sannu da kokari al amin da shehu fala alayajazamani banajin waķar lanbuka maibugun kanzuciya banajin waķar da tsama na bala yawarunji Sababi dawo datsama
Gaskiya Abamu Maradun yayi wakar Abu Jirgi. Sanadiyyar wakar yasa Ɗanbalade yayi ma Abamu zambo cikin waƙar Garban Ɗankincimi"indan wo, ba waƙa ce ba su wane suna sowar su ga banza"
Dan Allah kayi kokari kayi hira da baba dan moyi
To
gasKiya shehu falala inataredakai amman anan bamutaredakai ayanzu wanan loKacin babu wanda yakai ashafa waka
To yayi
Gaskiya Ali kwazgara akadi ne
Kwarai da gaske
Don Allah wanene wanga bawan Allah Wanda yasan yan dambe da mawakansu haka
Shehu fala
Ranar litinin Alizuma yazo da yan danbe katsina ciki harda zazu shagon alin bata isarka nan take yahadamai waka sabuwa
Hakane
sannu da kokari al amin da shehu fala alayajazamani banajin waķar lanbuka maibugun kanzuciya banajin waķar da tsama na bala yawarunji Sababi dawo datsama
To
❤❤❤
👍
Aha
Al'ameen waƙoƙin Ɗan Balade din nan dai, a ban na jiya mana😂
To
Gaskiya Abamu Maradun yayi wakar Abu Jirgi. Sanadiyyar wakar yasa Ɗanbalade yayi ma Abamu zambo cikin waƙar Garban Ɗankincimi"indan wo, ba waƙa ce ba su wane suna sowar su ga banza"
Toooo
Don Allah ku taimaka min da wakokin mai Tulare da buda kaiwa mana
To
Mungode
Nima nagode