Shin Jafar da Albani yan Aljannah ne??

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 20 дек 2024

Комментарии • 249

  • @boubacardjamilou9830
    @boubacardjamilou9830 2 года назад +9

    Kai sheikh Abdul fatahi sani attinjani muna Godiya sheikh ✊ jinjina 💯💕💕❤️

  • @isaibrahimjafaru8515
    @isaibrahimjafaru8515 2 года назад +4

    Allah yaji kan malam Albani da malam jafar Allah yai musu rahama Amin

  • @magajihassan1209
    @magajihassan1209 2 года назад +4

    Allah shi kadai ya sa ni. Amma Muna kyautata zato. Yan Aljannah ne. Insha Allah.

  • @gomdahsmocks8278
    @gomdahsmocks8278 2 года назад +3

    I'm from Ghana Yendi
    Shehu Abdullahi Gomdah(Yendi) House .
    Thank you for let know we're on the right truck, you have enlightened me more, thank you so much we are keeping the fire burning here
    Alhamdulillah Shehu Abul Fatihi🙏

  • @harunaabubakar7491
    @harunaabubakar7491 2 года назад +3

    Malam Allah ubangiji yasakamaka da aljanna ameen ya Allah

  • @souleyisoufou2694
    @souleyisoufou2694 2 года назад +7

    Allah ya kara kusanci ga annabi Mohamad SAW ♥️

  • @zaneidouzaneidou-s5s
    @zaneidouzaneidou-s5s Год назад +1

    ❤❤❤❤❤

  • @umarfarouq5796
    @umarfarouq5796 2 года назад +3

    Malam muna godiya allah ya kusanci ga mazan allah s a w
    Wannan muryar Jafar ne

  • @boubacardjamilou9830
    @boubacardjamilou9830 2 года назад +3

    Ma cha Allah sheikh Abdul fatahi sani attinjani ikon Allah dodon wahabiyawa izzala saihakuri

  • @MDYahaya-d5u
    @MDYahaya-d5u Месяц назад

    Alhamdullah Masha Allah mungode Allah ya saka da alheri

  • @Shamsuddeenmuhammadkebbi
    @Shamsuddeenmuhammadkebbi 7 месяцев назад

    Zakayi bayani gaban Allah ranar ta shin kiyama sai ka tanadi hujja, lalle

  • @abdurrahimabdurrahim5238
    @abdurrahimabdurrahim5238 Год назад

    Allah sakada alkairi sheikh Abulfathi ya Kara lfy da kusanci da Annabi s,a,w

  • @yusufsheikumar4025
    @yusufsheikumar4025 Год назад

    Masha Allah tabarakallah Allah yakara basira zakin faida wlh tallahi shehu kafi sojojin Nigeria yin yaki da ta addanci yanda salafawa suka gurbata zukatan muslumai Allah yatsaka da alkhairi

  • @boubacrinhamedahmadou853
    @boubacrinhamedahmadou853 2 года назад +2

    مشاالله بارك الله فيك جزاك الله كل خير اللهم صل على محمد وعلى ال محمد كما صليت على ابراهيم وعلى ال ابراهيم انك حميد مجيد

  • @babangidaisah4585
    @babangidaisah4585 2 года назад +3

    In Allah yayarda hassadarka zata kashe ka, itace ajalinka,

    • @zynarbmustapher6588
      @zynarbmustapher6588 2 года назад

      Wallahi kuwa hassada kiri kiri ba a iya katuba sai raddi na cin mutunci sai kuma shirme

  • @Rashidataannabi
    @Rashidataannabi Год назад

    Ma sha Allah zakin faida muna bayanku

  • @zakariyaouabdoulaye6361
    @zakariyaouabdoulaye6361 Год назад

    Allah ya shiryeka idan kuma kai bakacikin wainda suke cikin shiriyar Allah, tho Allah yatsinemaka

  • @umaraliyu9453
    @umaraliyu9453 2 года назад +3

    Allah ya amshi shahadarsu

  • @ubaidusani9253
    @ubaidusani9253 2 года назад

    Allah ya kyauta sabida kana hakida na daban dole kafito kana kumfan Baki akan rashin gaskiya Dan tozarta wasu Kuma baraka iya ba sabida kowa yasan meka dosa a gabanka Allah ya kyauta.

  • @abdoulraouflaouali8491
    @abdoulraouflaouali8491 2 года назад +5

    Abdoulfatahi Allah yassa Mugane gaskiya Amiens Amiens

  • @abdulshakurkhalid1230
    @abdulshakurkhalid1230 2 года назад +3

    Assalam, malam naji karatunka babu wani ahlussunna Wanda yace Marigaye Sheikh Jafar da Marigayi Sheikh Albani, 'yan Aljannane, Anamusu fatane mai kyao. Anasa maru rai.

