Wata sabuwa_haryanzu hukuncin kisane akan abduljabbar nasiru kabara

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 21 окт 2024
  • Sharhi,ar abduljabbar nasiru kabara haryanzu batazo karsheba bayan lauyansa yajanye ana tsaka da shiga kotun
    Wanda tashar mu mesuna rigasa tv news mukayi sharhi akai domin ilamantarda daku, kuyimana subscribe a RUclips channel dinmu mesuna rigasa tv news domin samun shirye shiryen mu kamar haka
    Labarun duniya, labarun hausa, abduljabbar nasiru kabara,karibullahi nasiru kabara, rigasa tv news

Комментарии • 6

  • @HassanYakubu-kp7ei
    @HassanYakubu-kp7ei 5 часов назад +1

    Duk Wanda baifasa kasheshiba Allah ya tsine Masa albarka

  • @abbahassan4863
    @abbahassan4863 11 часов назад +3

    Gaskiya ne SHEIKH QARIBULLAH NASIRU KABARA . A gaggauta zartar da hukuncin kisan nan a kan wannan zindiqin da ya ci mutuncin MANZON ALLAH (SAW) domin ya zama wa'azi ga duk mai irin wannan mummunar aqidar

  • @babajihamidu2967
    @babajihamidu2967 6 часов назад +1

    Idan dai karantawa yayi a littafan sunnie kuma kasan da hakan amman kace Abduljabbar ya aibanta Annabi da kazantan kalamai don haka ya cancanci kisa.
    To yan Izala kuma da su kuma ke aibanda Annabi wajen jefa Iyayen sa a wuta da mugunyar kalamu
    Su dai-dai sukayi kenan?
    Allah sauwaka

  • @HaAuIs-u4g
    @HaAuIs-u4g 10 часов назад +1

    Lmao 🤣🤣😂😂 An daina yanke hukuncin kisa ai a Nigeria.

  • @aminubellozubairu4814
    @aminubellozubairu4814 10 часов назад

    Wai Daman Hukumcin Musulunci ana Daukaka Qara ne?

  • @AbbasSaeedu
    @AbbasSaeedu 9 часов назад +1

    yakamata ankaddamawa wannan zindikin hukuncin kisa.amma abinka da nigeria haka za'ayita tafiya