Budaddiyar Wasika Zuwaga Dr. Idris Abdul'aziz Bauchi | Sheikh Alkanawi

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 19 ноя 2024

Комментарии • 100

  • @mohamadmusa8218
    @mohamadmusa8218 День назад +3

    Alkanawi muna yima addu'ar Allah yakashe da bakin jikin Dr Idriss

  • @shuaibumuhammad4114
    @shuaibumuhammad4114 2 дня назад +5

    Wallahi a kullum da'awar malam Idris gaba take yi ku kuma yan son zuciya kullum Allah bayyana mana ku yake yi .. upppp Dr. Idris in malamai yan duniya suka taba Allah ko manzon sa ci gaba da ragargazansu wadda malamansu suka fi Allah da manzonsa zasu nunokansu suna ta haushin kareeee

    • @Abdulkadir-zp9vx
      @Abdulkadir-zp9vx День назад

      ,
      ,
      ,
      .
      ,
      . . . .. . . . ,
      . ..
      ,
      .

      ,
      ,. ,..,
      ,, _.
      ,
      ,.
      ,
      ,
      _,.
      _ .,,
      .
      ,,
      ,..
      .
      ,
      ,
      .
      .._
      .,
      , . . ,.. .
      ,.
      ,.
      ,.,
      .,/
      , .
      ._,.,
      , ,
      .
      ,
      ,.
      ,
      .,
      ..
      .
      .
      . ...
      ..
      .
      ,
      .
      ., ,,
      ,
      ,

      .,
      ..
      .

    • @Abdulkadir-zp9vx
      @Abdulkadir-zp9vx День назад

      , ., _
      ,
      ,.
      ,
      .
      ,
      ,
      ,..
      ,
      , ..
      .,. ...
      ,,
      .,
      .

    • @Abdulkadir-zp9vx
      @Abdulkadir-zp9vx День назад

      , ., _
      ,
      ,.
      ,
      .
      ,
      ,
      ,..
      ,
      , ..
      .,. ...
      ,,
      .,
      . ,
      .

  • @abdullahiibrahimusman8135
    @abdullahiibrahimusman8135 2 дня назад +8

    Alkanawi hassada mugun ciwo, wallahi Dr. Idris yafi karfinka na gaba yayi gaba na baya sai tsintar hula, yanzu kai ka yanke hukuncin Dr. Ya aiko shi ko? wallahi alkanawi kaji tsoron Allah wannan Abun da ka dauko bazai kaika ko inaba saidai ya halaka ka. Dalilin da yasa muka barranta da kai kenan, Wallahi Dr. Idris yafika tsoron Allah, Kai da kace baka zagi saidai karatu, amma ai kayi program musamman ka zagi Dr. Ko yanzuma ai gashi kaci mutuncin sa Kuma baka da hujja akan haka, Allah ya shiryeka.

  • @IbrahimMoussakaridio
    @IbrahimMoussakaridio 2 дня назад +5

    Dr idriss Allah biyaka . Moun gano moussi yimaka chari.

  • @MuazuAdamu-q8l
    @MuazuAdamu-q8l День назад +2

    Dr. Idriss ikon Allah, ka rikita manya ka rikita yaara, Allah yataimakeka wlh mutane sunata gaano wa'en masu fassaran son zuciya

    • @Abdulazeez-8935
      @Abdulazeez-8935 День назад

      Get out! Wallahi duk abinda ya fadi gaskiya ne , shin shi malam Idris yafi kowa ilimi ne, baza ka taba ji Idris yana karatu ba kullum raddi na son zuciya, very soon mutane da yawa za su yi mai tawaye, wallahi ada ina tare dashi, amma da na gane dan cin mutunci ne, tuni nabar rakiyar dan wahala, wallahi ko mutum bashida ilimi amma yana da hankali zai fahimci malam Idris dan son zuciya ne….

  • @mohamadmusa8218
    @mohamadmusa8218 День назад +3

    Wato alkanawi babu mallamin daka raina irin Dr Idriss

  • @shamsudeenusman-qw6nr
    @shamsudeenusman-qw6nr День назад +2

    Wai sai kaji wasu na cewa ai Dr Idris bai saka yaron nan yaci mutuncin wani malami ba.
    Amma ai Dr Idris sau da yawa yana Jin suna zagin wasu malamai amma baya hanasu.

