Rigar Ƙaya 17-01-2025: AN YI ZAZZAFAN RADDI GA SUNUSI LAMIƊO...! Yakubu Musa Fagge

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 17 янв 2025

Комментарии • 28

  • @adamuabubakar3835
    @adamuabubakar3835 11 часов назад

    Wallahi wallahi wallahi nima tsakanina da sunusi lamido ALLAH ya Isa kuma in sha ALLAHU se aminu ado bayaro ya koma gidan dabo
    Wannan ba mutumin kirki bane bakuma me tsoron ALLAH bane
    Ya ALLAH
    Ya ALLAH
    ya ALLAH
    Shima ka karyashi

  • @LawalAbdullahi-tc1cg
    @LawalAbdullahi-tc1cg 21 час назад

    Allah yakareka amin summa amin

  • @saniyakubuaminu2347
    @saniyakubuaminu2347 2 часа назад

    En Wahala ta Allaah ba taku ba Sunusi xama daram

  • @hamzalawan662
    @hamzalawan662 День назад

    Allah ya gafarta malam.wai ni

  • @MahmudMusa-iz1bc
    @MahmudMusa-iz1bc 9 часов назад

    Malam Yakubu muna godiya

  • @MUSTAPHAIBRAHIM-zd6rd
    @MUSTAPHAIBRAHIM-zd6rd 5 часов назад

    Mash Allahu
    OGA yakubu musa fagge ina rokon Allah S a w ya kunya ta makiyan ka Dan Al-farmar Shugaba Sallallahu alaihi wasallam

  • @BuhariZubairu-zp6sd
    @BuhariZubairu-zp6sd 14 часов назад

    Wanna kasa tamu sai dai Allah kowa in anayi da shi sai kajishi shiru komai surutun shi Amman muddun ba'ayi da shi to ana ne zakaji rakin shi mudai Allah ya kawo mana sauki ko dan yan yaran dake acikin mu
    Fatan alkairi oga Yakubu

  • @AbdullahiAbdulhadi-i5m
    @AbdullahiAbdulhadi-i5m День назад

    Allah wannan sunusin Allah kaimasa yadda yayiwa bayinka

  • @muhammadutanimu367
    @muhammadutanimu367 Час назад

    Allah ya isa tsakaninmu dakai sls

  • @IbrahimdanyaroAhmad
    @IbrahimdanyaroAhmad День назад

    Wannan mutum sam babu Allah a gavansa amma bisha allahu dukkan bukatarsa a duniya bazata biyaba

  • @DayyabuSani-o5t
    @DayyabuSani-o5t 13 часов назад

    Hammmmm duniya kenan

  • @abubakarmaharaz155
    @abubakarmaharaz155 23 часа назад

    Allah ya kawo mana mafita Ka rike shawarar k

  • @ibrahimaminubello917
    @ibrahimaminubello917 День назад

    First

  • @Ahmad-Md-Lawan
    @Ahmad-Md-Lawan День назад

    Allah ya kyauta Amman Sunusi ba deba ko kadan wlh

  • @BuhariMaiunguwa
    @BuhariMaiunguwa 12 часов назад

  • @AbdurrahmanDawud
    @AbdurrahmanDawud 13 часов назад

    Sinusi mugun sarki

  • @UmarS.Junaid
    @UmarS.Junaid День назад

    Hmmmm su yakubu masu abin dariyaa
    Wato sunusi shine kawai matsalar ka

  • @muhammadsanusi5409
    @muhammadsanusi5409 13 часов назад

    Da Kyau Sosai Da Sosai

  • @mustaphaibrahim5078
    @mustaphaibrahim5078 День назад +1

    Fatawata Mal Yakubu do Allah kasamo mana Wani mutum duk Nigeria wanda Zai zayyana mana Abu uku da Sanusi Lamido Sanusi yayi a matsayinsa Na gwamnan Banki , Ko Kuma a sarauta, Wanda muraran an tabbatar da yataimaki talakan Nigeria.

  • @abdulrahmanyahuzamusaabu-a5655
    @abdulrahmanyahuzamusaabu-a5655 23 часа назад

    Ai haka ya kamace shi daman.

  • @MURTALAABBASSANI
    @MURTALAABBASSANI 15 часов назад

    Dama ko ya bayar ko Bai bayar ba . Baza su canza kudirin su ba malan yakubu

  • @ghazalihasheem7828
    @ghazalihasheem7828 2 часа назад

    Ni dai baki na da Goro

  • @aminumahmoud1690
    @aminumahmoud1690 Час назад

    A hankali kowa sai ta zuci ta fito fili ,dama SLS Bai Ce talaka ne agabansa ba, wahalallen talaka ne ke kaunar sa