Labaran cin amanar Aure na makwafta da Mahajjata mafi muni a kasar hausa.

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 22 июн 2024

Комментарии • 10

  • @hamdigardening
    @hamdigardening 6 дней назад +2

    Subhanallahi, Allah ya kare mu

  • @sanimaazudanjaji2376
    @sanimaazudanjaji2376 5 дней назад +1

    Hakkin aure ai ba wasa bane

  • @Rahamanuhu-vv3fu
    @Rahamanuhu-vv3fu 6 дней назад +2

    Allah ya kyauta ya kare mu

  • @sulaimankhairan5480
    @sulaimankhairan5480 5 дней назад +2

    wlh wlh abunda yake faruwa a wan nan zama nin wlh musifar tayi yawa akwai wata yar uwar mu tayi aure suka tare a wata unguwa sai tayi sabo da makotanta sai daya daga cikin mako tanta wlh sai tace da yar uwar tamu akwai wata harkar samun kudi a sau wake idan zata iya,sai tace wane irin aikine sai tace tana da costomomi wanda zasu bata duk abinda take so zata samu tace wa mijin ta zata unguwa sai ta kaita hotel wajan wani alhaji kar taji komai zata samu duk abinda take so wlh wlh ita yar uwar tamu take gaya min,na bata sha wara taji tsoron Allah,kattta sake yin wata mu a mala da ita

  • @YakubaSalisu-to9xr
    @YakubaSalisu-to9xr 6 дней назад +2

    Najifa kamar A Gym tache ba hajjiba malam tana nufin wurin mosta jiki

    • @yakubuharuna4648
      @yakubuharuna4648 6 дней назад +1

      WancN lbrin daban

    • @YakubaSalisu-to9xr
      @YakubaSalisu-to9xr 6 дней назад

      @@yakubuharuna4648 ok

    • @abuaishaalfurqan
      @abuaishaalfurqan  6 дней назад +2

      daga baya ta ambaci hajji din wancan labarin alakantashibtayi da na biyun wancan da ban

    • @ishaqibrahimyerima3591
      @ishaqibrahimyerima3591 5 дней назад

      Dan uwa Yakuba, Kai ne baka fahimci zan cen ba, bayan tayi maganan gym shine ta kawo labarin abinda ya faru a Hajji.

    • @ishaqibrahimyerima3591
      @ishaqibrahimyerima3591 5 дней назад

      Babu abinda baya faruwa a wannan zamanin, saboda haka banga abin karyatawa ba.