  • @LawaliTOROGao-sq2tz
    @LawaliTOROGao-sq2tz 2 дня назад +6

    Wai kay allknawi mai ciwon hasada bakadz aikin yine kokuwa dr tawhidi Yanacan Yana kula da Kayan gonarsa .kaima kaje kayi koda noman raniné .kullun wasiKa ga dr wasiKa ga dr kaje kanemi sana'a.dr tawhidi ikon allah.rana mai rahama kowa aiki

  • @abubakarshehu2808
    @abubakarshehu2808 День назад

    Ma sha Allah

  • @idrissdaya1136
    @idrissdaya1136 10 часов назад

    Alkanawe ina tare dakai gaskiya kafada Allah yasaka

  • @DahiruYunusa-q3x
    @DahiruYunusa-q3x День назад

    Wai Kai bakin cikin ziyarar da babban malamin sunan yakaima Dr yasa kake maguzanci dan baka tsoron allah

  • @kamaluadam245
    @kamaluadam245 День назад +1

    Wannan karamar waliyai ce. kun gama zagin bayin ALLAH
    Yau Kuma zagin junan ku kuke
    ALLAH yakyauta

  • @bishirabdullahi8557
    @bishirabdullahi8557 2 дня назад +5

    Alkanawi mufa tuni muka ganoka, ni wallahi ban taba ganin Dr ba amma wallahi alkanawi bakada adalci. Yanzu kenan duk wanda ya soki malamanka Dr ne ya turoshi ko. Alkanawi baka da kirki wlh ka gyara. Alkanawi baka da tarbiyya shiyasa nabar bibiyarka wallahi

  • @tijjaniumaeuhussaini2555
    @tijjaniumaeuhussaini2555 2 дня назад +5

    Arika yin adalci Mallam Alkanawi gameda Dr

  • @MUBARAKSAMBO-w2i
    @MUBARAKSAMBO-w2i День назад +2

    Alkanawi unity bank,Kai dabbane garashin ilimi GA jahilci, Allah ya rusaka kuma wallahi badakaci nasaraba duniya da lahira, Gaya mana littafi Daya Wanda Ka tauna na ilimi, Allah ya biya Dr Idris da aljanna Firdausi

  • @abassabdou7340
    @abassabdou7340 День назад

    Wallahi gaskiane alkanawi

  • @mustaphasurajosurajo6309
    @mustaphasurajosurajo6309 15 часов назад

    Wallahi Allah duk abinda kafada gaskiya ne, dr idris yayi taraiya da faffa hotoro alokacin da yake zagin malaman ahlissunna, yanzu gashi yana ta taraiya da bin Muhammad suleja sabida ,hali yazo daya. Yatara jakan dalibai yana koya musu rashin kunya da cin mutuncin sauran malaman sunnah,

  • @HassanMuhammad-nt5qc
    @HassanMuhammad-nt5qc День назад

    Wallahi Dr yafiku gaskiya

  • @abubakarwando2642
    @abubakarwando2642 2 дня назад +5

    wawa

  • @abdullahiibrahimusman8135
    @abdullahiibrahimusman8135 2 дня назад +1

    Wallahi karya kakeyi Alkanawi,ai ba babban munafuki irinka, Kuma don mutane basa tareda Dr. Ai ba kanshi farau ba kuma tunda ba'a yi ittifaki da Annabawan Allah ba don ba'a yi ittifaki da Dr ba Sai me? Kuma Kai tunda ka iya da'awa da tafi ta Dr. To ba sai kayi ba, wannan abunda kakeyi ai munafunci ne tunda wallahi qazafi kayima Dr. Tunda baka da hujjan cewa Dr. Ne ya aiko shi. Yanzu don munafuncima irin naka alkanawi ai ka dena bude laying waya tunda kasan ba kyaleka za'a yi ba. Allah ya sauwake.Dr. ikon Allah ne yafi karfinka, daidai ciwon hassada ya halaka ka.

  • @mohammedibrahim628
    @mohammedibrahim628 10 часов назад

    Alkanawi Wallahi Baka jin tsoron Allah ko kadan don kai Munafiki ne

  • @auwalusale-d5d
    @auwalusale-d5d День назад

    Wannan gaskiyane.Amman danine Alkanawiy, dazanyi wannan nasihane ido da ido da Dr ba'a social mediaba. Idankuma baigyaraba sainafito social media.

