KIMIYYA DA AL'AJAB... Episode 1

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 8 ноя 2024

Комментарии • 11

  • @AminuHashim-zr9kv
    @AminuHashim-zr9kv 10 дней назад +1

    Masha Allah

  • @MoustaphaHachimi
    @MoustaphaHachimi 10 дней назад +1

    Macha allah

  • @usmankabirlamido9922
    @usmankabirlamido9922 9 дней назад

    Allahu akbar maza sun kwanta dama Allah ya bamu Ikon kwatanta abinda suka yi

  • @malamikhadijaaliyu8827
    @malamikhadijaaliyu8827 9 дней назад

    Na saurara kusan duka litattafan da ka karanta, my favorite is magana jari. Allah saka maka da team din ka gabadaya da alkhairi.

  • @AbdulIsaj
    @AbdulIsaj 7 дней назад

    dan Allah dan annabi mai gida aqarasa mana littafin kundin tsatsuba🙏

  • @fadilahmuhd680
    @fadilahmuhd680 6 дней назад +1

    Oyoyo baba kaigama kwana 2

    • @kaigamatv4961
      @kaigamatv4961  6 дней назад

      Girma ne yake hana Baba Kaigama karatu, amma masu iya magana suna cewa, 'Tafiya sannu-sannu Kwana nesa'.

  • @gaskiyatv2112
    @gaskiyatv2112 10 дней назад +1

    megida dan Allah yaushe ne za'akarasa littafin dakarun Musulunci dan Allah amin karin bayani. megida kuma dan Allah yaushe ne za'acigaba da matsatsubi.

    • @kaigamatv4961
      @kaigamatv4961  9 дней назад

      Dakarun Muslunci 2 bamu da shi, namu ya bata, amma idan kana da shi muna bukata. Mun gode.

    • @kaigamatv4961
      @kaigamatv4961  9 дней назад

      Muna nufin littafin ne ya bata, idan kana da shi sai a bamu mu karanta.

  • @malamikhadijaaliyu8827
    @malamikhadijaaliyu8827 9 дней назад

    God knows I really want to see what Muhammad kaigama looks like.😢