Allah sarki, nasan Sani Heto, sabboda mun zauna Gummi, tun daga 1982 har zuwa 1996, amma lokacin ina primary school, Nasan shi, nasan Shagon bakin bahago, duk da dai lokacin baa barin mu muje kallon dambe, amma nasan shi a fuska sosai.
Aslm al ameen sunana elhussaintv wanda ke amfani da account na tiktok da wasan galgajiya dan allah ina bukatar numberka akan inbaka hakuri akan abunda ya faru atsakaninmu

Madallah
Madallah
Gaskiya yasha hannu kam suma uku 😀😀
Gaskiya
Al Amin sai kasake yin wan fira
Miyasa
😂😂😂😂😂 suma ukku😅
Iron bakin bahago, koma gida ka nade
Yan dambe duk ku nadewa iron bakin bahago
Tooo
Muna godiya sosai al'ameen
Yauwa
😂😂😂😂 sumana uku cikin mota 😂😂😂😂😂
Kadai jiya
Allah yajikan musulmi
Ameeen
Aslm al ameen sunana elhussaintv wanda ke amfani da account na tiktok da wasan galgajiya dan allah ina bukatar numberka akan inbaka hakuri akan abunda ya faru atsakaninmu
To
Slm, Al-Ameen ga content nanfa, hira akan irin "Sherin" da 'yan dambe keyi. Ko da daga secondary sources ne.
😁
Al Amin ho da hwama
Yauwa
❤❤❤❤❤
👍
Sannu da kokari al ameen
Yauwa
Slm
Wslm