  • @AbdouNassirIdrisskane
    @AbdouNassirIdrisskane 17 часов назад

    Wly bansan wane irin lafazi zanyi anfani dashi ba
    Amma alkanawi kayi walle munga kayan ka
    In baka gane haussan ba 👉🏻allah shirye ka

  • @alhaliyumuhammadinuwa7766
    @alhaliyumuhammadinuwa7766 День назад

    Alkanawi arnen zamani butulu makiyin iyayen manzon Allah s.a.w

    • @Abdulazeez-8935
      @Abdulazeez-8935 День назад

      Wallahi yafi uwarka da ubanka saboda sun kasa baka tarbiya, zaku fara cin uwar ku a social media, ku kuna ganin yan iska ne kun iya zagi da cin mutunci, dan gutsu uwar idan ka isa ka se zagin wani malamin sunnah kai ko na dariqa kaga aiki da cikawa, wallahi ni zan iya kwakwalo duk inda kake, wawa dan iska marasa tarbiya… wallahi naki jinin naga wani jahili yana zagin masu karatu..

  • @AbbaAbba-c6q
    @AbbaAbba-c6q День назад

    Alkanawi Kai kaka matsayin malam Chi Idriss malamin chowana gaskiya ce daya

  • @MARYAMTUKUR-de1ih
    @MARYAMTUKUR-de1ih День назад

    Gaskiya yenzu kam na yerda alkanawi kayi shayeshaye a baya ,ma haukachi

  • @AbdulqadirMuhammad-ii5wp
    @AbdulqadirMuhammad-ii5wp День назад

    Abunda zai batamaka Rai wai warewa ake ace su wane ahlussunnane suwane Yan bidi'a ne, wllh kowa aikinsa zai fiddashi

  • @umarubale4532
    @umarubale4532 День назад +1

    Inaga alkanawi kafara shaye shaya kokuma dama haka kake please kachanja usulubi munaso moji kalallahu kala rasulillahi

  • @abdotaware
    @abdotaware 2 дня назад +1

    Gaskiya wanan mutuman ya da matsala koh ya sani koh bai saniba

  • @AminouBoukar
    @AminouBoukar День назад

    Sunnar gemu ma ya gagareka, kai maula kake yi ba addini kake karewa ba , Dr malamin ka ne malamin al'umma, ko yayi wana abu da kai ka fahimci kuskure kira shi zaka yi ta waya ku tattauna ko ka je ka sameshi, Amma fitowa , yaƙi da yake don kawar da shubuhohin wasu malamai da suke ɗaukar kansu kamar su Imam maliki da sauransu.
    In baka tayashi raya sunnar Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama Yakamata kayi shiru

  • @hamzamuhammad4261
    @hamzamuhammad4261 2 дня назад +1

    Wlh IDIRIS na bauchi ba malamin sunnah bane shi kawai azagi mutane shine ilimi kuma wlh yafara shiga hawarijawa

  • @MoussaAssoumane-e7n
    @MoussaAssoumane-e7n День назад

    Kai Alkanawi wawa

  • @Ibrahim-dy3rq
    @Ibrahim-dy3rq 2 дня назад +1

    Tambayar ya kasan Dr idriss NE yasashi kasan gaibunr

  • @MARYAMTUKUR-de1ih
    @MARYAMTUKUR-de1ih День назад

    Kariyanka da kanason kowa ye fahimchi sunna da baka yiwa Dr Hussain munafurchiba

  • @AbdulbabanAwale
    @AbdulbabanAwale 2 дня назад +2

    Allah ya shiryeka alkanawi tabas kanada sifar munafurci

  • @aminumajesalisu1294
    @aminumajesalisu1294 День назад

    Wai daman hanyanzu wannan mahaukacin Yana nan wlh tuni namanta da sakarai mahaukaci

  • @bashirabubakar713
    @bashirabubakar713 День назад

    Mal alkanawi gaskiya kafada Allah yasaka maka da alheri amin summa amin

  • @abdu3402
    @abdu3402 2 дня назад

    Allah yashirya

  • @Hasneem528
    @Hasneem528 2 дня назад

    Su fahinci sunnar uwarka Dan burauba
    Darika tafi karfin ubanka da ya haifeka alkanawi

  • @mohammedibrahim628
    @mohammedibrahim628 9 часов назад

    Wawa sai dai hasada Ya kashe ka.
    Ka Duba comment section mana, Allah Ya isar ma Dr. Idris kuma yafi karfin ka

  • @alhaliyumuhammadinuwa7766
    @alhaliyumuhammadinuwa7766 День назад

    Kahan Kuka Gani arnan zamani

  • @yserklass2882
    @yserklass2882 2 дня назад +1

    Wawan Maja hassada munafurci wuru wuru and Raraka investment Kano State kafito kasa anrufe min fcbk Amma insha zandawo

  • @hamzamuhammad4261
    @hamzamuhammad4261 2 дня назад

    Masha Allah likitan mahaukata

  • @khalidbashir4017
    @khalidbashir4017 2 дня назад

    MashaAllah

  • @shuaibumuhammad4114
    @shuaibumuhammad4114 2 дня назад

    Ai alkanawi dakai da malamanku indai zaku ajiye maganan manzon Allah kudau son zuciya/ra'ayin malamai to wallahi Dr. Ya ringa muku allura kenan ku fito kuna ta haushi . Wai a hakan kune malaman Sunnah amma bazaku iya ajiye maganan malamai kudau ta manzon Allah ba, to maye bambamcin ku da yan dariqu??