  • @MisbahuA
    @MisbahuA 2 года назад +1

    Allah ka tsare mu daga siyasantar da addinin mu.

  • @nasiruyusufkofiya3537
    @nasiruyusufkofiya3537 2 года назад +1

    Allah ya kyauta aljannar ma hassada kake Yi musu
    To kasan dai makomar Mai hassada
    Ina ruwanka da inda suke Kai ma bakasan karshenka ba ka Jira kaga naka karshen tukun

  • @umarusman9038
    @umarusman9038 2 года назад

    Allah ya kara muku basira da kuma kara fahimtar damu akan gaskiya

  • @SalihubinAliyassalafy
    @SalihubinAliyassalafy 10 месяцев назад

    To sarkin neman suna, da haka zaka yi suna?

  • @bashirharuna7698
    @bashirharuna7698 2 года назад +1

    Allah qara lpy 💕💞

  • @abdalrazegabdalrhman
    @abdalrazegabdalrhman 7 месяцев назад

    من السودان داير اتوصل عندي سؤال ياشيخ ابوفتح

  • @balaumar587
    @balaumar587 2 года назад

    Jazakumu lahu haira ya mu,allim

  • @umaryusuflaha2764
    @umaryusuflaha2764 2 года назад +1

    Allah ya jikana malam jafar da albani

  • @ahmedmahadi9213
    @ahmedmahadi9213 2 года назад

    Allah qara mana qaunar ANNABI MUHAMMADU S A W abulfatahi Allah qara kare ka Ina qaunar se ANNABI MUHAMMADU S A W

  • @youssifsitou2657
    @youssifsitou2657 2 года назад +1

    Albani da Jafar sufikahika kuma in Allah yaraida suyi chahada sunyimani da manzon Allah (saw ) basuyi Imani da chehi🇳🇪🇳🇪🇳🇪

    • @youssifsitou2657
      @youssifsitou2657 2 года назад

      Nakogode dan uwana Allahu Akbar 🇳🇪🇳🇪🇱🇾

  • @ibrahimdoulane4573
    @ibrahimdoulane4573 2 года назад +3

    Kar ka yadda ka mutu a kan tujani, ka bi mazon Allah,

  • @FATAWUMOHAMMEDSAANI
    @FATAWUMOHAMMEDSAANI 11 месяцев назад

    Masha Allah ❤

  • @muhammadmuawiyaloko9403
    @muhammadmuawiyaloko9403 2 года назад

    Assalaamulaikum, ma shaa Allah inaa ma malam fatan alkhayri, Allah ya gafarta ma musulman duniya da mu da malam bakidaya, Shehu Abbulfathi inaa sha’awartan nikai na da malam da muji tsoron Allah kuma mukiyayi harshen mu bakidaya, haqiqa ban kasance dalibin ilimi ba amma ni inaa tare da salafawa ban taba fahimtan haka ba sai daga bakin ka in haka yatabbata Allah yasadamu da alkhayri amma in yakasance kayi kuskuren fahimtan wannan lamarin fa? Kasani wannan ba hujja cikakkiya bace da zai sa kayi musu hukuncin masu assasa taaddanci ba, don Allah kayi wa kowa adalci ko da shi baiyi maka ba hakan shine kasantuwa mutum mafi alkhayri acikin alumma, kar kabari tsaman ka da wani ya sanya ka jefe shi ba, ni kap hujjojin ka basu gamsar ba wato ma’ana basu bayyana gaskiyar da kake qoqarin bayyanawa ba, alal haqiqa duk abin da ka kunna ya tabbata muryoyin mutanin da kake nufi ne amma hakan bai kai kayanke hukuncin da ka yanke musu ba don hakan be bayyana ba.

  • @aahmadharuna9656
    @aahmadharuna9656 2 года назад +1

    To kai mlm kanasun kanunawa duniya sheikh Jafar da sheikh Albani sunyi kuskure, to amma kaifa bakayin kuskuren ne. Da su da kai mutanen, Kuma kadai kazauna dan Allah kayi nazari , wallahi akwai gyara, Amma dai kayi hakuri da abinda nafada.

  • @Lawalb
    @Lawalb 8 месяцев назад

    Kafara da neman tsari daga shaydan bayan Kuma Kaine qaramin shaydan, mayan SHAYADEEN Sune TIJJANI DA INYASI. WALLAHI wadannan sune SHAYADEEN.

