In sha Allah Palasdinawa Zasuyibnasara Da yaddar Allah, Kodakuwa babuwanda yasa hannu,domin alkawarin Allah Sai yatabbata ayankin gabas tatsakiya,Allah yakarbi shahadar mujahidai
Amirka da France da sauran su. Kai wllh hadda turkiya da sauran yan cika baki. muna fika ne. Kuma duk abinda suka fada akan basa goyon bayan isra'ila karya ne.😢😢😢 . Kuma ko minene na hana isra'ila yi akan palastine. An makara😢😢😢😢 saida. Ahutunta ta😢😢. Shine adalci. Kuma abawa palastine wa kasar su😢😢❤❤❤
Zuwa yanzu mun waye da furofagandar yahudawa. Ko rikicin cikin gida da Israeli keyi ayanzu duk furofaganda ce bamu yardaba. Manzon Allah s.a.w yace bai halatta ga mumini a cijeshi sau biyu a rami daya. Susake dabara wannan ta tsufa.
Wasu lokutan kana yaudarar mutane gaskia. Burinka kawai ka fadi abin da mutane suke son ji ko kuma kayiwa maganar kwaskwarima. Babu Wani batun juyawa Israel baya daga turawa
Masha Allah dan Allah asani a group
Masha Allah .Allah yakaryasu yahudawan banza azzalumai.
امين يا حي يا قيوم .جزاك الله خيرا يا ابو عا ىشة
MASHA Allah
Tanbayata malam wai yahudawa miye abin bautarsu,ngd ❤
Nasrun minallahi wafahtunkarib
Palastin ❤❤❤
Masha Allah
In sha Allah
Palasdinawa
Zasuyibnasara
Da yaddar Allah,
Kodakuwa babuwanda yasa hannu,domin alkawarin Allah Sai yatabbata ayankin gabas tatsakiya,Allah yakarbi shahadar mujahidai
Allah yakariya israila
allah yadaukaka musulunci da musulmai allah yakarya kafurci da kafurai
Sallallahou alaihi wassallam
Allah yakawomana karshen azzalumai
amin
Amen suma amen
kamadaga america , faransa da sawran munafukan qasashe sai jikinsu ya fadamusu inshaAllah
mAsha allah
Masha'allah
ALLAH yaba wa hamas ikon Kash soja Israel gabakidaya Duk wadan yashiga kasar su ALLAH swt ALLAH yaba su nasara
fatan alkairi malan ya akechiga grup kunlun ina tanbaya 🇳🇪💯🤝
Allah ya taimaka wa masu jahadi Don daukaka kamar Allah
شكرا وجزاك الله خيرا اللهم اعز الاسلام والمسلمين واذل الشرك والمشركين ودمر اعداء الدين اللهم انصر اخواننا في غزه الا ان نصر الله قريب ان شاء الله🤲🙏
Macha Allah
Allah yaqara durqusada isra,ila
Amin
Allah yana tare damasu gaskiya
Alhmdllh ya Allah kakarbi shahadar mayakan hamas da hisbullah ya Allah ka kara karya Israelah da sauran kafiran duniya Baki daya 🤲
Masha Allah tabarakhallah 🥰
Allah yakara basu nasara
Alah.yakiyayi.amen
Masha Allah ❤
ماشاءالله تبارك الله ربنا يحفظك ❤
Malan allah yasa mougama da douniya lafiya
Inna lillahi wa inna ilaihi raji oune
Amirka da France da sauran su. Kai wllh hadda turkiya da sauran yan cika baki. muna fika ne. Kuma duk abinda suka fada akan basa goyon bayan isra'ila karya ne.😢😢😢 . Kuma ko minene na hana isra'ila yi akan palastine. An makara😢😢😢😢 saida. Ahutunta ta😢😢. Shine adalci. Kuma abawa palastine wa kasar su😢😢❤❤❤
Zuwa yanzu mun waye da furofagandar yahudawa. Ko rikicin cikin gida da Israeli keyi ayanzu duk furofaganda ce bamu yardaba. Manzon Allah s.a.w yace bai halatta ga mumini a cijeshi sau biyu a rami daya. Susake dabara wannan ta tsufa.
Banda kasar Turque kam
@@NeenaNana-gh6lr gayamin abinda tayi bayan cika baki 😢
Hasbunallahu wani'imal wakil
Ya Allah kaba Musulmi mara badanhalinmuba
حسبنا الله ونعم الوكيل في كل مكان فلسطين ❤🤲🇦🇪🕌
1:09
Ubangiji Allah yataimaki muslunci da musulmi
Allah yakarya Israela da amurka
Malam aboubacar inason higa group
لاحو لاولقو وت الابا لله علي عظيم
لا حول ولا قوة إلا بالله العلي العظيم
Allah Ya karya azzalumai
Taltalin arzikin su SUKE karewa harin jirginru shine yasa bakomaiba akan haraharan huti siyasarsu taltalin arziki😢😢
شكرالك
Allah ya taimaka mu
Allah ya bamu lafiya ❤❤❤❤❤
🇵🇸😭😭
🇳🇪
خلينا الله ونحم الوكيل في كل مكان فلسظين ❤❤💯💯😭
🇵🇸🇳🇪🇮🇪😭🙏🙏🙏
Malan dan Allah ina groupe
Daga baya kenn, bayan angama rusa su
America Munafukace saboda yaga yan kasarshi sunfara juyamishi bayane saboda yasan zaisami matsala a zabe
Assalamu a laiekum malam ba gurup kin ne
💯❤️
🇹🇬😭🤲🇵🇸
Wannan muna fucine kawai haba MALAN 😢😢😢😢
Abun kunya ne ace afrika ta kudu ta daukaka qaran akah israila, amma Nigeria bata fito tace kome akan maganar yaqin
❤
Allah yasa mudace
🇳🇪😭😭🤲🤲🇵🇸🇵🇸
Allah ya daukaka musulunci ya karya kafirci da kafirai dan darajar fiyayyen halitta
Wasu lokutan kana yaudarar mutane gaskia. Burinka kawai ka fadi abin da mutane suke son ji ko kuma kayiwa maganar kwaskwarima. Babu Wani batun juyawa Israel baya daga turawa
To Amma malam irin wannan kudade da America take bawa isra,ila na menene?
Nidai kasar iranche take burgeni saboda ita take bawa hizbullah, da hamas, da huti, tabayan fage, abinda yasa nache tabaya sabida iran sunyi kira ga sauran kasasen larabawa da suhadu sutaimaki palastinawa ammana sunki shiyasa iran suka gano ashe sunkine saboda sunajiran iran takai hari israila shikenan saisu taru sutaimaki israila tayi ragaraga da iran sukuma iran Sun ganano haka shiyasa suke taimakonsu aboye Allah karabamu da muna fukai
Slm❤🫡🫡🇳🇪
Gsky kam American ba abin yarda bace
Saudiyya da Egypt da Turkiyya da sauran larabawa sunfi yiwa filasɗin illa sama da America da Isra'ila,, munafukan Allah
Ameeeen yarabbi 🙏❤❤❤
Allh waderen naka ya lalace
P😅9
Wanan gaskiya ne sojojin Israëla duban sojojinta sunzan guragu wajan mutum dubu hudu da dari biyar ajiya labarin aljajira ta ruwaito
Masha Allah
Masha Allah