"Burina na wallafa duk waƙoƙin Shehu Ɗan Fodio har a intanet"
HTML-код
- Опубликовано: 7 сен 2024
- Wani mai tattara rubutattun waƙoƙin Shehu Usman Ɗan Fodio da almajiransa tsawon fiye da shekara 60 ya ce yana da burin ganin an wallafa duk rubuce-rubuce da waƙoƙinsu har a intanet domin bunƙasa ilimi.
Masha Allah
Kai Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Masha Allah. Allah ya kara karfin gwiwa
Allah karawa Annabi daraja S.A.W.
Amin
❤❤❤
ALLAH yataimaka
Kayi namijin kokari, Allah yayi maka jagoranci. JazakAllaahu Khayran. A'ameen!
🥰🥰🥰
Bravo!
Hhhhhhhhhhhhhhhh wllh baba ya u
Burgeni ❣️❣️❣️❣️❣️
Allah ya saka da alkhairi ya ida nufi
Ga shekaru ga kaifin basira .
dan fodio ubanmu maganin kukanmu
Na farko
Masha Allah