Ka ji komon farauta. Dan Galma Kurfi. Dan gero, Sarkin Bakan Sarkin Musawa Katsina Lokachin Farauta na da daraja a Kasar Katsina Sarki Dikko da kanshi ya ke shiga dajin Rugu yayi sati guda yana farauta
Hausawa gidan al'ada yakamata a bangarori da sashen kula da aladun Nigeria su maida hankali don ganin an adana irin wadannan kadarori a kuma bibiyi asali da tarhi na irin wanga alada sabo da gudun lalacewar tarihi
Kaico ! Allah yaji kan maza, inason wakokin da. Ina godiya da wannan nishadantarwa da ake dora wa
Ka ji komon farauta. Dan Galma Kurfi.
Dan gero, Sarkin Bakan Sarkin Musawa Katsina
Lokachin Farauta na da daraja a Kasar Katsina
Sarki Dikko da kanshi ya ke shiga dajin Rugu yayi sati guda yana farauta
Slm nace wan nan kidan zaikai shekara nawa?
Sama da 50
Hausawa gidan al'ada yakamata a bangarori da sashen kula da aladun Nigeria su maida hankali don ganin an adana irin wadannan kadarori a kuma bibiyi asali da tarhi na irin wanga alada sabo da gudun lalacewar tarihi
Allah sarki, jiya ba yau ba,,,,,,
Complete albums please
Jiya ba yau ba!
Allah sarki dan galma mai komo
Allah Sarki rayuwa allah yajikan mazan jiya
Assalamu Alaikum dan allah full dinsa
Complete album dan allah
Jiya ba yauba
Dan allah full dinsa
dangalmamoikomo