @abdoulfattaoutv8485
    @abdoulfattaoutv8485 4 года назад

    Umar hachim allah yasaka ma da alkairi allah yasa kagama da dinia lafia

  • @ashmubi1744
    @ashmubi1744 4 года назад

    Gaskiya ta tafka Babban kuskure gwanda a ɗau matakin da zai zamo izina ga ƴan baya

  • @alikabirou9929
    @alikabirou9929 4 года назад

    Wanan gaskia lawan

  • @fatimaisahmuhd1317
    @fatimaisahmuhd1317 4 года назад

    Nagode na wajena Allah yasaka Maka da alkhari

  • @laoualiiroamy9874
    @laoualiiroamy9874 4 года назад

    Ya hayyu ya kayimu ka shirya duk kani zuriya musulmi ga baki daya mu ka sa muhi karhin zukatan mu. Ka karemu daga sherin shetan. Allahumma ajirni pi masibatin wa kaloufni kaira mine ha

  • @nuramaharazu110
    @nuramaharazu110 4 года назад

    Allah sa mudaceh itah kuma allah shiryetah

  • @sadisuabubakarsadisuabubak2734
    @sadisuabubakarsadisuabubak2734 4 года назад

    Allah yataimakeka Allah yamaka tsari da makire

  • @napseenibrahim6769
    @napseenibrahim6769 4 года назад

    Kayi abin da ya dace, allah yasa daga wannan a samu Shata layi

  • @muhammadsaniabubakar4258
    @muhammadsaniabubakar4258 4 года назад

    Gaskiiiahh daiii kam yakamatajj ku daukii mummunahr /atakii a kantahhhh

  • @pancitytv5935
    @pancitytv5935 4 года назад

    Hmm Allah yashiryata

  • @malikiissoufou8295
    @malikiissoufou8295 4 года назад

    Macha Allah gaskiyane

  • @abdouissakaayatoulahi277
    @abdouissakaayatoulahi277 4 года назад

    Yayi sannunka da kojari lawal ahmad

  • @acubedigitalworld
    @acubedigitalworld 4 года назад

    Allah ya shiryeta yasa tagane, in mai shiryiwane Allah yayi Mana maganinta.

  • @jamilougidam3510
    @jamilougidam3510 4 года назад

    Wannan gaskiyane

  • @suleimanmuhdsaleh3867
    @suleimanmuhdsaleh3867 4 года назад

    Gaskiya ne mai izzar so

  • @jibirinajibirina291
    @jibirinajibirina291 4 года назад +2

    Allah ya chiryeta

  • @zahramaradi885
    @zahramaradi885 4 года назад

    Allah ya shiyemu

  • @hafsaallahyasaannabiyacece6722
    @hafsaallahyasaannabiyacece6722 4 года назад

    Allah ya shirye ta amma bamu yafe mata ba

  • @muhammadrabiuzarate2425
    @muhammadrabiuzarate2425 4 года назад

    Allah yakaramana sani megida kayi daidai

  • @mundahahabibu1738
    @mundahahabibu1738 4 года назад

    Allah yasa taga ne gaskiya Allah
    ya ciriyamu

  • @ahmefsule8798
    @ahmefsule8798 4 года назад

    Rahama banxa, rahama yar manigo, banxa, Allah wada da rahama saidu Allah wada tir,

  • @BatureKaura
    @BatureKaura 4 года назад

    Wannan gaskiya ne

  • @abduking1417
    @abduking1417 4 года назад

    ما شا ءالله تسلم كتير

  • @danbabamaje4829
    @danbabamaje4829 4 года назад

    Wannan gaskia ne lawan. Wlh kuzane mana ita man

  • @abdoullahimamman9954
    @abdoullahimamman9954 4 года назад +2

    hakene wlh

  • @abdoulayeissasani5432
    @abdoulayeissasani5432 4 года назад

    Allah ya chiryeta.

  • @zakmahamidmahamid5656
    @zakmahamidmahamid5656 4 года назад

    Masalh yayi.

  • @aliibrahim5262
    @aliibrahim5262 4 года назад

    allah ya sakama da alkyira ita kum allah yashiryeta

  • @munsirusman8763
    @munsirusman8763 4 года назад

    Yayi daedae mlm umar hashim

  • @yahayabashir5408
    @yahayabashir5408 4 года назад

    Allah ya saka da alkhairi

  • @AbdulAziz-ge5co
    @AbdulAziz-ge5co 4 года назад

    Ok maiyasa basaku fidda ita a masaantanba,domin wallahi abun batayi daaadiba

  • @moustaphaaboubacar2052
    @moustaphaaboubacar2052 4 года назад +4

    أحسنت وأحسن الله إليك كما أحسنت قولك ربي يجعل ف الميزاني الجينات اللهم أمين
    Lwan Ahmed

  • @Toumass
    @Toumass 4 года назад

    Allah deyyi yabiya

  • @MuhammadKabirHaliru
    @MuhammadKabirHaliru 4 года назад

    Allah ya saka da Alkhairi 🙏

  • @omarzakaria8683
    @omarzakaria8683 4 года назад

    Kaji gaskiya

  • @lams-tv-12
    @lams-tv-12 4 года назад

    Toh Allah ya kyauta Allah kuma ya shirya

  • @saramuhammad_saudiya5818
    @saramuhammad_saudiya5818 4 года назад +12

    Masha allah yayi 🙏🙏🙏👍👍👍😭😭😭

  • @zainabaminu1960
    @zainabaminu1960 4 года назад +15

    Zancen ma se Allah y kamasu wannan dole ne, batada hnkli ne kawai batasan mutuncin kanta ba er akuya

    • @tassiouabdou3204
      @tassiouabdou3204 4 года назад +1

      *Allah sarki rayuwar mata kune iyayemu yakukeso muyine habadai rahama*

    • @fahtamaakter1532
      @fahtamaakter1532 4 года назад +1

      ita rahama sadau dan Allah iyayenta musilmime ? ko yar kafiraice amma koyar wace dama tasamu tinda manyan nijeri a basa hukunci idan antaba musilinci saide surutu kawai suka iya maiyasa baza akamotaba watafi da baza aimata hukunciba

  • @oumaramadou9718
    @oumaramadou9718 4 года назад

    Machi.allah.alayasakama.mungode.da.kalamuka

  • @jibrinhassan2768
    @jibrinhassan2768 4 года назад

    Allh yasaka da alkhairi yakamata gwamnatin kano ko kaduna sukamata

  • @abumaharazu6131
    @abumaharazu6131 4 года назад

    Mun Gode Ahmad