farmakin yan bindiga, rarara yasha martani daga wani mawaki shida buhari.

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 19 окт 2024

Комментарии • 28

  • @hajiyafirdaucykano879
    @hajiyafirdaucykano879 2 года назад +3

    To ai dama mundade da ganewa yafiso yasamu kudin talakawa ahannun yan siyasa yaita rabawa yan film Allah ya shiga lamarimmu

  • @sunnahsakinshaallah2554
    @sunnahsakinshaallah2554 2 года назад +2

    Wannan gaskiyane mallam Allah ya saka da alheri mallam

  • @sanisomaisonkalby9303
    @sanisomaisonkalby9303 2 года назад +1

    Ya. Allahkawuzamanlafiya. Amee🇳🇪🇳🇬🇱🇾🙏✔️

  • @al-ameenhamisu5641
    @al-ameenhamisu5641 2 года назад

    Allah ya la'anceka Rarara

  • @_-Fatima
    @_-Fatima 2 года назад

    Ameeen ya Rabbal, alamin. Allah ya kwauta. Allah ya kubutar da dukkan al,ummar da suke hannunsu.Jzk khairan.

  • @mahammadsani6987
    @mahammadsani6987 2 года назад +1

    سبحان الله

  • @nafisaahmed6211
    @nafisaahmed6211 2 года назад

    Rarara baka da tsoron Allah

  • @isaisa2054
    @isaisa2054 2 года назад

    Wannan hakane

  • @mamanislam6831
    @mamanislam6831 2 года назад +1

    Amin ya hayyu ya qayyum

  • @mohammedabdullahi9425
    @mohammedabdullahi9425 2 года назад

    Allah qarabasira

  • @salahasalisu8302
    @salahasalisu8302 2 года назад +1

    Good

  • @aliyyumustapha8853
    @aliyyumustapha8853 2 года назад

    Irin su rara basu da kunya kuma kawai kansu suka sani, kamar dai yadda masu son hawa mulkin ke zumudi da tayar da duk wata tarzoma a ƙasar 🇳🇬 to amma mu dai Allah ya zaɓa mana mafi alkhairi, kuma ni ji nake wallahi in ma bola Ahmed Tinibu ya hau ko to 👉 da wuri zai mutu kawai ya ja da baya mu wllh bama kaunar sa a duniya bama a mulki 🇳🇬 ba. 😭

  • @dekemogoutakobi9526
    @dekemogoutakobi9526 2 года назад +2

    Mala barka mogode

  • @umeumar6583
    @umeumar6583 2 года назад

    Hasbnallahu wa ni'imal wakil

  • @abdssalamuisyaku4879
    @abdssalamuisyaku4879 2 года назад +1

    2

  • @gismayusuf632
    @gismayusuf632 2 года назад

    Allah ya kyauta

  • @sanisomaisonkalby9303
    @sanisomaisonkalby9303 2 года назад

    Malan. Allah. Karalafiya

  • @sffds4184
    @sffds4184 2 года назад

    Amin summa amin

  • @alhsadidahiru8168
    @alhsadidahiru8168 2 года назад

    Amma dai mahaukachine ko yaya kake hada wannan dawannan baka da Aikin yine gaskiya kachan ja sana a Malam maifakafakan kunnuwa

  • @mamanislam6831
    @mamanislam6831 2 года назад

    Kajisakarai hakoransa kamar manjagara wawakawai bakauyen banza

  • @nuhusahreef1367
    @nuhusahreef1367 2 года назад +1

    😢😢😢😭😭

  • @webvhf8398
    @webvhf8398 2 года назад

    Ameen suma ameen😭💔🤲🙄

  • @kdhdbdissh778
    @kdhdbdissh778 2 года назад

    👍👍👍

  • @issaka7258
    @issaka7258 2 года назад

    Olivier

  • @kachimonouhoukachimonouhou1210
    @kachimonouhoukachimonouhou1210 2 года назад

    😭😭😭😭🤲

  • @salissouharouna6798
    @salissouharouna6798 2 года назад

    😭😭😭