  • @ShuaibuYakubu-v7c
    @ShuaibuYakubu-v7c День назад

    Shegiya izala

  • @khadimulansartv
    @khadimulansartv День назад

    Allah ya saka da alheri alkanawy, wllhi indai aka zubawa Dr ido, to tabbas sunnah zai zama kawai hayaniya ne ba har kan karatu ba.. Su ko jahilai iya abunda zasu fada sai suce wai ana ma Dr Hassada😂 kanaji kasan jahili ne zai fadi haka.. Idan kanaso kayi sunnah ko magana akanta dole kayi karatu ba da surutun kan mimbarin Dr ake koyan sunna ko tauhidi ba.. addini da ilimi ake

  • @abdullahiibrahimusman8135
    @abdullahiibrahimusman8135 2 дня назад +1

    Alkanawi indai da gaske kasan Dr. Idris to baka yi mishi adalci ba da kace ya turo a ci mutuncin alkasim hotoro sabida shi Dr. Baya turowa in yaya ba daidai ba da kanshi yake raddi baya turowa kaga bakasan Dr. Allah ya shiryeka alkanawi.Ita wannan wasika taka mecheche in ba cin mutunci ba?

  • @aboumaharadjimammaneabouma5249
    @aboumaharadjimammaneabouma5249 День назад

    Jinjina ga alkanawi

  • @hassanhussein9347
    @hassanhussein9347 День назад

    Kai bakada koomi sai wasika wan hirin mallami kakene

  • @AminouBoukar
    @AminouBoukar День назад

    Kariya kake yi wallahi

  • @IsmailMusa-mo5js
    @IsmailMusa-mo5js День назад

    Aishi dr idris din nasu kuskuren mutane kawai yake jira abinda kukaga ɗaliban sa sukeyi tarbiyar majalisinsa kenan

  • @ibrahimkallimustapha5431
    @ibrahimkallimustapha5431 День назад

    Wlh kai muna fikine alkanawi kuma haryan bakasa Dr tauhidiba wlh shifa Dr Tauhidi Allah kadai yada a gaba ba wani malami ba kuma wlh Dr yafikar finka wlh jahili kawai sai alfahari kawai wawa

  • @Skasuwa
    @Skasuwa 2 дня назад

    Gaskiya ba kada hikima a dukkan lamarin ka

  • @AminuBinAdam
    @AminuBinAdam День назад

    to yanzu kai din Dr idris sa`ankane?
    ka ce kai mai tarbiyyane!
    dama haka tarbiyyrtaka take kake yin Rashin kunya ga Sa`an bababnka da malaminka?

  • @BukhasChannel
    @BukhasChannel День назад

    Alkanawi kacika cin kai wallahi

  • @AlhayatAlhayat-jr8wq
    @AlhayatAlhayat-jr8wq День назад

    Ataka ahankaliday haryanzuday wandakakedashi baytankamaba kumaday bahakabane abindakakefadiba
    Kulubadubayanda malumankasukeso suzamo saikanaduba magayamusu gaskiya

  • @Speedyvampir2
    @Speedyvampir2 2 дня назад +1

    Kai yanzu ba zage zagen ka ke yi ?
    Kai ba rashin mutumci ka ke yi ba.
    Allanaway kai munafiki ne.

  • @Hasneem528
    @Hasneem528 2 дня назад

    Dan izala shegen bawa

  • @BachariBachari-h6f
    @BachariBachari-h6f 2 дня назад

    ❤❤❤

  • @HounainiZaberou
    @HounainiZaberou 2 дня назад

    Kadaina hada wiri

  • @nuhumaishanu6944
    @nuhumaishanu6944 2 дня назад

    Zagezage yayi yawa acikin bidion

  • @sakanauahedalhatu7315
    @sakanauahedalhatu7315 2 дня назад

    Dan tamore dan tasha da kai da Dr jaki dukanku mutanen banza ne

  • @abdu3402
    @abdu3402 2 дня назад

    ❤❤❤❤❤

  • @sakanauahedalhatu7315
    @sakanauahedalhatu7315 2 дня назад

    Wawa wai ahalusunnah wace Sunnah?

