Garba Kore Wallahi Tallahi Abdulaziz Abdulaziz ne yake barci a aikin da aka bashi domin baya yiwa 'yan arewa musamman mudake jin hausa bayanan aiyukan gwamnatin tarayya na rantse da Allah nayi kira a gareshi ta private na bashi shawarar ya rika fadakar damu da Hausa amma bai amshi wannan shawarar ba.
Slm LIKITAN siyasa najeriya inamaka fatan alkairi
Wallahi Ni ba kowa bane, amma ina matukar Don Kashim Shettima VP.
Yasha kudi
😂😂😂😂😂