  • @fatimausmanbukar8227
    @fatimausmanbukar8227 2 года назад

    Kai Abdulfatahi kadaina son zuciya
    Komai zakafada son sheikh albani d sheikh jaafar bazamu dainaba soboda Dan Allah mukesonsu aljanna Kuma innakane saikahana ko inkanada iko saikahana su shiga

  • @tasiumuhammed781
    @tasiumuhammed781 2 года назад +1

    Masha Allah
    Allah ya kasamu a hanyyan sunna ya Allah katsaremu daga sharrin bidi'a da Yan bidi'a sunna sak bidi'a sam

  • @AbubakarMagaji-x3d
    @AbubakarMagaji-x3d Год назад

    ❤❤❤❤❤ masha allah

  • @dbardefx
    @dbardefx 2 года назад

    Allah ya saka da Alkhairi

  • @يعقوبالزاهل
    @يعقوبالزاهل 2 года назад +1

    ماشاء الله تبارك الله طيب

  • @abdulfari3528
    @abdulfari3528 2 года назад

    Kabada amsa...Amma ka koma tatsuniya...Shi Mallami yana amsa fatawa da hujja ne,bada zage zage ba..kwakwata karantarwanka bata kan tarbiyan musulunchi da koyarwan Annabi S A W...Shiyasa baza ka iya bada amsa ba..Izala da tayi gaba...ku aka batya soki burutsu....

  • @MuhammadNdakotsu
    @MuhammadNdakotsu Год назад

    Suhanna-Allah. Abdul-Fatahi, Allah Ya nuna mana mutuwanka, salihi.

  • @kabiruibrahim5454
    @kabiruibrahim5454 2 года назад

    Mlm abdulfatahi aiki na kyau kwana na kariwa allah ya taimaka

  • @FdssgggBbvc
    @FdssgggBbvc 8 месяцев назад

    Kai bamalamine ba kasan tse wa kaima mutuwa zaka yi kuma wan lahi kaji tsoron Allah kai dan Sherine makaryathi kaway Allah yahika sha sha kaway

  • @umarusman9038
    @umarusman9038 2 года назад

    Allah ya shiryesu masu zagi
    Don nima izala nake bi amma innaji gaskiya bana ki

  • @hamisuyaro7411
    @hamisuyaro7411 Год назад +1

    Màcha allah

  • @isahabulsalamisahabsulsala4704
    @isahabulsalamisahabsulsala4704 2 года назад

    Wlh kana Amai kana lashewa kayima shehunnanku raddi suda Suki dagarantin Aljanna Ahannunsu

  • @IssaAdamou-y7s
    @IssaAdamou-y7s Год назад

    Way shin baka iya karatune ba ,kulum sey radi

  • @aishaaminu8134
    @aishaaminu8134 2 года назад

    Abulfasadi sarkin karya da fariya. Yanzu kai dan aljannane? Allah shi yasani amman kowa yasan mutanan kirki ne. Amman sunfi inyas sunfi Tijjani don su duniya ta tabbar da zindikai ne

  • @SalihubinAliyassalafy
    @SalihubinAliyassalafy 10 месяцев назад

    Wai kai bakada majalisin karantarwa? Saidai kafito social media kana ta raddi?

  • @harunausmanginsau4092
    @harunausmanginsau4092 2 года назад

    Katsargu kenan, Mal kabiru ba dakai yakeyi ba Kuma waennan wllh hassada kakeyi dasu Kuma kayi gamanmen rantsuwa Kuma kasani wllh Allah baxai kyalekaba saika wulakabta duniya kowayagani

  • @ridwanunigertahoua269
    @ridwanunigertahoua269 2 года назад +3

    Masha allah

  • @nurasalihu
    @nurasalihu 5 месяцев назад

    Allah ya tsinewa inyass da Ahmad tijjani ya sasu a jahannama

  • @rabiusalisu3504
    @rabiusalisu3504 2 года назад

    Malam kaji tsoron Allah

  • @laminoulaminou93
    @laminoulaminou93 2 года назад +1

    Masha Allah 🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🇳🇪💯

  • @ridwanrabiukano6973
    @ridwanrabiukano6973 2 года назад

    Koyarwar dasu mlm jafar sukai aduniya harka mutu bazakai ba kuma baka da ilimin dazaka tara al umma inaso kanemo mejama baki kakaranta suratul baqarah harkarshe kana fassarawa kamar yadda mlm jafar yakeyi inka isa bayan haka na kalubalanci mlm tijjaniya suzo da mejan baki sukaranta baqarah harkarshe kunemo katon dan tijjaniya yayi fassara mugani irin ilimin naku

  • @moussanouhou8985
    @moussanouhou8985 2 года назад

    Abundariy yaro yatsinci hakori Kai fait kabincika?