  • @ShuaibuYakubu-v7c
    @ShuaibuYakubu-v7c День назад

    Kaima Dan uwarka kana cin mutuncin mutane

  • @basheerusman2213
    @basheerusman2213 2 дня назад

    Malam idan ka duba dakyu babu wani abinda iri irin su Dr idris suke haifar wa Sunnah face ci baya irin da'awar sace ta jefa wasu mabiyansa cikin tafiyar Boko Haram dg baya yayi ta ƙoƙarin dawo dasu ya kasa .
    Da zaran yaga kana cin mutuncin Gwamnati da manyan manyan mutane tokai nasa ne "Wa-iyazu-bilLah Allah ka rabamu da son zuciya #Ameen

    • @MARYAMTUKUR-de1ih
      @MARYAMTUKUR-de1ih День назад

      😂😂komban sinannu😂😂

    • @MARYAMTUKUR-de1ih
      @MARYAMTUKUR-de1ih День назад

      Alhamdulillahi lillahi sunnan ba nakabane ,ma haukachi

    • @MARYAMTUKUR-de1ih
      @MARYAMTUKUR-de1ih День назад

      Allah sarki 😂😂yenzu masalan ka yafito ka she don an Dena kawo taimako kenan,

    • @MARYAMTUKUR-de1ih
      @MARYAMTUKUR-de1ih День назад

      Karku ji dadin dama baiyi don ireirenka su soshiba , Allah da yayi don shi ya sani ,Kai waye da sei ka soshi ,duk ranadda kayi

  • @AminuBinAdam
    @AminuBinAdam День назад

    to kaikuma wa ya saka?
    ka fadamana?
    malam Aqasim dinne ya saka ko kuma malam Abdulwahhab?

  • @UmarAhmad-l9s
    @UmarAhmad-l9s День назад

    Hhhhhhhhhhhh alkanawi kadawo kashiga darika shine gaskiya

  • @muhamedghali-p9h
    @muhamedghali-p9h 2 дня назад

  • @abubakarwando2642
    @abubakarwando2642 2 дня назад +2

    zandikin Banza

  • @aminusagir-t5c
    @aminusagir-t5c День назад

    Dr. Tauhidi ko Dr. Bbc

  • @AbubakarMuhammadBello-v1c
    @AbubakarMuhammadBello-v1c День назад

    Shegiya wiwi saikaga mutum kaman me hankali idan yana magana,
    Angaida wiwi😂

  • @AbubakarSanimuazu
    @AbubakarSanimuazu День назад

    Hasada mugun ciyo

  • @nafiutahirbalarabe
    @nafiutahirbalarabe 2 дня назад

    With all due respect Mallam Alkanawi, you should stop trying to think you are big enough to speak about Dr Idris, maybe you should start by speaking about the Ulama's you think he has problems with. Dr Idris has been consistent, you guys haven't, you should focus on the points Dr Idris has raised about other Ulama's rather than thinking you can educate him.
    Be guided, may Allah guide us all.

  • @KochechekaraoBoubacar
    @KochechekaraoBoubacar 2 дня назад

    😂😂😂 Allah ya baka lahiya...Allah ya jiqan ka

  • @Hasneem528
    @Hasneem528 2 дня назад +2

    Tsinannnun banza wahabiyawa ai inshaAllahu karken ku yaxo

  • @AbrahamSuruIddrissou-h3r
    @AbrahamSuruIddrissou-h3r 2 дня назад +1

    YOU WILL ANSWER TO ALLAH ALL THAT YOU SAID ABOUT DR IDRIS..... SHAME UNTO YOU

    • @khadimulansartv
      @khadimulansartv День назад

      Did he said something new? All of us including teh Dr.. will be accountable..

    • @sanisanilawal3460
      @sanisanilawal3460 День назад

      @@AbrahamSuruIddrissou-h3r he shall also do the same about all he is talking about them

    • @Abdulazeez-8935
      @Abdulazeez-8935 День назад

      Get out

  • @mohammedibrahim628
    @mohammedibrahim628 9 часов назад

    Wawa sai dai hasada Ya kashe ka.
    Ka Duba comment section mana, Allah Ya isar ma Dr. Idris kuma yafi karfin ka

  • @muhamedghali-p9h
    @muhamedghali-p9h 2 дня назад