1)Salam akaramakallahu sunana Lawali Mande, inada aure, kuma ma'aikacin gwamnati,dammakaranta university, Nayi mafarkin jiragen sama farare dayawa, sunan gudu asama Kuma jiragen na annabawa ne, acikinsu na annabi Musa kawai nagane Sai kusan bacewarsu na gane na annabi Muhammad SAW, bayan wucewarsu keda wuya Sai ga tsuntsaye dayawa bakake suna tashi Asama sukuma shaho kawai nagane. 2) na yi mafarkin ina cikin mota Sai muka wuce wani gari suna cin beraye danyu,sannan,muka Isa wani gari suna cin beraye Basu soyuba, Nima nasa hannu nasaya nakara soyawa naci. 3) Nayi mafarkin nafito da soyayen Naman kaji daga gidan maigidana.kuma akwai wata diyar shi da nake so.
Salam!malam nayi mafarkin wata mace mai ciki(ban santa a zahiri bâ hakama mijinta amma a mafarkin na Santa)ta zo aihuwa a likita,se aka ce mata ta je ta zawna saman banci kamin lokacin aihuwanta yayi,se ta je ta zawna tana jira,dan Allah a passara min
Sunana Ahmadou tidjani,a kamaru nike,banada awré,kuma ina wani kasuwanci(sayyada zannuwa)amma ba a soma sayaba,kimanin wata 1 kenan
1)Salam akaramakallahu sunana Lawali Mande, inada aure, kuma ma'aikacin gwamnati,dammakaranta university, Nayi mafarkin jiragen sama farare dayawa, sunan gudu asama Kuma jiragen na annabawa ne, acikinsu na annabi Musa kawai nagane Sai kusan bacewarsu na gane na annabi Muhammad SAW, bayan wucewarsu keda wuya Sai ga tsuntsaye dayawa bakake suna tashi Asama sukuma shaho kawai nagane. 2) na yi mafarkin ina cikin mota Sai muka wuce wani gari suna cin beraye danyu,sannan,muka Isa wani gari suna cin beraye Basu soyuba, Nima nasa hannu nasaya nakara soyawa naci. 3) Nayi mafarkin nafito da soyayen Naman kaji daga gidan maigidana.kuma akwai wata diyar shi da nake so.
Salm nayi mafarkin nataka kaya kafafuna suna jini banida aure kuma ina kasar waje wurin neman kudi..