  • @Rashidataannabi
    @Rashidataannabi Год назад

    Izala guba bamayi makiya manzan Allah sallalhu alaihi wassallam

  • @suleimanmohammed3947
    @suleimanmohammed3947 Год назад

    Karya kake. Mal Jaafar da Mal. Albani Zaria inshaaAllah Muna musu kyakkyawar sheida. Mutuwar wadannan malamai na nuna su mutanen kirki ne. Babu Wani mutumin banza da ya Isa ya samu irin mutuwar Mal. Jaafar da Mal. Albani. Allah SWT yayi musu rahama. Kai Kuma Allah SWT ya shiryar da irinku.

  • @tsalhatudanmanu1danmanutsa283
    @tsalhatudanmanu1danmanutsa283 Год назад

    Gaskiyane wannan

  • @umaryusuflaha2764
    @umaryusuflaha2764 2 года назад

    Aslm aboki Kajakakarailami

  • @bilyahashimu5942
    @bilyahashimu5942 2 года назад

    Allahu akbar fa ina sharri ummuru muhdasatuha fa ina muhdastul bidia dama annabi yayi gaskiya. Makaryacin banxa mahauci nan xaku kare ka mar yanda tsoho ya wulakanta , tarbiyar kenan daakamuku zaggi kazafi sharri kaqe hassada Allah mungode maka da niimar sunnah allah mungode maka da kaciremu acikin duhun bidia.

  • @isahjou7117
    @isahjou7117 2 года назад

    Aslm alk malam dan allah inasan namba waya

  • @MauwalMisiyaku
    @MauwalMisiyaku 18 дней назад

    Bantabajin malami Mai sharin wannanba

  • @idreesadam5410
    @idreesadam5410 2 года назад +2

    Wawa kawai Kaje kayi karatu Kafin kaxo fatawa Antaba fatawa adaki

  • @binabdallah7743
    @binabdallah7743 2 года назад +1

    Wawa yaro koda ma bakada irin laihi Albani da ja’far, shin kai zaka shiga aljanna idan Allah ya maka adalci idan ba rahamar sa Allah ba ?
    Ya ishe kace Allah ya jikan su kawai!

  • @muhammedseriki1171
    @muhammedseriki1171 2 года назад +1

    Dan kinnapin fah felni fah kenan sukuma saga dahiru ne

  • @suleabdulahi6604
    @suleabdulahi6604 2 года назад +3

    May Allah guide us to the right path 🙏

  • @youssifsitou2657
    @youssifsitou2657 2 года назад

    Ance malan Jafar da Albani sunyu chahada to inkana iwa ka Kaci chinkafa mera kamutu ina neman wadan suka batar da Al umma babu kamarku Ance kuwo aya Daya inda kace ayi maulidi kun kasa haryanzu

  • @HassanMagaji-wr7ht
    @HassanMagaji-wr7ht 8 месяцев назад

    Hakane mawulana

  • @aboubacarmouftaou4680
    @aboubacarmouftaou4680 2 года назад

    To masu aljanna akoy mai Magana da Allah ne ku duba mutawar abdoulahi bin oubeiyou ya mutu ranar juma'a akayi mai wanka da ruwan alwala ma'aiki akayi mai likafani da mayahin annabi swa sa'anan annabi swa zaije yayi mai Salla Allah ya cema ma'aiki bal

  • @soupyaharouna4506
    @soupyaharouna4506 2 года назад

    Aljannan in ta ubanka ce saika hana su chiga kaga ya mumu cikin yan iskan chehunan naku wayayi kyakyawan karche irin nasu

  • @majdibaayou1505
    @majdibaayou1505 2 года назад +1

    كيف حالك

  • @auwaluabubakar9218
    @auwaluabubakar9218 2 года назад

    Kaji sakarai kai yanzu baran baramar da malamanku suke baka gani masu bada aljanna kuma fa Wlh kuma karya kake a Saudi Arabia ba'a dukan mace domin annan muke azaune

