'Mairamu' - Ɗaya daga cikin labarai 12 da suka cancanci yabo a Gasar Hikayata ta 2023

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 19 окт 2024
  • Labarin 'Maramu' , an gina shi ne kan wata mace mai rashin haihuwa, wadda dangin mijinta a ƙauye ke cewa ita da mahaifinta mayu ne saboda idan ta haihu, yaran na mutuwa.
    Ku saurara a nan don jin abin da ya faru da Mairamu a ƙarshe.

Комментарии • 3

  • @Maman_Khairat12
    @Maman_Khairat12 9 месяцев назад +1

    ALLAH sarki Baiwar ALLAH

  • @abdulhadiadam9421
    @abdulhadiadam9421 9 месяцев назад +1

    Abin tausayi❤

  • @bigmalam
    @bigmalam 8 месяцев назад

    Amma dai ba iya na 1,2 da na 3 kuke bawa kyauta ba? Saura ma sun cancanci kyauta