  • @alhousseniaboubacar767
    @alhousseniaboubacar767 2 года назад +1

    Macha alla sayadi alla yaka da alheri

  • @yakubumusa5855
    @yakubumusa5855 2 года назад

    sune shu gabanin yan ta adda allah baya zalinci

  • @umarusman9038
    @umarusman9038 2 года назад

    Ni inason suyi video su karyata wannan

  • @nawasmuhammed4887
    @nawasmuhammed4887 2 года назад +1

    Gaskiya jahilci yafi hauka ciwo wannan yaro Ina tausayawa kaina Ina tausayamaka, saboda duk inda sharri yake da kage da karya da zindikanci yake Kuna tare.kuma wallahi Ina rantse maku kuje ku tambayeshi tsakaninshi da Allah inzaigayamuku gaskiya.yasan abinda yake akai son zuciya ba Gaskiya bane .yafi kowa sanin ahalussunnah sune akan tafarkin shiriya Amma son zuciya son shahara takalidanci da rashin rabon lakhira yake tare dashi yake abinda yakeyi

  • @ahmadsalisuabdullahi1535
    @ahmadsalisuabdullahi1535 2 года назад

    Abul Fatahi da ina ganin girmanka amma yau ka zubar da mutuncinka a wajena. Ina ruwanka da wanda suka mutu. Kaima kayi ta kanka

  • @muhmmadbello3971
    @muhmmadbello3971 2 года назад

    Allah y sa mu dace

  • @musayusuf466
    @musayusuf466 2 года назад

    Dan iska da karuwa

  • @jibrilsuleiman8449
    @jibrilsuleiman8449 2 года назад +1

    JAZAKALLAH

  • @qweaqwes4026
    @qweaqwes4026 2 года назад

    Sanan ban taba jin haushin ka ba irin yau sbda kayi bayanin abduljabar kana bashi kariya kenan tunda randa yy wa manzon Allah, sAw abu ban kara kallon fuskar sa ba amman kai kana neman bashi kariya ina soyayya, Allah ya shirya ka idan zaka gane idan kuma bazaka kadaina ba Allah yy maganin ka

  • @mohammedkassim3840
    @mohammedkassim3840 2 года назад

    Number nakeso sabida yin kira

  • @najibullahimuhd8347
    @najibullahimuhd8347 2 года назад +2

    Hhhhhhh gaskiya karasa aikinyi fa

    • @Rashidataannabi
      @Rashidataannabi Год назад

      Qarya kake izala guba bamayi makiya manzan Allah sallalhu alaihi wassallam

  • @musamahamanlawali9262
    @musamahamanlawali9262 2 года назад

    Ma sh'Allah alaik ya ahi

  • @idreesadam5410
    @idreesadam5410 2 года назад +1

    Narantse da Allah imbaka dena xagin malam ja,afarba

  • @aishaaminu8134
    @aishaaminu8134 2 года назад

    To kai abulfasadi bazaka mutuba? Duniya gidan ubanka ne ko?

  • @harunausmanginsau4092
    @harunausmanginsau4092 2 года назад

    Nidai nasan da tijjani da inyasi inada yakinin wlh ken wuta ne a sakamakon kafurcin da shirkoki tareda bid'oi da sukayada a doron kasa

  • @chetimaari4642
    @chetimaari4642 2 года назад

    Kaï a ina akacema kaï dan aljannane kaidai naforko makaryacine kouma kayarda da nilfatihi yafi Qur'ani kaga kanada mazala

  • @qweaqwes4026
    @qweaqwes4026 2 года назад

    Me ci da addini kawai, sannan idan daliban sane shi dan ta adda ne ko ya mutu a ta addanci, agaban Allah ya mutu yana sallah

  • @maazouibrahim8887
    @maazouibrahim8887 2 года назад

    Slm.malam.mene.hukuchi..wada..sabaku.karatu.mala.jafar..saibuda..allkura.ani.yana.kalu..

  • @adamousalissounomao7517
    @adamousalissounomao7517 2 года назад +1

    Gara kawai!waya fadi suna aljana? wawa gaula

  • @habibuhabibu9392
    @habibuhabibu9392 2 года назад

    Albani da Jafar sunee Yan kwaya domin susuka kawo shiwo Kuma yakashesu

  • @IsmaelammarBinammar
    @IsmaelammarBinammar 2 года назад +1

    Chin gafara ahannun tariqa take? Toh idan Allah ya gafartamusu kahana .duniya dai taga mutuwarsu saora taka duniya tagani

  • @aahmadharuna9656
    @aahmadharuna9656 2 года назад

    Tau mlm yy akayi kasan mlm Kabir Gumbe yna magana ne dakai ko ku

  • @abubakarsanibakari0022
    @abubakarsanibakari0022 2 года назад

    The full video mumu

  • @mohamedadam6339
    @mohamedadam6339 2 года назад

    Saki ré Wawa. Jahili

  • @muhammatalhajiharuna9161
    @muhammatalhajiharuna9161 2 года назад

    السلام عليكم ورحمة الله تعالى وبركاته